Mejo Najeeb Page 22 By Autar Alheri
Page 22″Niger acikin garin maraɗi, zaune yake acikin tangamemen perlor shi yasaka computer agaba yana kallo Alhaji Abdussalam idiris kenan..sallama akayi akashigo perlor wata dattijawar matace tashigo wadda bazata wuce shekaru 52 ba aduniya, kyakkyawar mace ce mecikar haiba da Kamala kallo ɗaya zakayi mata kasan Cewar cikakkiyar buzuwa ce….ƙarasowa tayi cikin perlor tazauna kusan megidan nata kamin tabuɗe baki ahankali tace “lafiya dai ƴallaɓai naganka cikin damuwa Hakan? “Humm yasauke aciyar zuciya kana yace bakomai Hannah. “Ah’ah fa bazakace bakomaiba inafa kuladakai kayi kusan wata ɗaya ahakan kullun zakayi zaune kayi shiru kana tinani kodai tinanin lattey ne kakeyi? ɗan murmushi yayi kafin yace “Aa Hannah sam bashi bane yadameni dudda Cewar akwai shi shimadin arai amma dai yanzu bashine damuwar ba. “To minene matsalar kagayamin mana kaji farin cikina idan baka gayamuminba hankalina baze kwanta ba, cewar Hajiya Hannah, Dan kallonshi tayi kana taci gabada faɗar “kai kana cikin damuwa nida nake samun farin cikin daga gare ka nayi yaya, tafaɗa cikin alhini…nisawa yayi kana yace zangaya Miki Hannah karki damu kinjiko..”yawwa abin alfaharina harmada jama’ar Niger baki ɗaya kagayamin kaga koba’abunda zan iya akai ai zan tayaka da addu’a kuma tala kawanka ma bazasuji daɗi ba idan shugaban ƙasar su nacikin damuwa kaji dan lelen Hannah, taƙarasa zancen tana ɗora kanshi akan ciyarta tana shafa lallausar sumar kanshi…aiko yashiga sauke ajiyar zuciya kamar wani yaro ƙarami kafin yabuɗe baki ahankali yace “wlh wani yarone yazo office ɗina kwanakin baya yaron sujan Nigeria ne kuma ko acikin sojojin su manyane da shida abunkin aikinshi domin su biyu sukazo, sedai dudda kasan Cewar yaron baya magana sosai amma muryarshi tatsayamun arai kuma nakasa barin ganin makanninshi a idona sedai Kuma nakasa tuna a’ina nasanshi konasan me Kamada shi? wanda yake Nigeria ta inama zanganshi balle nasanshi, amma wlh zance na gaskiya wannan yaron yatsamin arai yaƙarasa zancen kamar zeyi kuka…cikin mamaki Hajiya Hannah tace wannan kuwa wanne yarone Hakan?? “Nima bansaniba Hannah abu ɗaya nasani shine sojan Nigeria ne amma bayaga Hakan bansan komaiba akanshi.. “iKon Allah to ƴallaɓai kasa anemoma shi mana kazauna dashi kasan koshi ɗin waye kaga yafi kazauna kana tinaninshi kullun ko? “Eh hakane Hannah zancenki gaskiya ne kuma in sha Allah Hakan za’ayi domin nayi magana da general faruk akan yazomin dashi inyaje Nigeria domin yacemun zetafi cikin kwanakinnan sabida suƙarasa wannan attack ɗin dasukeyi da sojojin Nigeria akan ƴan ƙasar South Africa.. “ah to general faruk yasanshine?? Ta tambaya cikin mamaki. “Eh yasanshi domin ranarda yadawo nayimai tambayoyi sosai akansu samarinda sukazo ananne nakwatan ta maisu seyake cemun aitare sukayi aikin kuma wai abin mamaki hukumar sojan Nigeria tasaka sunansu amatsayin wanda zasu jagoranci aikin sedai su basu saniba bawanda yasanar musu wlh general faruk kegayamin Hakan Abun yabani mamaki sosai. “Gaskiya kam akwai mamaki wata ƙila tuggu ne aka shirya musu Allah ya kuɓutar dasu.. “Hakane Allah yaƙara maresu damu da dukkanin musulmi baki ɗaya. “Ameen y Allah, amma Alhaji nima Inason zuwa Nigeria fa idan general faruk