Halysaah Page 101 By Khaleesat Haydar
Har Ajay ya isa bangarensa bai juya yaga ko tana bin sa ba, tsayawa tayi tana kallonsa ganin ya tsaya, after some seconds ya juya suka hada ido, dauke kai yayi ya bude kofar parlonsa ya shiga ciki, ita dai ta tsaya bakin kofar tana kallon hadadden parlon sai kuma ta kalli wani babban hotonsa da yayi shiga irin ta dan sarki akan doki, ganin taki shigowa parlon ya daure fuska a karo na farko yace “Zan kulle kofa ta… tanka ta ba ya wuce Bedroom dinsa ta bi sa da ido, zuwa yanxu she is a bit confused, wannan hoton nasa ya nuna this is definitely his part, then why is she here of all places in the palace, shiru tayi ta kasa processing komai a kwakwalwarta but she is seriously confused, lokaci daya jikinta yayi sanyi bayan wani tunani ya fado ran ta, toh ko dai saboda Hadiyah ne bazata ga Jay yau ba tunda ita ce first wife dinsa not her, could this be the reason, this made her so sad, jikinta a sanyaye ta karasa cikin parlon ta zauna gefen kujera tana jin hawaye na taruwa idonta, Ajay ya dauke duvet dinsa da yake ji da shi daga saman gadonsa, ya bude closet ya dau pajamas dinsa, bin dakin ya dinga yi da kallo don bai son ya manta komai, kuma duk abinda yasan baya son a taba masa bai bari within reach ba, fitowa yayi daga dakin ta daga kai ta kallesa, ya nufi kofa without looking at her ya bude ya fita ya kulle kofar, Khaleesat tafi minti biyu tana bin parlon da kallo sai kuma ta mike tana tafiya a hankali ta karasa Bedroom ta bude kofar tana kallo, komai na dakin fari ne kal, banda wani fitinannen kamshi babu abinda dakin yake, da sauri ta juya jin an bude kofar parlor, Hajiya Shafa’atu ce ta shigo da sallama tana rike da tray din hadadden shayi dake ta kamshi da Dabino me tsada a kan tray din, Khaleesat ta sunkuyar da kanta kamar munafuka, Hajiya Shafa’atu tace “Jiddah, you need anything? Ina Junaid din?” Khaleesat dai bata dago kanta ba kuma ta kasa cewa komai, Hajiya Shafa’atu ta karasa ta ajiye tray din hannunta tace “To shiga mu je dakin”Hajiya Saratu tayı tayı leading adinta ta zauna sannan ta tafi ta dauko tray din shayin ta ajiye kan beside drawer tace “Ko dai kina bukatar wani abun ne Jiddah?” Khaleesat ta girgiza mata kai, Hajiya Shafa’atu ta sakar mata murmushi tace “To ga shayi ki sha, bari in amso maki kayan ki” Daga haka ta mike ta fita, a bakin kofar parlor ta amshi karamin box din Khaleesat a hannun daya daga masu yi ma Aunty aiki da ta sa ta biyota da box din, dakin ta koma ta ajiye mata box din tace “Gobe da safe zan shigo maki da other box din, yanxu ki sha shayin sai ki canza zuwa nighty din ki” Kai kawai Khaleesat ta gyada mata, Hajiya Shafa’atu tayi mata sai da safe sannan ta fita daga dakin, dakin baki dake bangaren taga Ajay ya fito, Hajiya Shafa’atu tana kallonsa da mamaki tace “Dama kana nan, to me yasa zaka bar ta ita daya Junaid?” Ajay yace “Na shiga in dau abu ne” Hajiya Shafa’atu tace “Ohk, to mu je sai ka dauko mata other box dinta probably akwai abinda zata bukata a ciki” Shi dai Ajay bai ce mata komai ba ya bi bayanta, A nutse Hajiya Shafa’atu ke yi masa magana ba tare da ta daga murya ba tace “Kaga wannan biyayyan da kayi ma Mai martaba sai yayi sanadin kwanciyar hankalinka, kuma albarkacin biyayyan ka sai ka ga Allah ya sa ma auren ku da yarinyar nan albarka fiye da yanda kake tunani, and hopefully kai kanka zaka yi alfahari da auren ku, don haka nake son ka kwantar da hankalin ka, ita da take mace ma tayi hakuri ta amshi kaddara balle kai namiji, dama