Gargadar So Chapter 125 By M Shakur
Tana zama taji ana sake bude gate dasauri ta daga labule ganin motan Khaleel ne sai kawai tawuce wajen kofa tabude kofan tafito tundaga mota Khaleel yake kallon Hawwa da tsabagen sauri bama ta yafa gyalenta tarufe kirjinta ba, kawai akanta gyalen yake, kirjinta duka abude kana ganin tundaga wuyanta har kasa tana tahowa dasauri, yashiga bin compound din da kallo ga few security nasu maza gashi atampan yamata kyau, dinkin yakamata, abu yaji ya tsayamai a wuya dasauri yarike, Salman na parking yafito batare daya jira an budemai kofan ba zai wuce, daidai Hawwa tasha gabanshi looking very emotional kawai tai hugging nashi chak Khaleel ya tsaya! Hawwa ta manna kirjinta a kirjinshi sosai ta manna fuskanta awuyanshi tace “Husbyyyyy please talk to me dan Allah, dan Allah” cikin kakkausan murya Khaleel yakasa tureta yace “I will count three idan baki fita daga jikina ba saina fitar dake na yardaki I don’t care muna outside!” Wani iri kirjin Hawwa yayi jin upon all the boobs data manna mai a jiki did not work another kuka kawai taji yana taso mata, ahankali Khaleel yace “one! Two! Thr…..” fita daga jikinshi tayi da sauri tana komawa baya wlh wani tsoron Khaleel take! Baki tabude zatai magana tana sheshekan kuka Khaleel yawani daka mata tsawa. “I said go back to your room!” Harwani gudu baya Hawwa tayi tana kallonshi sabida tsoro saikuma tajuya dasauri takoma side dinta kirjin Khaleel na tafarfasa ganin yanda tabar kirjinta awaje ga maza a compound nasu tako’ina mtsswww yajuyo yakalli Salamn da kanshi ke kasa yace “all of this security I don’t want them here anymore su dinga tsayawa a second gate, I don’t want men here that includes you unless na bukaci wani abu or i want to see someone” dasauri Salman yace “yes Sir” Khaleel yawuce flat nasu ranshi duk abace fuuu yashiga ciki Noor tazo da gudu tawani rungumeshi tace “Dady” daukanta yayi yace “my princess have you eaten? I’m taking you to islamiyya by 4” dasauri Mom tace “islamiyya kuma Khaleel? Batai karama da yawa ba she’s just 4 fa kasan islamiyun nan dukan yara suke fa” babu joy akan muryanshi yace “idan she’s not too to start school she’s not too small to start islamiyya, babu wanda zai dakanmin yarinya, princess kinason Islamiya?” Dasauri Noor tace “yes even Mommy FAA once said zata tell Dady na yasani a islamiyya so I love islamiyya” mommy ta harari Noor, Khaleel yadan kwanta akan kujera Mom tace muje kaci abinci girgiza mata kai yayi ahankali, cikeda damuwa sosai yace “Noor come here” dasauri yarinyar tazo tanamai murmushi daukanta yayi yasa akirjinshi yarinyar ta kwanta ajikinshi lamooo murya chan kasa yace “Dady loves Noor so much”murmushi tamai tace “Noor loves Dady too alot, and I love Momy FAA” shiru Khaleel yayi wlh he’s missing matarshi sosai kaman zai zare yana rikeda ita har saida Mom tace “saketa taje taci abinci Leely” wucewa sukayi itada Mom sukaje dinning Mom na feeding nata, he’s very very angry with Hawwa but he’s missing her, he can’t eat properly, ba daman ya zauna Tuna’nın ta ya addabeshi, this few days fight from dai ranan dayaje party nan feels like kaman yayi 100yrs suna fada, he’s so lonely, he’s so horny! He lost his sanity, but yama kanshi alkawarin nan kozai mutu bazai nemeta ba. Yana wajajen har lokacin asır yatashi yatafi mosque yana dawowa yaga Noor zaune tasa hijabi murmushi yayi yakama hannunta yace “muje” tabishi suka fice.Wani babban makarantan islamiyya yakai Noor da kanshi na yaran yan gayu yabiya mata islamiyya da haddansu da akeyi Saturdays and Sundays 8-6 na yamma sannan yabarota awajen suka dawo gida driver ta will bring her by 6.Hawwa duk tana tsaye wajen window taga dawowan Khaleel yawuce side nasu, ahankali tasaki labule ta zauna, she’s angry da kanta, she hates kanta, gawani mahaukacin son Khaleel datakeji da bata tabajin kalansa ada ba, like every single thing reminds her of him agidan nan nasu, tagumi tayi saikuma ta dauko Al Qur’ani takaranta har isha’i, ta tashi taje tayi wanka tafito ta shirya cikin wani short gown na bacci, tadauki wani vintage scarf blue ta daura dayamata wani shegen kyau, tazo tasake zama ita kadai, kawai rayuwa yamata zafi, duniya yamata zafi, wayan Ammi takira harya katse no answer, takira Baba shima yaki dauka kawai saita ijiye wayan hawaye suka gangaro mata daga idanu ta share da sauri, tashi tayi taje dakin Khaleel ta zauna tai shiru har shadaya tabuga tagumi sai kawai ta tashi tadawo dakinta wani navy blue hijab tadauka mai hula tasaka har kasa ta dauki wayanta kawai tasauko kasa tafito tawuce flat na Mommy, kaman barauniya tabude kofan gabanta na faduwa kar Mom takara kadota, luckily babu kowa a falon sai tv dake aiki ko’ina a gyare tsaf tsaf, maida kofan tayi tarufe tashigo tana kallon ko’ina wlh bama tasan inane dakin Noor ba, wani kalan gini ne ga sama ga kasa, ga bangare bangare, wajen kujera taje ahankali ta zauna tareda sauke ijiyan zuciya sanin akwai mutane anan sai taji hankalinta ya kwanta, ta kishingida a dogon kujera before kace me bacci yayi awon gaba da ita.Mommy na cikin video call da Excellency awaya wuraren 12 nadare akai knocking, daukan wayan tayi a hannu tace “common in” bude kofa PA Mommy tayi tace “sorry to disturb you Ma” Mom tace “No problem lafiya? Noor ta farka tana nemana ne?” Dasauri PA tace “No Ma is about Mrs Hawwa” dasauri Mom ta haderai tace “what about that girl” ahankali PA tace “tana downstairs a falo tana bacci akan kujera” cikeda masifa Mom ta juyo ta kalli Excellebcy awaya tace “you see wat this girl is doing ko Alhaji haka yau tazo tadinga aiki salon ace ina wahalar da yar mutane mehaka wai?” Dan murmushi Excellency yace “common Zeenatu pity her mana yarinya tayi fada da mijinta yadawo side naki bazata biyoshi ba taga ko zataci nasara akanshi wat if she’s your daughter eh? Tunda they decided a side naki za’ayi fadan itama yanda kika bar Khaleel yadawo wajenki itama ki bata daki tadawo nan, be just among your children” Mom tace “bazata dawo flat dina ba akan wani dalili da tana zuwa ne?” Murya chan kasa Excellency yace “Zeenahhhhhhh!