zeje kagaya mishi zanbisu muje tare, taƙarasa zancen tana kallonshi domin Taga yadda zekarɓi zancen sabida duk tace zataje Nigeria zece mata bayansuba. Amma ga mamakinta setaji yace shikenan badamuwa amma bake kaɗai ba kuje da sapwan da nazeer…to shikenan ƴallaɓai godiya mukeyi. Daga Hakan sukaci gabada firarsu.LagosMejo Najeeb na isa gidansu general aliyu yashiga perlor gidan kaitsaye domin kowannensu bayada shamaki daga gidansu ɗaya duk wanda yaje kaitsaye yake shiga…mace ɗaya yasamu a perlor tana zaune tana kallo inda ta ɗago tana amsa sallamar dayakeyi da murmushi kwance akan fuskarta…ƙarasowa yayi cikin perlor yana faɗar good morning habbey.. “morning too najeeb ya gidan?? “lafiya qalau yafaɗa atakyaice yana ƙokarin meƙewa wata budurwar yarinya tafito daga bedroom ɗinta tana faɗar “oyoyo yah najeeb yazo gidanmu oyoyo yah najeeb.. murmushin gefen baki yaɗanyi ahankali yace “mufeedah seyoshe Zaki girma yafaɗa yana ƙokarin shigewa part ɗin general aliyu..cikin sauri tariƙo hannunshi kamar yadda take yimusu shida general aliyu duk wanda zata yiwa magana seta riƙe hannunshi tukunnah zatayita, kala najeeb yana damuwa harya Dena tunda ba abinda yakeji akanta hasalima kallon siyana yakeyi mata dudda Cewar tagirmi siyana sosai domin zata iya zuwa sa’ar Isseta, kuma ba yadda zeyida ita tunda Hakan halayyartace gaya kuma taɗauke shi matsayin big brother ɗinta kamar general aliyu hasalima yadda take mishi rigima batayiwa general aliyu Hakan…jiyowa yayi yana kallonta ahankali batareda yace komaiba. Itako ganin yatsaya ne yasa tace “yah najeeb zaka kaini shopping please wai yah Aliyu baze kainiba kuma duka kayana sun ƙare taƙarasa zancen tana turo baki gaba. “Okay zankaiki Amma seda yamma okay. “Yee yah najeeb thank you so much tafaɗa cikin murna tare da nufar gun habbey.. girgiza kai kawai habbey tayi tana faɗar Allah ya shiryeki mufeedah…Shikuwa mejo yawuce warshi part ɗin general aliyu Anan yasameshi perlor zama Shima yayi yana nuna mushi abubuwan da general faruk yaturo musu, bayan sungama ganine general aliyu kegaya mushi Cewar general faruk ɗin zeshigo Nigeria domin suƙarasa abinda basuyiba sabida tafiyarsu South Africa.. okay kawai yace kana suka shiga tattauna abinda yashafesu..se wuraren azahar yabaro gidansu general aliyu yanufi nasu gidan kaitsaye.Dukkan mutanen gidan suna perlor zaune yashigo gidan ɗauke da sallama abakinshi..atare suka ɗago suna kallonshi Hajiya Umma dakuma mama, kafin yakaigayin magana mama tace “najeeb miyasa jiya baka kwana agidaba bayan kuma kana garinnan? Tayi mishi tambayar idonta akanshi babu alamun wasa atareda ita.. “bakomai mama good afternoon yafaɗa yana kawarda waccan tambayar tata. “Batareda ta amsa mishiba tace “yadace kakulada kanka da lafiyarka najeeb kasani cewar kaiba yaro bane ƙarami ƙasan haɗarin da ke cikin aikinka amma katafi ka kwanta awani gun gaya duk ka ɗaga mana hankali banaso Hakan taƙara faruwa kaji nagayama ko? “Kanshi aƙasa yace in sha Allah mama. “Allah yasa tafaɗa tareda Miƙewa tabar perlor domin tasan yanzu Hajiya Umma zataga laifinta tashiga gaya mata magana acikin yara tunda tayiwa ɗan lelenta faɗa, aiko wlh bazata saɓuba yanzu doline tasakawa najeeb ido tunda shi Alhaji yayi ko oho da lamarin yaron itako