Film din Wutar Kara Film ne da ya kunshi manyan manyan jarumai a masana’antar ta Kannywood, sannan ya samu rubutu daga gwani kuma tsohon hannu wato Yakubu M. Kumo Wanda kamfanin Maishadda Global Resources suka dauki nauyi.
Film din Wutar Ƙara Film ne da yake nuni da cewa muddin mutum ya tara iyali to dole ne sai Allah ya haɗa shi da ‘ya’ya na gari da kuma na banza, sannan a ɓangaren mata ma sai ka samu ta gari ta kuma ballagaza.
Shiryawa
Abubakar Bashir Maishadda
Tsara Labari
Yakubu M. Kumo
Labari/Umarni
Yaseen Auwal
Yan Wasa
Real Ali Nuhu
Saddiq Sani Saddiq
Shamsu Ɗaniya
Abba Elmustapha
Maryam Yahaya
Aminu Shariff Momo
Musa Maisana’a
Maryam Ab Yola
Princess Khadejat
Sk Na Allah
Salisu S. Fulani