Harijin Sarki Page 16 Romantic Hausa Novel
Wani ihu Lalla Jalila ta saki tace “Kundun uban can….” Kallon da taga Sultan ya watsa mata shine ya sanyaya komawa ta zauna dukkansu sauran su biyar ɗin abinda takeji sukeji a ransu, Sarki ya ƙara aure? Wato su sun gaza kenan?” Duk cikinsu babu wacce ta ƙara fahimtar wank abu da ake tattaunawa a Qasr al Kabir ɗin har wannan zama ya tashi sarai yasan dole akwai Magana a bakin matansa, bazai tauyesu ba Shiyasa ya nufi sashin da suke ganawa ya zauna bisa kujerarsa ta iko fuskarnan kamar an sanar dashi mutuwar gyatumarsa, hannayensa bisa cinyoyinsa zama irin na isa yana jiran cewar kowacce can Hajar tayi ƙarfin halin cewa “Ranka ya daɗe amma baka nuna mana shugabar tamu ba, bamusan furkarta ba” cikin gatsali Najjisa tace “Yo har wats fuska ce da ita auren da akayisa na cin amana da munafurci in banda akwai abinda akeson ɓoyewa ai kowacce mata gabatar da ita yake ta gabatar da kanta ita kuwa saboda munafuka ce taƙi fitowa cikin mutane, to meye na ɓuyan ai ta fito ta ganmu mu ganta ta sanmu mu santa Nataj ma me ta tsinta bayan cin mutuwa da akayi mata ta sheƙa barzahu babu shiri” nan guri ya yamutse da maganganu harda masu cewa su Bama su amince da wannan aure ba, wanne irin aure ne ba shaidu, babu wanda ya tankawa har suka gama days fahimci babu wani abu me muhimmanci da zasu faɗa sai ya tashi daga inda yake zaune yana kallon agogo bakwai saura domin kuwa an fara kiran sallar magrib da wannan ya kama hanyar fita, Saida yaje bakin ƙofa sannan ya tsaya ba tare da ya juyo ba yace “Daga yau na soke kwanan turakata ga kowacce a jira zuwa lokacin da zan buƙaci hakan”….. Da sauri sukace “Akan me?” Dama tambayar da yake so suyi masa kenan yayi murmushi tare da juyowa ya kallesu ɗaya bayan ɗaya sannan yace “Ina kyautata zaton na samu daidai dani don haka bazanyi wasa da dama ba idan na bata horon ba dare ba rana na ko 3 months ne zata iya ɗaukar damuwar mijinta bana fatan sakeyin kuskuren da nayi na kasancewa daku taron tsintsiya ba shara, a ƙasa da 2 hours My Dr tasani nayi release a ƙasa da 2 hours ta kwantar min da dick ɗina ashe ba laifina bane rashin iyawarku ne, da wannan nake baku shawarar daga Dirham ɗaya zuwa dubu kowacce ta nemi me mata gyaran tsuliyarta zan biya kafin na waiwayeku” Yana gama faɗa musu wannan maganganu masu ɗaci ya nufi hanya ya fice suka kama kallon kallo cike da tsananin mamakin wannan lamari, gsky Sultan ya cisu wasa wato yana nufin su sun zama hotuna a gidan bazai ke kusantarsu ba saboda y samu sabon guri me ɗumi da zaƙi bayan nasun ma shi ya rarakeshi “Aikuwa da sake suka faɗa tare nan suka fara tattaunawa akan wannan sabon lamari daya tunkaro su Hajar tace “Na shiga uku Ni Hajaratu wlh tallahi bazan jure ba Ni yanzu haka gindina motsi yake so yake a sosashi dama shine dalilin da yasa tun ranar da Sultan ya kwana dani bai ƙara neman kowa ba ashe abinda ya taka kenan nikam bazan jure ba” Dariya Uzrah da Yanisa suka kama yi mata suna tuna abinda ta rinƙa faɗa musu ranar data dawo daga turakar Sultan wai yace tafi kowa daɗi har matansa wai kaza wai kaza, to ga daɗin nan ya haɗa yayi musu kuɗin goro dariya suka ƙara sheƙewa da ita inda Najjisa da Jalila suka bar gurin domin dama tsakanin kwarkwarorin Sarki da matansa babu jituwa kishi suke bugawa na masifa tsakaninsu tare da ƙulle