Hausa novels

Matar Damisa Book 1 Chapter 24 Complete Novel

🐅MATAR DAMISA🐅

(The Wife Of Tiger)

Written And story By
Asma’u Muhammad Auwal

(ASMEETAH NOVEL✍️✍️)

WHATSAPP ME 09065443871

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

💫💫 *{{N W A}}* 💫💫

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم

*BOOK ONE*
🅿️ ——-> 67 & 68 <——-

📲✍️✍️✍️ “fushi kike da ni?..”
Kawar da kai gefe tayi tana motsa lips kamar zata yi magana, fuskar nan ba annuri sai ƙaramin baki data turo, hannu yakai ya jawo leɓɓerin bakin ta, sakin ƙara tayi ta rufe bakin da hannunta acikin ranta kuwa tana faɗin “wannan Yaya Junaid ya cika mugunta wallahi, sai dai Allah zai saka mun”
Cikin rashin fahimta yace “zagina kike yi…” yaga bakinta na motsi, a ruɗe ta ɗago da dara-daran idanuwan ta tana girgiza masa kai “wallahi ba abunda nace, bakina ke mun ciwo” zaro ido waje yayi yana faɗin “your sweetest mouth ke ciwo…” shi kansa bai san ya faɗi haka ba, dasauri ya kawar da kansa gefe!
itama jin maganar tayi kamar daga sama, ta ɗago da sexy eyes ɗinta tana kallonsa…
juyawa tayi ta nufi upstair yanda ɗakin ta yake, da sauri² take taka matakalan benin sai da taje can sama tsantsin benin ya zamar da ƙafar ta, ganin tayi sama yasa ta saki ƙara, daga sama tayo ƙasi sai timm a hannun Junaid ya yi saurin cabko ta kamar wata jaririya haka yake riƙe da ita, har ta saddaƙar ƙasa zata faɗo batayi tunanin Junaid zai iya riƙota ba domin da ɗan nisa a tsakanin su, buɗe eyes ɗinta tayi tana jujjuya su har gumi ya wanke mata fuska, zuciyar ta ne yake dukan uku-uku!
Sai daya ƙareta da kallo sannan ya saki murmushi ya fara taka stairs cikin nutsuwa yana ɗauke da ita, da haka har suka shiga new room ɗinta mai ɗauke da ƙayatattun funitures komai na ɗakin ɗan dai dai, ga flowers yanda aka shishshirya su,
wardrobe, mirror, drowers and others (gaskiya bazan iya lissafo muku tsarin ɗakin ba sai dai ya tsaru kam).

launin colour ɗakinta kuwa purple ne, zuwa yayi ya kwantar da ita saman gadon ta, ya rufe ta da mayafi, ya miƙe zai tafi saida ya jawo mata ƙofar ya rufe sannan yayi nashi room,
Ayush tana kwance ta turo baki sannan tace “ji ɗan iyawa shin yanzun dare ne har da rufana da mayafi, kodan ma baccin nake ji.”
ta lumshe ido kamar mai yin bacci sai dai ba bacci ba kawai tana tariyo lokacin da ya taro ta zata faɗi daga saman beni, murmushi tayi ta rufe fuskar ta da hannayenta tace “i love you Yaya Junaid….

ta ɓangaren Junaid kuwa toilet ya shiga ya watsa ruwa a jikinsa sannan ya fito ɗaure da towel jikinsa ɗauke da danshin ruwa, ya goge jikinsa tsab ya mulka cream ɗinsa mai shegen daɗi ya feffeshe jikinsa da turare bayan nan ya nufi wardrobe ya zaro ƙananun kaya na shan iska 3quater da singlet masu launin milk, drower jikin mirrow ya buɗe zai duba hair cream abunda ya ci karo dashi ne yasa shi tsayar da hannun guri ɗaya ya zubawa littafin ido, daga bisani yakai hannu ya ɗauka abun mamaki har da takobi tsaya wa yayi yana jujjuya abubuwan, secret room ya nufa yana zuwa ya murɗa key ya shige ɗakin, waran ajiya ya samu ya ajiye ƙatoton littafin da kuma takobin ya yi ficewar sa….

