Sirrin Rike Miji

Amfanin Yayan Kabewa Ga Mata Da Maza

Yayan kabewa wasu yayane masu kama da yayan kankana sai dai sunfi yayan kankana girma. Ana samunsune a tsakiyar kabewa bayan anfasata.

Karanta>>> Yadda Ake Hada Sabaya Don Murjewar Jiki Da Kuma Tayar Da Nonon Da Ya Zube Ko Ya Kwanta

Sanadiyyar rashin sanin amfanin wannan yaya mutane dayawa sukan zubda wadannan diya bayan suna da alfanu sosai ga rayuwarmu ta yau da kullum.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

Yayan kabewa suna dauke da sunadarin antioxidants wadanda ke bayarda kariya daga kamuwa da wasu cututtuka ga dan adam.

Karanta>>> Maganin Toilet Infection Da Kuma Rashin Sha’awa Ga Mata

Bayan haka ana sarrafa wannan yaya na kabewa domin inganta lafiyar maniyyi saboda yayan kabewa na dauke da sinadarin zinc , sinadarin zinc yana inganta lafiyar alaura sannan yana kara sha’awa da kuma karin ruwan maniyyi lafiyayye ga maza da mata

 

Karanta>>> Sakonnin Soyayya Na Mata Na Barka Da Shan Ruwa Ga Samarinsu 2023

 

INGANTA LAFIYAR JARIRI A CIKI.

Sinadarin zinc dake kunshe da yayan kabewa na karfafa garkuwar jiki. Idan mace na dauke da juna biyu tana amfani da garin yayan kabewa to insha Allahu cikinta ba zai zube ba sannan jaririn zai samu cikakkiyar lafiya.

 

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

 

YADA AKE AMFANI DA YAYAN KABEWA.

(1) Za’a samu cokali guda na zuma da rabin cokalin garin yayan kabewa asha da safe kafin a karya.

(2) Ko a sha rabin cokalin acikin yoghurt.

(3) Ana zubashi cokali daya a miya asha yana karawa jiki lafiya sosai.

Allah yabamu dacewa.

 

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

 

A turawa yan uwa su amfana

Back to top button