Sirrin Rike Miji

Maganin Olsa Da Yardar Allah

“MAGANIN OLSA DA YARDAR MAI DUKA”

“Nasiha Ga Mai Hadawa’ Kasani Cewar Maganin da zaka Hada kasha’ Sababi ne’ Waraka tana Hanun Allah”

“Wannan Magani da Zamuyi Bayani Akansa Magani ne Na olsa A Jarraba in Allah ya Sanya Waraka’ Ana Warkewa Tas da Yardar Allah’

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Izinin Allah

“MAHADIN MAGANIN SUNE KAMAR HAKA”

1′ “Za’a Samo Ganyen Marke’ A Shanya shi ya Bushe A dakashi ya zama Gari

2′ “Za’amo “ya”yan Bagaruwa Wasu kuma Suna Kiranta da Gabaruwa’ “ya”yan Busassu’ Sai’a Soyasu’ Sannan A sakasu a Turmi Adakasu’ Har Sai Sun zama Gari’

3′ “Za’a Samo Zuma Mai Kyau’ Ko Madarar Shanu Ko Kuma madarar Peak Milk”

“YANDA ZA’A HADA MAGANIN SHINE KAMAR HAKA”

“Za’a Debo Garin Marke Kamar Cokali Biyu’ Ma’ana Koshiya Biyu’ Sai’a debo Garin Bagaruwa Gabaruwa’ Cokali daya’ Sai a Samu Madara ko zuma’ a Zubasu a Kofi A Gauraya su Asha’ da Safe Asha da Rana Asha da Yamma’ Idan Anci Abinci” Kasamu Kamar Wata Biyu’ Kanayi’ Koda bakajin Motsin Olsar Kaci Gaba Insha Allah’ Allah zai bada Lafiya”

 

“KIYAYEWA YAYINDA AKE SHAN WANNAN MAGANI”

“Duk Mai Shan Wannan Maganin Ya kiyayi Abubuwa Kamar Haka”

1′ Man Gyada Ko Man Konturola’
2′ Daci Ko Tsami’
3′ Yaji Ko Shan Magani Mai Karfi’

‘Insha Allah Duk Wanda ya kiyaye Wannan Dokokin Ana Ran Insha Allah zai Iya Warkewa da yardar Allah”

“Rubutawa:- Journalist Hungu Tareda Taimakon Dr Abdullahi M Sani Herbal Medicine’

Back to top button