can Allah ya rubuta kai ne mijinta ba Jawwad ba, shi ma ina da yakinin bazai tabe ba albarkacin biyayyan da yayi…. never be a solution” Hajiya Shafa’atu ta sauke ajiyar zuciya tace “In sha Allahu babu abinda zai taba zumuncin ku Junaid, kuma duk bamu fi Mai martaba sanin abinda ya kamata ba, definitely yana da reasons dinsa na yin abinda yayi ba don baya son Jawwad ba, ni dai rokona a gareka ka rike yarinyar nan amana, kaga yarinya ce karama ba wata babba ba, kuma iyayenta mutanen kirki ne ni na shaida, bazawara kuma da naji suke ce mata a gidan nan yara da manyansu kai ne zaka yi putting stop to that nonsense, kuma kar ka bari a raina maka matar ka, kar ma ka bada wannan fuskar duk da nasan halin ka, daga karshe ina maku fatan zaman lafiya da zuri’a dayyaba, kuma naji Mai martaba na cewa bata gama karatun nata ba ko?” A hankali Ajay da ya tafi duniyar tunani yace “Saura sati daya hutun su ya kare” Hajiya Shafa’atu tace “Kaga kafin nan she will be more familiar with her new environment” Shi dai Ajay bai ce komai ba, Hajiya Shafa’atu tace “Gobe Hajja za su iso da Gimbiya Firdausi da Kilishi, ban san ko ka sani ba, in ma ta zo da wasu maganganu kai dai ka toshe kunnen ka Junaid, don Allah kadai yasan me da me Fulani Aseeyah ta sanar mata a waya don har ni Hajja ta kira” Ajay dai kallon Hajiya Shafa’atu kawai yake yana tafiya a hankali, yana tsaye daga entrance din shiga bangaren Aunty Hajiya Shafa’atu ta shiga ciki ta dauko second box din Khaleesat, Aunty ta bi ta da wani tsinannen kallo, ita dai Hajiya Shafa’atu bata ma san tana yi ba ta fita daga bangaren, ajiye ma Ajay jakar tayi ya dauka, tana kallonsa tace “To zan tafi…..bangaren nakı? I mean wanda aka zo da snı daga can gidan ki” Da mamaki Hajiya Shafa’atu tace “Baka ci abinci ba dama?” Yace “Eh ina son kadan” Gaba daya ya mance rabon ya zauna ya ci abinci sai dai tea, duk kaunarsa da fruits yau kwana kusan uku bai sha ba, Hajiya Shafa’atu tayi mamakin da har ya tambayi abinci sanin ba abincin kowa yake ci ba, duk da babu wani abincin da aka kawo daga gidanta amma don ya ci sai tace masa “To mu je akwai sai in zuba maka” Yana rike da box din ya tafi har zuwa dakinta, ta debar masa abincin a plate, Jollof rice da salad, sai manyan kaji, kadan ya ci abincin duk yanda tayi da shi ya kara yace mata ya ishesa, tace “Na kai maku shayi can bangaren naka sai ka sha idan ka koma” Shiru yayi bai ce mata komai ba, daga karshe yayi mata sai da safe ya dau box din ya fita, yana isa bangarensa ya bude kofar parlor ya shiga, kofar Bedroom dinsa ya kalla, after some seconds ya karasa ya bude kofar ya shiga, da sauri Khaleesat ta sauka rigar da take kokarin sa wa zuwa wuyarta suka hada ido, tayi er kara a rikice ta durkusa kasan Carpet tace “Na shig uku” tana jawo bedsheet din saman gado da šauri zata rufe jikinta, shi kuma ya juya zai fita ya ci karo da kofa that is slightly close, bude kofar yayi ya fita daga dakin, he tried his best na assumption din bai ga komai ba sai darkness, amma da ya isa kofar fita daga parlon sa sai da ya sake cin karo da kofar bai san a kulle yake ba, ba kuma duhu bane a parlon, Khaleesat bata taba jin kalan kunyan da taji ba, taji da ma kasa ya bude ta shige, duk da ya fita tuni amma bata fasa kokarin jawo bedsheet din kan gado ba duk……kanta da tasnewa da kukan da bata san qalınsa ba, why will he just badge into her room babu knocking babu sallama, she felt soo ashame ba kadan ba, su kuma haka ake yi a gidan nan, idan haka ne ba mace ya kamata ta kawo