Zamantakewar Aure

Maganin Dumin Gaban Mace Don Ma’aurata

Yadda Ake Yin Maganin Dumin Gaban Mace Don Ma’aurata

Uwar gida kina so ki koma sabuwa koda kinyi haihuwa goma idan kika bar gabanki ya zama kato kamar rami maciji mijinki bazai yarda ya zauna dake ba yaga kofar mutuncinki kamar rijiya saboda fadi idan ba kya so mutumci da darajarki ta zube a wajen maigida saiki nemi magani wanda zai saka gabanki ya tsuke maigida sai yayi da gaske zai shiga yaji kin matse shi gamgam dadi sai mace mai gyara jikinta.

Karanta>>> Dalilan Da Yake Ba’a Warkewa Daga Ciwon Sanyi

Mata da yawa musamman yan mata basu fahimci matsiba ballantana su san lokacin yinsa da kuma yanda ake yinsa ba su dai kawai daga lokacin bikin mace yazo sai kaga tanata saka abubuwa a farjinta da sunan matsi kuma wani lokacin wannan shine yake jawowa mata infection.

Yadda Ake Yin Matsi Da Dumin Gaban Mace

Shi dai matsi kala 3 ne kuma kowanne yanada muhimmanci a wajen mace matukar tanaso lokacin jimai ta rinka rudarda mijinta yana sumbatu.

Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

(1) Akwai matsi Wanda akeyinsa don mace farjinta ya tsuke ya zama a matse, shi kuma wannan babu mai yi sai Wacce farjinta ya bude ko dalilin haifuwa ko kuma anyi mata fyade ma ana wacce ta rasa budurcinta, ita zatayi na tsuke farji to amma wasu yanmata suna kuskure wajen yin tsarki da ruwan bagaruwa da kuma matsi me matse gaban mace bayan sunada budurcinsu to irinsune bayan anyi aure zakaga mijinta ya kasa shigarta da wuri saboda kofar ta matse da yawa wasu sai sunyi wata daya ko biyu suna fama ga zafında mace zataji idan suna jimai.

(2) Sannan akwai matsi da akeyinsa don mace ta kara dandano wajen jima i wato saka me gida kukan dadi shi kuma wannan kowacce mace zatayishi budurwa ko matar aure saidai akwai sharadi dole sai farjinki ya zama a tsaftace kina tsarki da ruwan dumi lokacinda kika gama alada kuma kiyida ruwan dumi da ganyen magarya aciki.

Karanta>>> Ina Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah

Sannan dama kinada sabulu na musamman Wanda aka tanadeshi don wanke farji domin ba aso mace tarinka wanke gabanta da sabulun wanka sannan abinda zaki saka ya zama yanada inganci ba komai kikaji labarinsa ki sakaba Wato ita mace idan har zata iya kiyaye tsaftar gabanta babu ruwanta da saka abu Wanda zai kara mata dadi saboda da yawa shigar kwayoyin cutane suke kashe gaban mace take zama babu dandano.

(3) Sai kuma matsi Wanda akeyinsa don magance cututtukan gaban mace kamar a saka garin hulba acikin ruwan dumi arinka zama aciki da dai sauran hanyoyi da mace zatabi don ta kiyaye lafıyar gabanta..

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

Maganin dumin gaban mace

Bagaruwa (zaki samu a wajen masu maganin gargajiya).

Zaitun soap

Farin miski

man Hulba

zaitun soap

Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki duba idan zaki saya amma idan kin rasa zaflan zaki iya sayan zaitun soap.

Karanta>>> Yadda Za’a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

Idan kin sayo saiki dauki bagaruwan ki daka yayi tayi laushi Kixuba a roba. Saiki yayyanka soap zaitun din kanana akan garin bagaruwa. Ki nemo miskinki ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulban.

Ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Saiki zuba a roba mai kyau ki rufe idan kinga dama in kwabawa zaibaki wahala ki daka a turmi Inkingama wankanka saikina wanke gabanki dashi wannan shima yana matse gaban mace kuma baya cutarda mace.

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

Menene Ni’ima A Jikin Mace 

Ni’ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma’aurata ko basu cikakken gamsuwa lokacin Saduwa.

Alamomin cikakken ni’ima sun hada da

1- jinki cikin danshi.

2- ki kasance cikin dumin farji.

3- Fitowan ruwa lokacin harka.

4- Cikowar gaba da jinki a matse

Karanta>>>  Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.

5- Gamsar da miji da rikicewan sa lokacin jima’i koda baya sambatu.

6- mace mai cikakken ni’ima takan ji sha’awa ita lokaci lokaci

1- Mace zata rika jinta cikin danshi ko tafıya kike zaki ji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarki zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a harabar farji

Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure

kina wankowa ko kiga dan alamun shi a pant dinki kuma ruwan zaki ganshi fari kaman ruwa ko ki ganshi ruwan madara it depends da safe period and ovulation period dinki.

Amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ko kaman koko to na cuta ne, dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwa kuke fitar wa daga jikinku Sannan akwai wani ruwa dake fita daga jikin mace wanda ba ni’ima bane kuma ba infection bane.

Nasan zaku ce wani ruwa kenen??? Idan mace suka sha harka da oga da daddare to washegari zata ga sperm din yana dan fita kadan kadan, kuma shi baida yauki sosai wasu har sai washegari ma sperm din ke gama fita musamman idan oga yai ambaliyan fresh milk din sosai..kun hasko??

KARANTA>>> CIKAKKEN BAYANI DANGANE DA SAURIN INZALIN

Kila kuna observing haka idan baki lura ki fara sa ido zaki gani.

2- Mace ta kasance cikin dumi alama ne na ni’ima dumin gaban mace na taimakawa matuka wajen gamsar da maigida yana tickling high arousal wajen jima’i yana taimakawa wajen sa gaban maigida ya kara kauri da tsawo ba’aso cikin farji ya kasance da sanyi yana tsinka ni’ima kuma yana rage kuzarin namiji wajen saduwa ta yanda zaki gane kina da dumin gaba ko hannunki kika dan jingina ta kasan ki zakiji da dumi. Idan gabanki bata da dumi ba zakiji ba.

Karanta>>> Abubuwa 9 Dake Da Tasiri A Yayin Kwanciyar Aure.

Abubuwan Dake Sa Dumin Gaba

1-Tsarki da ruwan dumi koda yaushe

2- Sa pant akai akai amma banda dare

3- Yawan hade kafanki in kina zaune

4-Tsugunno kan rushi ko baki sa komai ba.

5-Lulluba da ko bedspread ne lokacin jima’i Sai kuma nature.

Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Ga Budurwa Da Matar Aure Kashi Na Daya

Abubuwan Dake Rage Dumin Gaba

1- tsarki da ruwan sanyi

2- Rashin sanya pant

3- Rashin lulluba lokacin harka ko kuma fan ko Ac na kunne

4- Saka yatsa a gaba

5- Yawo ba takalmi a tsakar gida

6- Ko infection.

 

 

Back to top button