Kannywood

Innalillahi Ashe Wannan Ne Dalilin Kama Murja Tiktok

Wani labari da aka tashi da shi a safiyar yau shine jami’an tsaro sun yi ram da fitacciyar jarumar tiktok dinnan murja Ibrahim tana tsaka da shirin bikin zagayowar ranar haihuwarta kamar yadda freedom radio suka rawaito.

Allahu Akbar Ashe wannan Shine Sanadiyyar Rasuwar Jarumi Abdulwahab Awarwasa

Kamar yadda freedom Radio suka rawaito sun bayyana hukumar yan sanda ta bada sanarwar kama murjanne sakamakon Korafi da Zauran malaman kano suka shigar a kanta, dama wasu masu amfani da dandalin na tiktok Sai dai wata majiya ta bayyana tuni wasu manya suka fara shige da fice dan ganin an saki Murjar.

Adam zango naciga da karbar suka akan Rungumar da yay a fim din Asin da Asin.

Kafin wannan tuni shiri yayi nisa wajen shirin birthday dinta da aka shirya yinshi a yau, wanda har wuri an kama an fitar da anko da sauran su, a yanzu yan uwanta yan tiktok na ta tofa albarkacin bakin su kan wannan kamu da akayi mata, yayin da wasu keta murna, sai dai wasu ma suna karyata batun.

 

 

 

 

Back to top button