mata akwatin ba, hade kanta tayi da gwiwa tana jin hawaye na zuba idonta, iya underwear ne kadai jikinta sai doguwar rigar da take kokarin sakawa wanda ko wuyar rigar bata kai ga gama sakawa ba balle har ya sauka ya rufe kirjinta dake a bude, ta kusa minti ashirin zaune bakin ciki ya sa ta kasa motsawa, daga karshe ta goge idonta a hankali ta mike ta karasa saka rigar ko kallon akwatin da ya shigo mata da shi bata yi ba, ta tafi ta kwanta Edge din gadon, after some minutes ta mike tana shinshina Pillow din Jin yana kamshin turaren Ajay, komawa daya side din tayi ta kwanta, daren ranan komawa daya side din tayi ta kwanta, daren ranan nan bata yi baccin kirki ba, duk ta kagu gari ya waye kilan taga Jay, tun da asuba tayi wanka ta shirya sannan tayi sallah, tana ta zaune saman darduma har gari ya waye, wajen karfe takwas taji ana knocking a can parlor, tana ta kallon kofar dakin kafin ta mike a hankali ta dau mayafinta babba ta yafa sannan ta nufi kofa ta bude, su Hajiya Shafa’atu da Hajiya A’isha ne zaune parlon, ta sauke kanta ta karasa ta zauna kasan carpet ta gaishesu, a tare suka amsa suna tambayarta ta tashi lafiya, ita dai Khaleesat kanta na kasa, Hajiya Shafa’atu tace “Ga breakfast nan an kawo maki, Junaid din na ciki ne?” Khaleesat ta daga kai tana kallonta jin abinda tace, dai dai nan aka bude kofar parlon Ajay ya shigo, yana ganinsu ya sunkuyar…….Shafa’atu tace ” kansa ba yace “Lafiya” Ita dai Khaleesat kallon Hajiya Shafa’atu kawai take kamar warce ta tafka wani mummunan sabo, after some seconds Ajay ya mike ya fita daga parlon, Hajiya Shafa’atu tace “Bari mu baki waje sai kiyi breakfast Jiddah, ko da wani abu da kike bukata?” Da kyar Khaleesat ta dake tace “Ina son in ga Auntyna ne” Hajiya Shafa’atu tace “Ohk, wace Auntyn taki, sai ta zo har nan ta sameki don bai kamata ki koma can inda suka sauka ba” a hankali Khaleesat tace “Aunty Farida” Hajiya Shafa’atu tace “Toh bari zan mata magana zata zo in sha Allah, amma before then kiyi breakfast” Khaleesat ta gyada mata kai, suka mike suka fita daga parlon, Khaleesat ta sauke mayafin kanta tana kara repeating question din da Hajiya Shafa’atu tayi mata, wai Junaid na dakin din da Hajiya Shafa’atu tayi mata, wai Junaid na dakin ne? Bata gane yana dakin ba, me zai mata a dakin? Ko dai su kuma irin wannan ne al’adar su a masarautan, she is super confuse at this point, tana ta zaune a parlon bayan kusan minti sha biyar sai ga Ajay ya shigo, bai ko kalli inda take zaune ba zai wuce daki ya dau Charger dinsa ta mike tace “Wai ku a gidan nan haka ake yi ne? Why will I be seeing only you? A ina ya halatta ka dinga shigo min babu sallama kuma har cikin daki, is this the culture or something?” Duk da Ajay na jin duk abinda take cewa bai tsaya yace mata komai ba ya shiga dakin ya dau abinda zai dauka ya fito, tana tsaye ta dinga masa wani irin kallo fuskarta a murtuke, yace “Zan tsokale maki ido idan baki dena min wannan kallon ba, am i i ur mate?”Kitawa tsapаг татакі, кпосking котаг рапоп ака у ta hadiye kukan da take tana goge idonta da sauri duk tunaninta Hajiya Shafa’atu ce ta dawo, Ajay ya karasa ya bude kofar, Aunty Farida ya gani tsaye bakin kofar parlon sai Mai aiki da ta rakota, da ladabi me aikin ta gaishesa sannan ta bar wajen, Kansa a kasa yake gaida Aunty Farida da ta amsa da fara’a, ya bata hanya ta shigo parlon sai kuma ya fita ya kullo kofar, Khaleesat ta mike ta rungume Aunty Farida hawaye cike idonta, Aunty Farida ta daga kanta tana kallonta tace “Kukan me