Uncategorized

Yadda Ake Hadin Matsin Kwalelanka:

 Yadda Ake Hadin Matsin Kwalelanka:

Yar uwa wannan hadin yana matukar matse gaban mace kuma yana kawar da dattin gaban mace.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

* Garin bagaruwa.

* Miski.

* Hulba.

* Ruwan aloevera ko man kadanya ko man ayu.

*Bayani; Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki kwaba sosai sai ki dunga sawa a gabanki da dare lokacin da zaki kwanta da safe sai ki wanke da ruwan dumi.

Hadin dabino da kaninfari:

Zaki samu dabinonki kamar rabin kofe sai ki samu kaninfari kamar gwangwani da saiki cire kollonshi ki shanyashi ya bushe sai ki daka kaninfarin shima ki hadesu waje daya ki ruga sha ,Dan Allah duk wacce tayi taga amfaninshi tamin magana.

Back to top button