Uncategorized

Sabbin hotunan Momee Gombe, Hadiza Gabon da Maryam Booth

 Shahararrun jaruman fina-finan Hausa, Momee Gombe, Maryam Booth da Hadiza Gabon Sun Saki Sabbin Hotunansu a Online

 Shahararrun jaruman Kannywood, Momee Gombe, Maryam Booth da Hadiza Gabon sun shiga shafukansu na sada zumunta da muhawara inda suka bayyana sabbin hotunansu.

 Kalli sabbin hotunan da jaruman Kannywood suka saka a shafukansu na sada zumunta na kasa.

 1. Sabbin Hotunan Maryam Booth.

 Maryam Booth ta yi fice sosai, kuma ta yi tasiri sosai saboda hazakar da take da ita a Kannywood, Maryam Booth tana da ilimi sosai da zamantakewa, shi ya sa take fitowa a masana’antar fina-finan Kannywood da ta Nollywood.

 2. Sabbin Hotunan Jaruma Momee Gombe

 Momee Gombe mace ce kyakkyawa kuma mai rikita Zuciyar samari, tana ɗaya daga cikin fitattun jaruman Kannywood da su ke tashe a masa’antar.

 3. A kasa kuma wasu sabbin hotunan jaruma Hadiza Gabon.

 Hadiza Gabon itama  jarumar ce a masana’antar ta Kannywood da a koda yaushe ke nuna tausayawa ga mutanen da ke tare da ita, Hotunan nata sun sa mutane yin tsokaci a shafukan sada zumunta.

Back to top button