ƙulle da makirci iri iri, musamman Najjisa uwar gidan Sultan a yanzu tunda Nataj ta mutu wanda a zahiri ne ta mutu dalilin Sultan amma gskyr magana Najjisa ita ce ajalinta, a ɓoye Najjisa matsafiya ce tana surkullenta batare da kowa ya sani ba, duk matar da taga zata shiga gabanta a wajen Sultan to tana cire mata kariya da kwarjini duk gidan a tsaneta shima Sultan yaji baya buƙatarta da wannan salon tayi amfani Saida Nataj tayi shekara guda Sultan bai nemeta ba gashi ya jarabtu da soyayyarta a cikin matansa ita ɗaya ke iya ɗauke damuwarsa ba tare data gaza ba, ita kaɗai ce yake kwanciya da ita yayi release ba tare da yasha wahala ba saboda tana Enjoying da kasancewarsu tare, bayan an shiga tsakaninsu yaji ya daina buƙatarta ita da Azwaf kwarkwararsa da aka masa kyautarta daga wata masarauta kwatsam rana ɗaya sai ta gano daina kulasu ba yana nufin sun fita a ransa bane kullum yana ƙoƙarin ya gano dalilin da yasa baijin sha’awarsu da wannan ya fara binciken sirri, gudun kar ya gano da sa hannunta yasata tura musu Aljanun sirri sukayita wahalar dasu shi kuma suka sanya masa masifar son kusantarsu, rana ɗaya ya fita da dare yasa Basrah ta kawo masa Nataj tana zuwa itama tayi accepted tana nuna masa irin missing ɗinsan da tayi.Suna farawa ta rinƙajin kamar ana tsittinka mata hanji ta fara ihu abinda batayi masa domin ita dama bazawara ya aureta shi yana saurayi don yasan yanda yake tun yana saurayin ba kowacce mace bace zata ɗaukeshi, mamakin yanda take masa ihu ya sashi ɗagata kawai sai yaga jini yana bulbula ta ƙasanta ba ƙaƙƙautawa nan ya shiga tashin hankali ya fara duba meye matsalarta ya shiga ruɗu da asalin masifar tashin hankali lokacin daya laluba yaji tsokar tsakiyar Gabanta ce babu kamar an yanketa aikuwa ya zabura ya miƙe ya fito a gigice da ita a hannunsa yana neman agaji nan rukunin likitocin gidan sukayo caaa a kanta ko kafin suyi wani abu tace ga garinku nan, wannan mutuwa ta gigita duniyar Sultan Rashid kuma ta sanya masa zargin wani abu akan kansa saidai abokin ruhin dake rayuwa dashi ya tabbatar masa basuda alaƙa da wannan abu da ya faru suma suna kan bincike ne kuma da sannu zasu gano su waye sukayi wannan aikin dole akwai wani ƙulli a ɓoye, Najjisa tafi kowa shiga tashin hankali a lokacin da akayi mutuwar ita ko Jalila lokacin ba’a aurota ba, da wannan hankali bai taɓa kawowa tanada hannu ba.Kwanaki kaɗan bayan zuciyarsa ta fara rusuna ya buƙaci kusanci da Azwaf itama dai irin abinda ya faru da Nataj ne ya faru da ita, daga wannan rana ya fara tsoron kusantar matansa gabaɗaya saboda abin yayi kama da a jikinsa masu kashe masa matan suke, Saida sukayi kyakkyawan zama da mahaɗin ruhinsa suka tabbatar da suna kan bincike kuma hakan bazata kuma faruwa ba domin sun kama aljanin da yayi wannan aiki amma yaƙi bayanin komai da wannan suka sashi a birsin ɗinsu suka kalleshi har sai azaba tasa yayi bayani……..Bayan rasuwar Nataj da Azwaf da watanni biyar ne aka bashi kyautar Lalla Jalila itama ɗiyar wani hakimin yanki ne a yanki gudu maso arewacin Morocco su Asalinsu ba musulmi bane suna bin Addinin gargajiya ne bautar gumaka da tsafi da wannan Najjisa ta ɓoye nata sirrin suke zaune kowa na harkar gabansa tsakaninta da Lalla Jalila kawo yanzu da suka fara tunanin haɗa karfi da ƙarfe don ganin sun fito da Samha daga turakar Sarki……….


