Mejo Najeeb Page 2 By Autar Alheri
“Captain Jameel kuwa abakin kobar bedroom d’in wannan matashin yasameta sefamar nocking takeyi Amma fir yak’i bud’ewa cikin alhini takalli captain Jameel idonta dahar suncikoda k’wallah tace “yak’i yabud’e Jameel bansan miyake damun *NAJEEB* ba sam bayasan zuwa asibiti aduba lafiyarshi Kuma yasan yadda ciwonnan yake masa narasa yazanyi dashi Jameel banasan wani abun yasamu yarona tak’arasa zancen tana sakin marayan kuka…..cikin damuwar da takasa boyuwa afuskar captain Jameel yace kiyi hakuri Hajiya Umma insha Allah y’allab’ai zesamu lpy addu’arki yake bukata ayanzu ba kukankiba..Suna cikin wannan tsayuwar ne baba inno tashigo parlor nashi wato me aikin Hajiya Umma. Gaidasu Tayi cikin girmamawa kana tace Hajiya kizo inji alhaji Yana part dinshi yadawo….to ganin tafad’a tareda kallon captain Jameel tace “please Jameel D’an Allah kak’ok’arta koza’asamu yabud’e bedroom d’innan. “To Hajiya Umma insha Allah….juyawa Tayi tanufi part d’in alhaji yayinda captain Jameel ya ajiye kayan ogan nashi akan dining table kana yad’auko wayarshi yashiga Kiran doctor ziyad abokin NAJEEB d’in.Acan cikin bedroom d’in kuwa Yana shiga ya core kayan jikinshi yafad’a bathroom domin jiyakeyi kamar ana yankan Naman jikinshi ana zuba mishi wuta Sam yakasa samun nutsuwa se gumi ke tsafo mishi tako’ina ajikinshi…wanka yayi cikin azabar dayakeji wadda shikadai yasan halinda yake cikin kamun yafito daureda towel a k’ugunshi yazube akan bed d’in Yana mayarda numfashi gabaki d’aya jiyakeyi kamar ranshi zefita cikin mayuwacin hali yake juyi akan makeken gadon nashi Sam yarasa mike mishi Dad’i gabaki d’aya duniyar tajuya mishi baya idan wannan ciwon nashi yatashi jiyakeyi kamarma ba’ahaifeshi awannan duniyar ba domin komai da kowa b’ace mishi yakeyi baya Gane kanshima balle wani abun, addu’a ma baya iyayi domin besan ta’ina ze faraba….shiyasa be bud’ewa Hajiya Umma dakinba dudda Yana jinta Amma Sam baze iya tashiba.Acan part d’in alhaji kuwa wanda yaranshi ke kirada Abba Hajiya Umma ce zaune agefenshi tana yanka mishi kayan fruit d’inda tad’auko mishi seda tagama yankawa tsab kana ta’ajiye mishi agabanshi. Murmushi yayi kamun yad’auka kana yace ngd sosai y’ar albarka. Itama murmushin tamaida mishi kamun tabud’e Baki cikin damuwa tace “alhaji son nefa yadawo gida ba lpy Kuma ga dukkan alamu cinwonshine yatashi Amma yarufe kanshi a d’aki Kuma nayi nayi yak’i yabud’e please kayi wani abun akai…..tinda Hajiya Umma tafara magana idon alhaji sahabi nakanta hartakai karshe…apple yasaka abakinshi kana yace “Allah yabashi lpy, yafad’a cikin ko in kula…marairaice fuska Hajiya Umma Tayi tace Ameen alhaji Amma please kayi wani abun karfa Azo wani abun Kuma yasameshi bazeyu mubarshi ahakanba, Dan Allah….katseta alhaji sahabi yayi batareda yabari ta k’arasa fad’ar abunda takesan fad’a ba cikin had’e fuska yace “Kinga Jamila banasan damuwafa idan damuna kikazoyi to kikoma bedroom d’in nashi can ku k’arata haba kinzo kinwani dameni shidin yarone k’arami dabaze iya nemawa kanshi maganiba se anwani kama lallab’ashi? Banasan shirme wlh aikin banza Kawai. Shiru Hajiya Umma Tayi kamun tashare k’wallar idonta tana fad’ar Allah yahuci zuciyarka tak’arasa zancen tana me zuba mishi furardata dauko a glass cup.GombeTin ahanya suka