kike?” Ta fashe da kuka muryarta na rawa tace “Aunty har yanxu ban ga Housemate dina ba” Aunty Farida tayi shiru jin abinda tace, duk tunaninta zuwa yanxu Khaleesat ta san abinda ke faruwa don tayi zaton Sarki zai mata makamancin maganar, zaunar da ita tayi gefen kujera makamancin maganar, zaunar da ita tayi gefen kujera sannan ta zauna gefenta tana kallon cikin kwantar da murya tace “Kin yi breakfast ne?” Khaleesat ta kalli tulin kumallon da aka ajiye mata iri iri a parlon, Aunty Farida ta mike bayan ta fahimci bata karya ba, da kanta ta dibar mata abinda tasan zata ci, sannan tace “Sauko ki yi breakfast” A hankali Khaleesat ta kasan carpet tana kallon Aunty Farida tace “But why is nobody saying anything about my Housemate?” Aunty Farida tace “Kiyi breakfast before any talk Khaleesat, idan kin karya sai ki gaya min duk abinda zaki gaya min yanxu, in kuma ba haka ba in tashi inyi wucewata” Jiki a sanyaye Khaleesat ta fara breakfast din, ita dai Aunty Farida kallonta kawai take, sai bayan kusan minti hamsin Khaleesat ta gama abinda……….Happy seeing her eating, bayan ta gama Aunty Farida ta maida duk kayan kumallon gefe tana kallonta tace “Ki bani duk kunnuwanki ki saurareni Khaleesat” Khaleesat dai kallonta kawai take ta gyada kai, a hankali Aunty Farida tace “Tun ranan daurin auren ki aka samu matsala, ba a daura aurenki da Jawwad ba Khaleesat, Junaid shi ne mijin ki, da shi aka daura maku aure not Jawwad” Khaleesat ta dinga kallon Aunty Farida Babu ko kiftawa as if tana kokarin processing at the same time tayi apprehending kalmomin Aunty Farida, she look lost and confuse, Aunty Farida ta kwantar da murya tace “We don’t know how u will take this shi yasa duk babu wanda ya gaya maki, amma da mu dake dul mun san Junaid ma mutumin kirki ne kawai dai ba haka duk muka yi expecting lamarin bane, Jawwad mahaifiyarsa ta “We weren’t expecting this, Jawwad’s mother showed that she didn’t want to marry you, she even came home and warned us, it’s not like she didn’t tell us, Khaleesat, and then His Majesty himself arranged your marriage with his son Junaid, not us, we just called Malam and informed him of his decision, you see that’s the point of your marriage with Jawwad, that’s why he decided to marry you to Junaid, a man never marries someone else’s wife, God forbid, not Jawwad, your husband, Khaleesat” Aunty Farida’s words were slowly sinking into Khaleesat, until she finally understood everything, the part she felt was in the turmoil she had been in since Abdul’s time, she tried to get up from Aunty Farida’s presence, her chest was beating so hard from the beatings……..Aunty Farida said, “Don’t you dare to go crazy on me, I told you, you see, we are in a human house, you said you would ask me to go crazy, I swear, don’t go crazy, I swear, don’t go crazy” Just then there was a knock on the parlor door, Aunty Farida looked at the door and looked at her in a low voice, emphasizing that she would be very angry with her if she said she would go crazy on her, Aunty Farida let go and stood up, and then Ajay opened the parlor door, Khaleesat quickly turned her face and suppressed the cry that was trying to escape her because of Aunty Farida’s warning, she had never felt so disgusted to see him like this moment, why would Aunty Farida stop her from opening her mouth and crying, she quickly got up and ran into his room and pushed the door open and fell on the bed and buried her head in the pillow and let out a scream mixed with tears…