mahaifiyar tashi sonshi yarufe mata ido bata ganin laifinshi ko ɗaya, da wannan zancen zucin mama ta isa bedroom ɗinta.Good afternoon yah najeeb sajad yafaɗa yana tasowa gareshi ya rungumeshi. “Afternoon little bro how are you? Am good yah najeeb. “Okay good. Sauran ƙanen nashima duka gaidashi sukayi ciki kuwa hadda mansura da juwaira…sedai Shikuwa gogan tunda ya amsawa Ummi da munir bayan yagaisarda Hajiya Umma yaɗauki siyana Yana haurawa pert ɗinshi ko kallon inda suke beyiba…ai yana ɗagawa Munir yasheƙe da dariya yana nuna mansura da yatsa yace “wlh kina bani dariya mansurass danine ke Allah ko kallon inda yah najeeb yake bazanyiba tunda yabada buƙatar shishiginki,,kekuwa baƙuwarmu hadda wani biye mata gashi yanzu tashafa Miki kashin kaza kema yashareki amma inaga dan besanki bane shiyasa bara idan yahuta ummi tarakaki kigaidashi… murmushi kawai juwaira tayi yayinda mansura kuwa tacika tayi famm Miƙewa tayi tabar wurin tana riƙe kukanda keson kuɓuce mata..itako ummi baki tabuɗe zatayi magana kenan tajiyo siyana na doka mata kira,, kallonta tayi kana tace “minene Autar umma?? “Yah najeeb ne kekiranki..rasss rara rassss Hakan gaban ummi yafadi alokacin taji furucin siyana domin tasan tsab yah munir ze ɓallo mata ruwan cewa juwaira tabita kuma bazeyu tace bazataje da itaba amma tasan tabbas zasuci najaki daga ita har juwaira idan suka kawo wargi,,aioi bata gama tinaninta ba taji muryarshi yana fadar sekuje da ƙawarki tagaidashi ummi..wani irin ƙololo yataso mata wanda yasa taji kamar ta makeshi sabida takaici….itakam juwaira baki har kunne ahakan suka miƙe ummi jiki ba ƙwari suka haura Saman domin siyana tuni tayi gaba abinta.A perlor suka ganshi tsaye yana ƙokarin fitowa daga pert ɗin…atake jikin ummi yaɗauki rawa…shiko gogan ko kallon inda suke beyiba yace “kigyaramin part na yana gama faɗar Hakan yaficewarshi batareda juwaira tasamu damar gaidashi ba…aiko Hakan baƙaramin daɗi yayiwa ummi ba, cikin faɗa tashiga cewa juwaira kinzo kince zakigaisarda yah najeeb amma kin ƙyaleshi harya fita baki gaidashi ba kinwani bishi da ido kawai wlh yah najeeb bayason kallo kisani, taƙarasa zancen cikin borin ƙarya domin Allah yasani taji daɗin da batagaidashiba kawai dan karta ganotane yasa tayi Hakan. Itako juwaira ajiyar zuciya tasauke kana tace “wlh ƙawata Inason gaidashi kwarjini yake mun senakasa Cewa komai duk nadaburce agabanshi..dan kallonta ummi tayi tana ƙokarin fara gyaran perlor tace “asheko aiki yasameki domin Bantaɓa ganin ansamu soyayyar namuji anajin tsoronshi ba musamman irin yah najeeb tana gama faɗar Hakan taci gabada aikinta inda juwaira tashiga Tayata.Najeeb kuwa yana saukowa yaƙarasa dining table gun Hajiya Umma dake jera abuncin lunch Akai…kujera yaja yazauna Hakan yasa tazo wurinshi tana murmushi tace “my son nazuba maka abuncinne? “Eh umma yafaɗa ahankali cikin shagwaɓar dayake mata wasu lokuttan.. murmushi kawai taƙara saki kana taɗauki plate tazuba mishi faten arish da wake wanda yaji haɗin kayan lambu acikinshi, kana ta haɗa mishi black tea domin tasan seya nema. Aiko yaci abincin sosai sabida ko breakfast beyiba, seda yaƙoshi yaɗora da black tea ɗin kana yamiƙe yafice daga gidan baki ɗaya.Bashi yadawoba Se bayan isha’i domin seda yayi sallar