rabu itada k’awarta halima domin bayadda batayida halima ba akan takarbi kudin da mamanta ta ajiye musu Amma halima taki acewarta tafita bukatarsu sabida Hakan bazata karb’aba, wannan dalilinne yasaka Isseta yin fishi tatafi abunta…tin abakin kofar shiga soron gidan take jiyo hayaniyar mutanen gidan nasu kamar zasuci kasuwa, cikin d’ar,d’ar tanufi cikin gidan gabanta na fad’uwa….gabaki d’aya a tsakar gidan tasamesu tsai’tsaye kowana fad’ar albarkacin bakinshi yayinda mamansu Yah balah se masifa takeyi tana mita kamar zataci babu, tana hango shigowata agidan Tayo kaina tana “yawwa tsohuwar Muna fuka gatanan tadawo daga gidan uban waye kike? Wato shine kika d’aukemun kud’i kika shiga yawon banzarki ko? To wlh Baki Isa yau senaga wanda yatsaya Miki agidannan banza barauniya. Tafad’a tana janyoni kamar tajanyo kayan wani tashiga jibgata tako’ina tana fad’ar wlh senayi maganinki agidannan maryama tinda ke bakida Imani yoshe za’akawomun adashen mutane wai kizo ki kwashe sabida maita da bakin hali irinnaki. Ihu nakeyi Ina Neman d’auki amma babu wanda yakulani….Sema cewada iyya hassi Tayi daki y’ar banza wata kila ta fiddo Miki abunki shegiya mekamada aljana. Hawwa ce Tayi tsaki tana shifewa dakinsu domin duk itace babbar yayarmu agidan Kuna y’ar iyya hassi ce.Cikin takaici mama salmu tace wai minene hakan Yaya ? Kinsamu yarinya kina duka Hakan sekace baiwa tukunna ma wayaga lokacinda tad’auki kudinki? Haba arikayin Abu babu adilci aciki. Tafad’a tana fincikeni daga jikin mamansu Yah balah da se haki takeyi kamar Tayi dambe da sa’arta.K’wafa mamansu Yah balah tayi tana shigewa dakinta batareda Takoma cewa komaiba domin tana Dan shakkun mama salmu sabida batada mutinci kowa Bata dagawa kafa agidan…..itako mama salmu ajiyeni kawai Tayi acikin barandar narakub’e agefen dakinmu kamar wata marainiya wadda batada kowa aduniya Ina famar kukana domin wlh jinakeyi kamar da rodi aka dakeni…..mama bintu ce tafito daga kicin dinmu hannunta d’aukeda kwanon abunci ta’ajiyemun batareda tace komaiba domin ita kuwa idan za’atada gidanmu da yakin duniya bazatayi maganaba hasalima yi zatayi kamar babu acikin gidan wannan shine halayyarta.Dagowa nayi Ina kallon bayanta domin tuni Tayi tafiyarta tana ajiyemun abuncin ko waigoni batayiba…. k’wallar idona nashafe kana namik’e ahankali nad’auki abuncin nawa nafice daga gidan dudda cewar jikina Namin mugun ciwo sabida dukan danaci agun mamansu Yah balah Amma ahakan nabar gidan…tafiya nakeyi kaina akasa Ina tinanin rayuwata jefi jefi nakan share k’wallar idona ahakan harna baro unguwarmu Nazo wani kangon gida nashiga…..azaune nasameta ko yau kamar yadda nasaba ganinta tasaka y’ar tsana agaba tana kallo. Zama nayi akusanta tareda dafata cikin tsoro domin haryanzu nakasa sabawada ita duk tsawon lokacinda nadauka atareda ita…dagowa Tayi tana duban maryama d’in kyakkyawar mata kamar bala rabiya Amma kallo d’aya zaka Mata kagane cewar mahaukaciya ce…da kallo tabi maryama ganin yadda fuskarta Tayi jajir dudda batada hankali Amma tafahimci yauma fatar maryama ta canja kamar yadda take ganin sauyin atareda ita lokuta da Dama, bace komaiba domin Bata magana sedai idonta suncika tab da k’wallah. Ganin Hakan yasa maryama k’ak’alo murmushin dole tana Dora mata abuncinda takawo mata akan cinyarta…..Aiko