Hausa novels

Harijin Sarki Page 15 Romantic Hausa Novel

Ficewa Lalla Najjisa tayi ta nufi turakar ta Sultan suka kutsa kai cikin parlourn Suka danna ƙofar saidai bisa rashin Sa’a sunyi mata key haka sukata danna ƙofar anƙi buɗewa sai ihun Sultan da suke jiyowa a ɗakin yanata sambatu yana Nishi yana kiran “Samha kin gama min komai Karki gaji dani zan miki komai zan baki komai na mallaka Miki komai…. Ahhhhhh durinki daɗi ruwanki zaƙi ohhhhhh…..” Nishin Samha suke jiyowa da kukanta ƙasa ƙasa tana masa magiya shi kuma yana bata baki yana cewa yanzu zai yi explode, suka kalli juna Basrah dake tsaye tana kallonsu farin ciki ya cikata koda dai batasan tsakanin Sultan da Samha ba tabbas ta fahimci garin ɗanɗane ɗanɗanensa ya samu awo daidai shi, gyaran murya tayi suka juyo a tare kunya ta rufesu sumsum suka kama hanyar fita tayi Dariya tace “Ranku ya daɗe ku jirashi mana ai baya daɗewa yanzu da wuri yake gamawa” wani mugun kallo sukayi mata tayi dariya a ciki daidai lokacin da Samha ta saki ƙara tana cewa “Live me Sultan zan mutu Wayyoh zaka yagani….” Basuji me yace ba sai shiru kuma da suka jiyo suka fice da sauri suna gwama hanya, Basrah tayi dariya tace “Munafukai ai maganin biri Karen Maguzawa Allah shi ƙara Insha Allahu sai kun nemeshi da kanku, Ni in nice na samu miji me yawan service irin Sultan ai adana abuna zanyi amma ku kun tsaya sai hauka kuke daga wannan ta farke sai wannan ta yage, ai ga irinta nan” jin an taɓa bell ta kiranta ne yasata saita kanta ta danna ƙofar ta ishe baya ɗakin motsin ruwa taji s bathroom ta nemi guri ta ƙame kamar gunki ya jima ya fito sanye da rigar wanka a jikinsa ya haura gadon ya naɗe Samha da duvet cak ya nufi bathroom da ita yana cewa “Kar matar da aka bari tazomin nan duk wadda takeson ganina ta bari in na fito da safe zan zaga kowacce Wannan turakar tawa ce Samha kaɗai na amince ta rayu anan” sunkuyar da kai tayi tace “An gama Sultan” cike da jin daɗi da kuma tausayin gindin Samha ta nufi hanyar ficewa ta sanar da duk wanda yake da alhakin akan dokar ta Sultan.Sashin Lalla Jalila ta nufa domin itace sakuwar Samha kuma tafi Najjisa zafin kishi ta samu guri ta zauna tace “Uhmmm ai naji muku takaici da bakwanan abin ya faru, tunda kuka tafi Sultan yasa Likitansa a kwana yake zuba mata aiki kullum saidai nabar sashinsa na koma wani sashin ke kinsan dai a tsarinsa bays bin mace amma ita a sashin Mai rasuwa Nataj ya sata in tace ta gaji bazata iya ba shi yake zuwa da kansa, yanzu haka ya kafa dokar kada matar data ƙara zuwar masa sashinsa” da sauri Jalila tace “Wacce matar yake nufi bazataje turakarsa ba?” Murmushi Basrah tayi tace “To yanada wasu matan ne bayan ku, kune dama masu ikon zuwan su rukunin kwarkwarorinsa sai ya neme su da kansa, to yanzu dai zancen da nake Miki ma yace bazata fita daga turakarsa ba har sai yaga abinda hali yayi domin an faɗa masa ita ce mahaɗin sirrinsa”Ɗora hannu Jalila tayi a kanta tace “In an isa karuwa ta tare a turakar mijina Allah ya tsinemin wlh yau sai nayi kwanan turaka ko za’a sakemin ɗinki” dariyar ƙeta Basrah tayi tace “Aikuwa Nima ban goyi bayan ki yarda ba, ke da shirinta tazo fa tunda nake bantaɓa jin Sultan yanawa mace ihu ba sai a kanta, yama faɗamin baitaɓa cin gindi me daɗin nata ba sannan da ya shiga yake samun gamsuwa ku kuwa gindinku a rarake babu matsi kamar ƙofar duniya sannan babu ruwa babu garɗi karma na Uwar gida Lalla Najjisa yaji labari Gara naki da danshin ƙuruciya koda yake ƙuruciyar ma kin sake an fiki yanzu, dan fa baki ganta bane zankaɗeɗiya Masha Allah Sultan in ya samu nonon nan ya maidashi kamar sitiyarinsa ohhhhhh daɗi Ni kaina ya tsuma…..” Tsawa Lalla Jalila ta daka mata tace “Dalla Malama zuwa kikayi ki turamin baƙin ciki saboda kin raina Ni to inason lallai a bincikomin itan wacece sannan meye alaƙarta da Sultan da ya maye gurbinmu da ita?…….Miƙewa Basrah tayi tace “Shine abinda har yanzu Nima ban sani ba, ranki ya daɗe yana da kyau a bincika mana” da wannan ta fice ta nufi sashin Najjisa itama ta famfata sosai ta saƙale ta koma kan aikinta tana dariyar mugunta a ranta tana cewa “badai iyayenku sunga Daula sun dawo daku ba waisu masu kwaɗayin sarauta zaku gane kurenku ne kun riga kun bari lokaci ya ƙure muku yo in banda naci mutum ya nemi saki ayi masa har saki uku amma wai ace saki ɗaya ne a dawo dashi, to maji ma gani dai maga yanda wannan lamari zai ƙare Sultan anji sabon guri an maƙale ga mata sun dawo” dariyar dake cinta ta ƙunshe daidai lokacin da yake buɗe ƙofa ya fito ta miƙe tayi Gaisuwa irin ta ban girma ya nufi ƙofa tayi maza ta buɗe masa yace “A nemawa Dr abinda zataci” jinjina masa tayi ya fita kai tsaye fada ya nufa domin yau ne yake da burin gabatar da Samha a cikin gidan matsayin sabuwar matar da ya kawo wannan masarauta, yana tafiya masu tsaronsa suna karuwa har sukaje ƙofar fadar kowa ya kwashi gaisuwa ya daidaita zamansa bisa karagar mulkinsa, bisa dokar wannan fada duk ranar juma’a har matan Sarki ake wannan zama da kwarkwarorinsa, yau ɗin ma hakan ce ta faru kowa ya hallara ana zaman fadanci bayan lafawar komai ne Yadam ya tashi matsayinsa na babban yaron Sarki ya fara bayani kamar yanda Sarki ya sanar dashi, sallama ya fara yana kallon sashin matan Sarki da kwarkwarorinsa yace “Kamar yanda tsarin mulki da Addini ya halattawa Sarkin wannan daula aura daga kowacce irin mace daga ɗaya zuwa huɗu in da buƙata harda kwarkwara to wannan karon ma Sultan ɗinmu ya sake kawo mana sabuwar uwa a wannan masarauta ba kowa bace face Lalla Samhatu Idrees El Fahreey sananniyar Likitar jini da ƙwaƙwalwa wadda tazo domin duba lafiyar shugabanmu daga ƙarshe dai taswirar ƙaddara ta gamesu guri guda matsayin halattacciyar mata ba kuyanga ba ba kwarkwara ba”……

Back to top button