******

Knocking akeyi a hankali ana furta suna “Lailah! Laila!! wai mekike ne haka kizo ki buɗe mun ƙofar dillah!!!,
Cikin gaga’ar bacci tace “wai kam waye ne?”
ta ƙarisa maganar tana lumshe ido, “bansani ba ƙaniya kizo ki buɗe..”
Murmushi Lailah tayi tana kwance a kasalance ta tashi, key ta murɗa sannan ta buɗe da smile akan fuskarta tace “Oyoyo my sweet ƙawass daman nayi kewarki..”
Shugowa tayi ciki tana murguɗa baki tace “ba wani nan inda kinyi missing ɗina ai da kin nemeni”
rungumar ta Lailah tayi sannan tace “sorry my besty kinsa Bros baya barina naje ko’ina bayan school” wani irin kallon sama da ƙasa Besty tayi wa Lailah tana faɗin “Ok kenam inban nemeki ba babu shan minti…???”
zaro ido Lailah tayi tace “why not my Besty! kinsan ba yau bane idan zamuje school muke wuce wa hotel ko? sannan gidan nan iya ni kaɗai ce mace, sai Bros yana hospital da kuma Bros haydar shima yaje school zana exam, daga mu sai mu…”
kwashe wa sukayi da dariya suka tafa hannayensu suna faɗin “Shagaliiii..”

Wacce ake kira da Besty ce ta kamo hannun Lailah tana murzawa a hankali tace “ƙawas rashin haɗuwar mu kwana biyun nan yasanya ni ciwon mara..”
Lailah kiss ta manna wa Bestyn tatan tana faɗin “Besty kwana biyu ba shan minti ina kwanciyar hankali, nima a takure nake kinsan ni bana iya jurewa”
Besty ce takai hannunta ƙasan marar Laila tana faɗin “muji ko a hannu kike…”
Lailah ce ta kwaɗa mata pillow tana faɗin “ƙaramar ƴer iska kema matsuwar ne yasa kika zo mun ai..”
Besty ce ta ɗago tana “kutmelesii, ni kika daka?”
Laila ce ta amsa da cewa “an daka ɗin ƴer rainin sense..”

Daga nan suka kaure da kokuwa suna cakumar juna da haka har suka cire wa junansu kaya suka zauna tsindir, shafar junan su suka shiga yi!
Besty itace a saman Lailah ta kamo bakin nonon Lailah tana wani irin tsotsa cikin salo, ɗaya hannunta kuma yana ƙasan marar ta tana wasa da belinta.
gaba ɗaya hankalin Lailah ya fita daga jikinta sai wani irin nishin da take fitar wa tana juye-juye hannunta yana kan breast ɗin Bestyn ta ɗayan hannun kuma tana shafa bayan ta daga sama har zuwa kan tudun ɗuwawunta, gaba ɗayansu sai nishi suke jikinsu na kakkarwa tsabar yanayinda suka shiga,
a cikin wani irin yanayi Besty ta ɗago ta banƙare ƙafar Lailah ta kafa bakin ta a ƙasan ta cikin salo take juyar da harshen ta cikin kogin gurin, ta cabko belinta da harshenta wani irin socking take mata,
Lailah ta gama rikicewa a cikin tana nishi-nishi har ta koma muzurai tana sumbatu da ihu-ihu tana ƙara danna kan Besty cikin cinyoyin taa….

(A’UZUBILLAHI MINNA SHAIƊANUN RAJIN, MALAMA ASMEETAH AKWAI KUNYA DA KAWAICI,
bari nabar layin nan 🚶🚶🚶 ku gafarce ni bansani ba ko akwai waɗanda zasu cutu a cikinku 🙏🙏)…

kundai ji irin halayyar LAILA ba mutumiyar kirki bace, Allah sarki Doctor Hasheem yana iya ƙoƙarinsa akan ƙannensa tinda iyayensu suka rasu,
Allah
Allah dai ya shirya mana zuriya

******
Junaid ne ya turo ɗakin Ayush da kayan Abinci a cikin paranty dasu kayan fruits, Ajiye wa yayi akan ɗan ƙaramin glass table ɗinta ya zauna a bakin gado ya ƙura mata ido akan kyakykyawar fuskar ta ita kuwa ta lumshe ido sai sharar bacci take, fuskar nan ɗauke da murmushi a tana baccin ma, shima murmushi ya saki akan fuskarsa ya kai hannu ya shafo fuskar ta cikin sa’a kuwa ta soma ƙoƙarin buɗe idonta,
shi kuwa hannu yasa ya yaye mayafin data rufu da shi, tana ta noƙe-noƙe, ta kasa tashi ganin zata ɓata masa lokaci yasa hannu ya finciko ta zaune, a tsorace ta ware idanuwan ta kamar zata yi kuka tace “Yaya Junaid ina cikin baccinaaa..”
juyowa yayi ya kalleta yace “inadai ba mafarki kike ba”
gatsine tayi masa ta kawar ta kanta gefe, buɗe baki yayi yace “kutt ni kika harara? lallai yarinya saina koya miki hankali yanzu…”
da dugu zata sauƙa daga kan gado ta gudu yayi saurin kamota ya jawota ta faɗa jikinsa yana faɗin “ke kin girma ko har da mun sakalci”
cikin shagwaɓa tace “wayyo Yaya Junaid Allah ni yarinya ce ban girma ba, kayi hakuri….”
ɗagota ya yi yace “oh ke yarinya ce kin tabbata?”
kaɗa masa kai tayi alamar eeh!