ba musu tadau zataci cikin sauri maryama tarik’e nata hannu kamun yad’auko ledar ruwa d’aya dake gefenta wanda taka ajiyewa matar tad’auka tawanke mata hannunta sa’annan tasaketa…Aiko cikin sauri tahaucin abuncin hannu baka hannu kwarya. Itadai maryama tana kallonta seda tacinye tass kana tad’ago tana kallon maryama d’in…itako wasu wuran tad’auka tabata Tasha tak’ara wanke mata hannunta. Bayan tagama ta mik’e tashiga gyara mata wurinda take zaune domin kullun tazo seta gyara mata wuri dudda cewar ba b’atawa takeyiba domin kullun tana zaune ne wuri d’aya maryama ce kawai ketadata idan ta fahimci tana tareda wata bukatar tashiga ban d’aki seta kaita can wani jeji idan tagama bukatar ta seta gyara mata jikinta tamaidata…wannan shine rayuwar maryama da wannan mahaukaciyar.Seda tagama gyara mata komai tsab kana tad’auki kwanon data kawo mata abunci Tayi tafiyarta ganin Tayi bacci….Koda Takoma gida kowa na dakinshi Hakan yasa tanufi nasu d’akin itada y’anmatan gidan Koda tashiga anty hawwa na kwance itada anty bilki da mejidda se zuwaira dake homework yayinda zubaida keta famar Danna wayarta….sallama kawai nayi tareda nufar y’ar tabarmata dake bayan gabun d’akin. bawanda ko yad’ago ya kalleni acikinsu balle nasaran zasu ansamun. Bandamuba domin idan da sabo nasaba da wannan halin nasu Dan dukkansu basuda kirki garama zubaida wani lokacin Muna Dan mutinci da ita itama ba koyosheba…jakar kayana najanyo nashiga fidda zanen da zan Daura domin wanka nakesanyi, seda na fidda zanen kana nashiga cire kayan jikina nadaura zanen. Hijab nad’auka kafin nasaka naji Anja wani Dan iskan tsaki…bance komaiba Kuma banjiyoba domin nasan kowacece tayishi Kuma bawai sabon Abu bane agun anty hawwa muddin zan cire kaya agabanta setayimun tsaki…nidai banbi takantaba nad’auki abunda zan buk’ata nabar d’akin.”Shigiyar yarinya ni wlh haushi take bani yarinya kamar aljana ga kyau gayanda Maza keso komai ta had’a gawani Dan iskan sexy voice kamar da gayya takeyinshi. Anty hawwa tafad’a cikin Jin haushin maryama d’in….dariya anty bilki Tayi tana fad’ar nikuwa Kinga birgeni takeyi wlh domin za’ahuta ajikinta wannan kayan alatun nata ai ba’abarinsu Hakan ni wlh a duk lokacinda naganta jinake kamar na turmusheta way’annan nonuwan nata bala’in birgeni sukeyi wayyo kayan Dad’i tafad’a cikin shauk’i….tsaki anty hawwa tak’ara yi kamun tace aike aikinki kenan kwadayin mata kedai Allah ya shiryeki wlh bilki…dariya sosai anty bilki Tayi kana tace amin shirin jigida wanda baya katsewa, tana gama fad’ar Hakan tamik’e tareda kashe fitilar d’akin…cikin sauri mejidda tace “wayyo anty bilki homework fa nakeyi….eh nagani ki ajiye hadda safe domin bacci zamuyi inkuwa bazaki ajiyeba kikoma d’akin mama bintu kiyi…shiru jidda Tayi Bata Kara cewa komaiba domin tasan datayi magana zataci najaki agun antys d’in nata Hakan yasa Doli ta haura kan tata katifar ta kwanta….ita kuwa anty bilki tana haurawa kan katifarsu ta fad’awa anty hawwa tareda kama duka breast d’inta tarik’e tana sauke numfashi atakeko anty hawwa ma tararumi bakin anty bilki daganan suka shiga shek’e ayarsu suna gurnani kamar wasu mayu, ahakan maryama tashigo tasamesu…..!Hummm wannan wanne Irin ahaline?🤔 To baradai muje zuwa maybe agaba zamu fahimta☺️
Visit Kundin Hausa Novel For More Novel


