Novel Document

My Uncle Hausa Novel Complete

My Uncle Hausa Novel Complete Document

Description/Story:

My Uncle! Hausa Novel Document Written By Aisha Sholy 

 

Description Of My Uncle Hausa Novel Complete

Tafiya suke cikin natsuwa da kamala sanye suke cikin dogon hijab Wanda yakaimusu har kasa rugume suke da alkur’ani mai girma ,niqab dinda suka sanyane yahanani ganin fuskokinsu dan wani matsakaicin gida naga sunbude mai dauki da matsaikin parking space.

Gidan irin gidajennanne masu komai yana acikin daki sallama sukayi alokacinda suka bude kofar falon ba laifi gaskiya falon ya hadu , sallama sukayi adaidai lokacinda wata mata take fitowa kitchen tare da ansama musu sallamar matar bazata wuce shekaru 45 ba.

Sannunku da dawowa yan makaranta tafada cikin murmushi.

Dayarce wacce tadanfi tsayi ta amsa mata tare da cire niqab din fuskarta.

Gaskiyafa yarinyar tahadu farace mai tsayi wacce shekarunta bazasu wuce 17 to 18 ba.

Tanada dogon hanci tanada manyan idanu ammafa yarinyar tayi matukar kama da matarnan.

Ke iman bazaki cire niqab dinne ba yau matar tafada tana murmushi make kafada tayi irinna yara shagwababbu alamun bazata cireba.

Tsaki dayar taja tana cewa dan Allah shareta aunty aidantaga kina kulatane take kara wani iyayi nidan Allah bani makullin daki inje incire kayana tafada.

Aunty kinga salma ko wlh kifita hanyata wow!😱tsarki yatabbatarma makagin mai wannan murya saikace ana busa sarewa masha Allah.

Aunty ce tace nidai dan Allah kundawo yanzu zakuzo kusamin ciyonkai to dan Allah kuje kucire kaya kuzo kushiga kitchen yau uncle dinku yana hanya.

Atare suka hada baki wurin cewa UNCLE😳

Eeh shi ko dawata matsalarne.

A a suka fada sukayi suu suu suke shige dakinsu.

Wacce aka kira da iman ce tayi azamar zage hijab dinta tareda niqab ya subhanallah ai saida nakusan sumewa atsaye tsarki yatabbatarma makagin wannan halitta yarinyace wacce zasuzo age daya da ita.

Salma din farace mai matsakaicin tsawo tanada hanci Wanda yakarama zagayayyar fuskarta kyau tanada Golding &sexy eyes bakinta dankarami wannan nake tunanin anya kuwa cibi zai shiga🤪lol pink ne wanda zakayi zaton pink jambaki tashafa amma inaaa wannan baiwace daga Allah ga diri tako ina yarinyar tahadu ga hips ga boobs 🤪🙈 masha Allah.

Fadawa tayi kan gado tare da cewa munshigadakin salma uncle zaidawo yaufa aunty tace tafada cike da damuwa.

Itama salmar cike da damuwa tadube iman tare da cewa ni wlh iman yanzunnan zanje nazakulo tsofaffin hijabaina na wankesu dan kinsan bamaganar sa gyale agidannan tafada tare da nufar wani kwando da alama nanne wurin kayan dattinsu.

Dan guntun hawayene yazuboma iman tana cewa ni wlh matsalata duk nakyautar da hijabaina na islamiyya ta ne kawai yarage wai dan Allah salma memuka tsarewa uncle ne shikenan mu bamuda sakewa dazaran yana gari ni wlh nagaji.

OK tunda kingaji idan yazo saiki sanarmai salma tafada tare da hararta tana jawo hijabanta gida biyu.

Zabura iman tayi tareda zare idanu tace dan Allah rufamin asiri banmanta da tsallen kwadon ranarba.

Kyalkyalewa da dariya salma tayi tare da cewa Allah kinsan ranar iman wlh ranar ni kema kike ban tausayi jinake kamar inyi dariya wlh ranar.

Itama iman din dariya tayi Wanda yasa beauty point dinta lotsawa kuma yakara mata kyau tace wlh kuwa salma uncle mugune yasan duk wasu hanyoyin mugunta.

Salma ce tayi saurin rude bakinta tana cewa nidai baruwana karki jazama min kinsan yana hanya tafada lokacinda take canza kayanta xuwa doguwar Riga Mara nauyi.

Haka suka cigaba da hira tare da tattauna kalolin muguntar uncle kaya suka sauya suka shiga kitchen domin sama ma uncle abunda zaici kafin yasauka…

My Uncle Hausa Novel Complete txt

File Name   My Uncle… Hausa Novel Doc.
Title   My Uncle Hausa Novel Complete
Author     Aisha Sholy 
Group    Ai  Hausa Novels
Genre    Fiction Story
Published Date    17/07/2024
File Size    100KB
Format Size    TXT
Book Price    Free
Phone No   09017242889
Download My Uncle Hausa Novel Complete By Aisha Sholy

Click the below green button to read the novel online

 READ THE NOVEL


Proceed with your download by clicking the below button

 

 

Be With Us

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Back to top button