Uncategorized

ALAQA EPISODE 3 ALI NUHU MOVIES

Shirin Alaqa dai kamfanin FKD ne suka dauki nauyin sa, ƙarƙashin jagorancin King Of Kannywood wato Ali Nuhu.

Idan baku manta ba a shirin Alaqa Episode 2 munga bayan kama Shamsu Dan iya da jami’an tsaro suka yi akan laifin fyaɗe, daga ɗaya ɓangaren kuma an fara takun saƙa a tsakanin Rahama da P.A… 

Kada dai na cika ku da surutu ku danna inda aka saka play video ko kuma hoton dake ƙasa domin kallon Ci gaba shirin wato Episode 3.

 


                           Play Video

Back to top button