Novel Document

Auren Yarjejeniya Complete Novel Document

Auren Yarjejeniya By Maman Fareesa

Description/Story:

Auren Yarjejeniya Complete Hausa Novel Document Written By Momyn Fareesa

 

Description

*Rimi clinic*!…….Aguje wata had’add’iyar mota bak’a k’irar Lexus X750 tayi parking”yayinda wasu motocin guda biyu suma sukayi parking bayan bak’ar motar”wanda Abayan kowace mota An rubuta *Amj big man*” motocin dake baya duk Aka bud’e , Atake wasu mutane su shidda duk suka fito suna sanye da bak’ak’en kaya Ajikinsu”k’atti ne majiya k’arfi”da Alama body guards ne”wani k’ato bak’i da bbu Alamar rahama Asaman fuskarsa yanufi gefen bak’ar motar me glass bak’i yabud’e back sit Aladabce”Atake wani ni’imtaccen mayen k’amshi me tsayawa Azuciya ya bayyana “kusan second 10 duk suna tsaye kafin wanda Aka b’udema motar yazuro dogayen santala santalan k’afafuwan sa waje”dake sanye da cover shoes coffee brown”cikin nutsuwa da izzah data zama halayyarsa ya ida fitowa dg cikin motar”ya had’e girar sama data k’asa bbu fara’a ko kad’an Asaman doguwar kyakykyawar fuskarsa”sanye yake da wondo coffee brown da milk d’in riga”yatsuke k’ugunsa da belt coffee brown….. *Abdallah mohd jibo kenan!* yong bolonia wanda Akemu lak’abi da BIG MAN” matashin saurayi me jini Ajika”kuma yaro d’an kwalisa……yatsina fuska yayi yana kallon Asibitin yashafa bak’ar sumar kansa dake salk’i sbd gyaran datake sha”kafin yadubi Agogon dake d’aure A damtsan hannunsa”k’arfe 10:12 am na safiyar yau talata”uffan becebe”yafara tafiyarsa cikin nutsuwa yanufi k’ofar shiga ciki”yayinda body guards nasa ke biye dashi”tun dg nesa mutane ke binsu da kallo kasancewar big man sananne ne Agun jama’a”dukda da yawan mutane na masa kallon me girman kai”kai tsaye room 11 yanufa”saidai yana isowa daidai bakin k’ofar shiga d’akin yayiwa body guards nasa Alama da hannu su jirashi karsu biyoshi ciki” dg haka yatura k’ofar room d’in yashiga”wasu nurses dake zaune nesa dasu suka bishi da kallo guda na fad’in “kai masha Allah! kamar shine ya hallaci kansa”duk wacce ta sami waccan guy d’in tagama sa’a Arayuwa”gudar tace”kedai bari Inda farine k’ilan za’a d’auka ba’indiye ne sbd kyau da cikar suman kansa…..big man besan ma suna yiba”cikin shan k’amshi yashigo d’akin yayi sallama tamkar bayaso”kamal na kwance samqn bed idonsa biyu And’aura masa drip”sai tj da junuid na zaune samqn fararen kujeru roba”suna ganin shigowar big man suka fara washe baki suna Amsa sallamar da yayi”wanda brown d’in lips nasa da sukaga sun motsa suka fahimci sallama yayi”junuid ne yatashi daga samqn kujerar dayake zaune yana cewa”Abokina ga gun zama ka zauna”saidai nasan daka san miye Ainahin musabbin ciwon kamal da baza kazo dubiya ba”yak’are maganar yana kallon big man”miskilin beyi mgn ba yadai bashi hannu sukayi musabuha yabama tj”sannan ya zauna kan farar kujerar yana danna waya……”Abokina barka da Asuba”cewar kamal”big man ya d’auki kusan second 5 kafin yadubesa” cikin k’asaitacciyar muryarsa me dad’in Amo da saurare yace”ya jikin naka?”Alhmdllh da sauk’i”zuwa Anjima zasu bani sallama”okay miye wai ke damun ka?”tj da junuid suka saki dariyar shakkiyanci Atare”big man yatab’e baki beyi mgn ba”kamal kuwa cikin kwantar da murya yace”pls Abokina my leemart na hanyar zuwa dubani”idan tazo yanzun karka mata tsawa ko kyaranta…..doguwar tsuka big man yaja ya mik’e tsaye ya aza doguwar k’afarsa guda samqn kujerar daya tashi”yana bin kamal da wani irin kallo cikin kausasa murya yace”ka bani mamaki kamal daka kwanta jinya sbd soyayya”Abin takaici kuma sbd wannan jaririyar yarinyar leemart”dg k’arshe kuma Ashe tanama sonka”yanzun bakaji kunyar kwantawa ciwo sbd wannan Abar y’ar cikinka ba??”na rasa me kuka