Uncategorized

Jarumi Rabi’u Rikadawa Ya Kara Samun Jika.

Kamar yadda kuka sani rabiu rikadawa jarumin kannywood wadda yake taka muhimiyar a fagen da yake fitowa a matsayin mahaifin a cikin fina-finan hausa na masana’antar kannywood.

 Jarumi rikadawa ya aura da diyarsa ga babban yaron kamar yadda shekaru biyu da suka gabata aka bayyana.

 Saide koda da mutane suka ji wannan batu sun cika da mamaki ba’a fiya samun uba da zai aurar da yarsa ba ga yaronsa ba ashe de da rabon akwai rabu a tushen inda suka santalo masa cika kamar yadda shafin kannywoodcelebraties dake kan manhajar instagram suka suka  buga.

Daga karshe muma wannan shafin muna taya shi da murna da fatan Allah ya albarkaci rayuwasu masu sauraranmu a koda yaushe bayan wannan labarin ya riske ku zamu so karben ra’ayinku a sahenmu na tsokaci sanna muna da bukatar ku danna mana alamar kararrawar sanarwa.

Back to top button