“Ok tinda ke yarinya ce cire kayanki muje nayi miki wanka ai daman tinda muka dawo bakiyi ba..”
zaro ido tayi waje tace “Allah na girma Yaya Junaid, barni nayi wanka na”

“Allah Yushert baki girma ba ni da kaina zan miki wankan nan..” har ya soma zame mata kayan jikinta, yana kokuwar cire mata kaya ita tana ƙoƙarin hana shi, duk da hakan sai da ya cire mata rigar jikinta ya barta daga ita sai breziya da short troza iya gwiwar ta,
ganin zai mata tsirara yasa ta fashe masa da kuka tinin hawaye sun wanke mata fuska, bata so yaga tsaraicinta…

shi kuwa tsaya wa yayi cak ya tsayar da idonsa akan wani abu,
jin yayi shuru kuma idonsa akan abun yasa Ayush ta dakata da yin kukan itama takai idonta kan abunda Junaid yake kallo
wato wani irin zobe ne mai jikin zinare sai sheƙi yake yana manne a cibiyar Ayush,
bakin Junaid na motsi a hankali yace “meye wannan abun mai ɗaukar ido akan cibiyar ki???”

itama Ayush abun take kallo daga bisani kuma
tace “wannan nima haka na tashi na ganshi a jikina kuma baya ciruwa” ta ƙarasa maganar tana shafar abun dake manne da cibiyar tatan.
shima Junaid hannu ya kai yana shafa zoben jikinsa laushi gareshi sai sheƙin da yake yi, abun kuma kamar ɗan kunne ɗan ƙarami da shi, mariƙar abun kuma yana can cikin cibiyar Ayush ya riƙe ta ciki…

Abun ya bawa Junaid mamaki sannan yayi matuƙar burge shi,
kansa ya kai saitin cibiyar Ayush ya manna mata kiss akan *RING NAVEL* ɗin ta, sai sheƙin da yake yi!
ya ɗago kansa still eyes ɗinsa akan zoben cibiyar, Ayush duba kanta tayi ganin daga ita sai brezy da short pant ta jawo bedsheet ta rufe kanta da shi,
murmushi ya yi sannan yace “kije kiyi wankan ki sai ki fito kici abinci..”

gudu² sauri² ta shige cikin toilet tana tare ƙirjinta da hannayen ta,
shi kuwa binta yayi da kallo da smile asaman face ɗinsa, shi tinda yaci karo da zoben cibiyar Ayush daga nan hankalinsa ya kasa kwanciya shi bai taɓa lura da zoben ba sai yau,
zuciyarsa ne yake wani irin bugawa, ga wani sanyi da yake ratsa cikin jikinsa….

itama Àyush shigar ta cikin toilet tsayawa tayi a gaban mirror tana shafa zoben kan cibiyar ta tana maganar zuci!
“Yaya Junaid ka kwantar da hankalinka wannan zoben kan navel ɗina shine maganin warakar ka, zaka samu sauƙi insha Àllahu, da žaran na cire wannan zoben sai dai zan rasa rayuwata…” ƙwalla ne ya zubo mata akan fuskar ta….

tana gaban madubin toilet taji an ƙira sunanta ta cikin mirror da wata iriyar sassanyar murya, da sauri takai idonta jikin mirror haske ne ya bayyana a jikin mirror kafin daga baya sufar mutum ya biyo baya,
Ido Àyush ta zaro cike da murna tace “Umma kece! Nagode Allah da baki mutu ba, nayi kewar ki Ummanah…” ta ƙarasa maganar tana washe white teeth ɗin ta.
Kamar masu video call murmushi Uma tayi sannan tace “nima haka my Ayush nayi kewarki sosai”
“Uma toh yaushe zaki dawo gare ni, rayuwa ba ke babu daɗi.”

