Sirrin Rike Miji

Shin Kin Kammala Haila Kina Son Ki Dawo Daidai, Ko Kuma Nonuwanki Sun Zube Kina Son Dawo Da Su?

ZAFI LOKACIN JIMA I

Rashin ni’ima a farjin mace shi yake kawo mata jin Zafi lokacin jima I shi kansa mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani:

Ki samu gero ki surfa ki hada da mazar kwaila da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare zaki fara nason ruwa..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

KI KARAWA KANKI DADI
Kisamu dan bashana da gyadar mata da yayan kankana da fara biya rana da yayan zogale da bazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

SAURIN KWANCIYAR NONO
Kina budurwa kinaso kada nononki ya zuba kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinka daga zani sama kina damesu kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar nono.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

YANDA ZAKI KARAWA KANKI DUWAWU (Hips) 
Tabbas maza suna bukatar mace ne kugu saboda yana basu sha awa musamman awajen jima I to amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da latas (salak) kabeji zannan kirinka zama kusa da mijinki sanna idan kuna jima I yarinka shafawa ki.

KARFIN SHA”AWA 
Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar aure ce…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

RAGE TUMBI
➟ Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa sasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da yamma.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA
Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma hmm..zaki zama cakwala dadi..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

KARIN MANIYYI
Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan
ta soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha allahu za kayi mamaki..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

SAKA ME GIDA KUKAN DADI
Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yandamai gida zaiyi..
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

SIRRIN RIDI
Kisamu ridi mai kyau ki wankeshi ki nikashi ya koma gari ki barshi ya bure kirinka sha da nonon zai miki amfani wajen jima I da maganin dattin ma haifa…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

KARIN GIRMAN NONO
wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya
zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya h/sauda hulba alkama gyada ridi danyar shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa2 kafin barci da kuma Awa2 bayan barci…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

KAMMALA JININ HAILA KI DAWO DAIDAI
Kisamu zuma da garin tagargaje da almuski bayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin farjinki sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki jira dare yayi zakiga yanda mai gida zaiyi…
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

 BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI 
Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka
sha da fresh madara daga ranar zaki fara
gamsarda mijinki.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

MATSI DA SANTSI
Idan kinaso mijinki yarinka jinki lutsulutsu kisamu lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki sai ki samu man zaitun da beby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki wannan shine asalin matsi mai saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki zama mai dadin jima i.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

RAGE GIRMAN NONO

Lemun zaqi Buhuru sudaniya.Ki hada ki
dakasu ki dinga shafawa a nonon ze ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu kuma bazasuyi.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

PLEASE SHARE TO OTHERS KAMAR ANYI SADAKATUL JARIYA NE

Back to top button