Uncategorized

Tirqashi Buhari Ya Zabi Kwankwaso A Jam’iyyar NNPP Batare Da Ya Boye wa Ko Jin Tsoron Kowa Ba

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaɗa ƙuria’a mazaɓarsa da ke garin Daura da ke jihar Katsina.

Shugaban wanda ya fito da misalin ƙarfe 9:30 na safe ya kaɗa ƙuri’ar tasa ne tare da mai ɗakinsa A’isha Buhari.

 

Muhammadu Buhari na kammala wa’adin mulkinsa na shekara takwas a wannan shekara, inda ake sa rana zai miƙa mulki a ranar 29 ga watan Mayun 2023.

Zaku iya kallon bidiyon anan 👇👇👇

Back to top button