“kinga Ayush kina magana a hankali kar Junaid ya jiyo ki nasan kuna tare, bamu da isheshshen lokaci nazo miki ne domin na taimaka miki waran magance matsalar Junaid, yanzu haka a ɓoye nake miki magana ta cikin madubin tsafin mahaifinki ba tareda saninsa ba, idan har kuma yasan ina magana da ke zai ɗau mummunan mataki a kaina nasan ke bazai miki komai ba saboda ke takobinsa ce, Ayush a gaggauce zan baki wasu sirrika ne wanda sai kinyi wannan kafin ki fara samawa Janaid lafiya!
Ga waɗan nan zobina guda biyu sunansu zoben dish na tsafi ne kije ki sanyawa Janaid a ƙaramin yatsansa na hagun, kema ki saka a ƙaramin yatsanki na hagun, idan kuka sanya su toh daga lokacin Mahaifinki zai daina ganinku a cikin madubin tsafin sa daga nan ke kuma saiki fara aikin ki, idan har mahaifinki yana kallonki bazai taɓa bari ki warkar da Janaid ba!!!
sai dai kuma wannan zoben da zaki cire a jikin cibiyar ki zai sa ki rasa rayuwarki idan ba’a yi sa’a ba, amma kuma Junaid zai samu lafiya ba wani abun cutarwar da zai sake shugo mishi rayuwa har abadan abadann, kuma duk wani tsafin mahaifinki zai karye, zai rasa ƙarfin ikonsa, Aljanun dake biye a bayansa zasu ɓace su barshi, ni ce kawai bazai rasa ba saboda ni matarsa ce, kema zaki iya mutuwa Ãyush da zaran zoben ya bar jikin ki..”

Ajiyar zuciya Ayush ta sauƙe tare da faɗin “Uma indai Junaid zai samu lafiya kuma tsafin mahaifina zai karye ni na yadda na mutu, zan mutu Uma! sai dai nasan Junaid zai je ya Auri wata ba ni ba, Uma inason Junaid sosai burina bai wuce na Aure shi ba, amma sai dai hakan bazai yuba nasan mutuwa zanyi..”
ta ƙarasa maganar tana kuka itama Uman kuka take zata rasa ɗiyarta
Murya a dashe Uma tace “wannan sadaukarwa ne Ayush ki kwantar da hankalinki zaki samu rahamar ubangiji insha Allahu, zan tayaki da Addu’a ina miki fatan alkhairi ƁINGEL ABBANTA…”
lokaci guda ta ɓace a jikin madubin,
kuka Ayush take sosai amma taƙi barin Janaid ya jiyo kukan…
tana cikin wannan halin idonta ya sauƙa akan zobina guda biyu dake saman mirror, murmushi Ayush tasau ta ɗauke su tana juya su,
tana riƙe dasu ta samu tayi wanka shab shab tayi brush sannan ta fito cikin room tana ɗaure da towel a ƙirjin ta,
ganin Junaid a kwance saman gado ido a rufe tace “wato kaji ɗaki mai sanyi shine har da baccin ka…”

cikin sanɗa tayo kan Janaid tana faɗin “yawwa ga dama ta zomun bari na samu na sanya masa zoben nan kafin ya ankara da shi”
yatsar hannunsa ta kamo a hankali ta sanya masa itama tayi gaggawar saka nata, tana sauƙe ajiyar zuciya “shikenam hankali ya kwanta mun rabu da masifar farko sauran na biyu shine zan rasa rayuwa ta,” ta ƙara sa maganar tana zubda hawaye….

Domin sauke CikakkenLittafin Sai Ku Danna bulun Rubutun dake kasa 👇👇

Matar Damisa Book 1 Complete Novel Document 

*MASHA ALLAH TO BE CONTINUE NEXT*

*INA MASOYAN AYUSH KUZO KU TAYA AYUSHERT DA ADDU’A NEXT PAGE KO TAYI RAI KO TA MUTU OHO, YAWAN COMMENTS ƊINKU SHI ZAI CETO RAYUWAR AYUSH, ƘARANCIN COMMENT ƊINKU KUMA SHI ZAI SHEƘE AYUSH HAR LAHIRA YACIIIN…*

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ₦350. 500Mb ₦500
2GB = ₦700. 1.5GB ₦1100
3GB = ₦1050. 2GB ₦1600
4GB = ₦1400. 3GB ₦2000
5GB = ₦1750. 4GB ₦2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*

*ASMEETAH NOVEL✍️✍️✍️*

Back to top button