d’auki soyayya ne”?yak’are maganar yana tab’e baki yayi shiru”tj dake murmushi yace”sbd kana yadda kakeso shiyasa baka san wahalar soba Abokina”yatsina fuska big man yayi yace”Allah yatsareni da nasan miye so”banida wannan lokacin na wahalar da kaina”kai kuma dakake cewar karna mata kaza da kaza”to tafiya zanyi yanzun”nazone dama na nuna maka nasan Abinda kake b’oyemun”saidai karka yarda muna tare dakai ka kulata”yada girmanku wajen k’ananun yara da sunan soyayya ku cigaba”ga manyan y’an mata masu hankali nan Amma ka tsaya sokonci wajen y’ar cikinka sbd jama kai raini”indama ka hak’ura zata nuna tana sonka koda baka furtaba”saika nuna zaka Amince da soyayyar ta sbd tana sonka….. yak’are maganar yana jan tsaki had’e da tab’e baki”kamal ya dubesa yana girgiza kansa yace”Hmm! Big man kenan”wacce kuke soyayya da ita sam baku dace da juna ba shiyasa bakasan miye Ainahin SO ba! kaso Asoka shine SO bawai kai Ake soba”ko kuwa kaine ke son ba’a sonka”karka manta ka fita daban Acikin dubu sbd kamalarka”ka saba mata na rok’on ka kasosu koka yi soyayya dasu koda bakaso”shiyasa kake ganin laifinah”karka manta leemart nada 18 yrs yanzun”Ahaka shine take k’aramar yarinya?”to nasanar mata Amma saita nuna bazata Amince ba shine zuciyata ta buga! daga baya kuma jiya bayan nasami kaina Anan ta kirani tayi ta nunamun tayi Accepting…..look kamal! kabarni da fad’amun wannan shirmen”cewar big man Aharzuk’e yanufi k’ofa ya fisgeta da k’arfi yafita yabar musu daddad’an k’amshin turarensa….kamal yaja Ajiyar zuciya yana fad’in wlh big man be dace da preety ba”hmm ! Idan ba itaba kana ganin Akwai wacce zata iya jure wulakancinsa harta Auresa??”saidai idan An sami wacce ke masa irin son datake masa ko?cewar tj”kamal yace”itama sbd abu biyu take sonsa”na farko dukiyarsa”na biyu kyawun kamalarsa kodan tayi fahari da hakan cikin mutane”Amma sam basu daceba”kamata yayi yasami wacce yakeso take sonsa ya Aura”Aikuwa wannan tatsuniyace! ita kanta preety d’in itace ke zuwa garden d’in nan su gaisa shima saida Amincewar sa”kiran sama saiya ya yadda inko ta kira zaiki d’auka”hakama idan tazo wajensa bashine yace” tasoba zai disgata ko Agaban waye kuwa”danshi Atsarinsa be zuwa tad’i”Arana kana iya samun miss call na matan dake cewa suna sonsa fin 20 kasani kaima”cewar junuid”kamal yatab’e baki yana tunanin tsatstsauran ra’ayi da muguwar Ak’ida irinta Abokin nasu wato big man”wanda yasan sarai junuid da tj sbd dukiyarsa suke tare dashi….yana wannan tunanin leemart da sa’ada sukayi sallama suka shigo d’akin”kamal ya Amsa sallamarsu cikin zumud’i yana fad’in babyn yaya Abdallah yau bakije skul ba ko?”sa’ada na murmushi tace”makara nayi wlh yaya kamal ko yayanma besan banjeba”ta k’are maganar suna zama”sbd su tj sun tashi dg kan kujerun”leemart dai kanta Ak’asa ta kasa nutsuwa sbd irin kallon da kamal ke jifar dashi”Akunyace suka gaidasu itada sa’ada”kafin sa’ada yarinya y’ar 13 yrs tace”Anty leemart zanje waje na jiraki”Amma karki jima kizo muje”kinsan yaya 12 pm yake dawowa gida”idan yagane banje skul ba dukana zaiyi”kanta kawai leemart ta gyad’a mata”sa’ada batayi mgn ba ta fice d’aga cikin d’akin sbd driver nacan na jiransu….

 

File Name   Auren Yarjejeniya… Hausa Novel Doc.
Title  Auren Yarjejeniya
Author   Momyn Fareesa
Group   Ai  Hausa Novels
Genre   Love Story
Published Date   02/03/2024
File Size   580Kb
Format Size    TXT
Phone No   08100084251
Download Auren Yarjejeniya Complete Novel Document By Momyn Fareesa

Click the below green button to read the novel online

 READ THE NOVEL


Proceed with your download by clicking the below button

 

 

Be With Us

 

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Back to top button