isha’i amasallaci tukunnah yanufo gidan..bakowa a Perlor Hakan yasa yawuce warshi part ɗinshi kaitsaye sabida wani irin Masha hurin bacci yakeji wanda betaɓa jin irinshiba. Yana shiga yawuce bathroom sama sama yawatso ruwa yafito sanyeda rigar wanka, komai beshafa ba yafaɗi kwance akan bed ɗin atake wani nannauyan bacci yayi awun gaba dashi.Wuraren 12:00am wannan macen dake leƙenshi idan yana wanka tashigo ɗakin nashi cikin wata arniyar shiga kamar a tsirara sedai tarufe fuskarta Tako Ina.. kaitsaye bedroom ɗinshi tanufa inda taganshi kwance dagashi se rigar wanka kamar yadda ya fito daga wankan, murmushi tasaki kamin tahaura kan bed ɗin atake tashiga shafar lallausar sumar dake ƙirjinshi tanayi tana sambatu tana gogamai mula mulan breast ɗinta ajiki, inda kuwa cikin ƙanƙanin lokaci tafitarda kanta daga hayyacinta ko ina shafar mejo takeyi tana shinshinarshi kamar wata mayya sedai duk abinda take mishi hannunta bekaiga mejo ɗinshi ba sedai kuma atsaye take ƙikam, kuma duk wannan abin datakeyi sam najeeb baya jinta domin bacci yakeyi kamarna mutuwa..itakam tajima tana dumarinta kafin tamiƙe azabure ta ɗaga rigarta sama tare da ɗalewa akan ruwan cikinshi tana ƙokarin ɗage rigar wankan tafito da mejo ɗinshi domin biyan buƙatarta..sekawai gawani irin haske ya bayyana awurin wanda ita sam bata ganshiba amma koshida ke baccin mutuwa seda ya matse idonshi sabida yashigeshi sosai. Wannan hasken bakomai bane face umaima itace ta bayyana awurin cikin takaicin wannan matar da maahh tahana tayiwa komai taɗauki wani abun tashafawa najeeb agoshi domin wlh da maah batace kartayi mata komaiba da sedai uwarta ta haifi wata mushirikar banza akuya…shikam mejo hannun umaima nasauka agoshishi yaji kamar aciremai ƙaya domin Hakan bacci yayi kamar tashin zabi acikin idonshi,aiko atake yabuɗe blue eyes ɗinshi dasuka yimishi nauyi inda suka sauka akan wannan matar dabesan kowacece ba akan ruwan cikinshi kuma yana jin hannunta akan mararshi tana lalabe alamar Hajiyar shi take nema kenan…wani irin zaro ido yayi arazane yace “hasbinallah wani’imalwakin innalillahi wa’inna ilaihiraji’un who are you??? Yafaɗa dakarfin gaske yana ingizata tafaɗo kasa kanta yadaki mirror shi…arazane tamiƙa inda Shima yadiro daga kan gadon sedai rigar wankan tazame daga jikinshi, kafin yakamo jelar rigar wankan ita kuwa tabuɗe ƙofar bedroom ɗin tafice dagudu, aiko yamara mata baya sedai suna fita perlor tayi mishi wulilin wulilin bemaga koƙurartaba balle yasan ina tabi, saukowa ƙasa yayi cikin sauri yana dube dube amma bega kowaba..wani irin baƙin cikine yataso mishi tare da tokaremai zuciya tunani yake wannan wacece? Abin yawuce taleƙeshi Aban ɗaki yakaiga harta farma keshi acikin ɗakinshi har akan gadonshi tana neman yimishi fyaɗe wannan wanne irin bala’ine?? Kodai ba mutun bace aljanna ce? To mima take nema agunshi ne? Duk shikadai keyiwa kanshi wannan tambayar ganin bashida amsar tane yasa Yakoma bedroom ɗin nashi sedai me yana zama yaji wani irin zafi nataso mishi yana rufe mushi zuciya atake jikinshi yafara tsima alamar ciwonshi nason tashi kenan. Miƙewa yayi cikin ƙarfin hali yaɗauki cer key ɗinshi yafito daga gidan, motarshi yafaɗa kaitsaye yanufi gidan Isseta inda Allah ne kawai takaishi lafiya…!


