Halysaah Page 188 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 188…Ajay ya dagota zaune har sannan taki sakesa sai ma kara kankamesa da take yi, ya kwantar da kanta a kirjinsa cikin sanyin murya yace “Jeeddah….” kuka kawai Khaleesat take yi a jikinsa ta kasa cewa komai tayi wrapping hannunta a bayansa, ya lumshe ido yana jin kukan nata har cikin ransa, they were like that for almost 10 minutes, har yaji ta dena kukan tana sauke ajiyar zuciya, ya duka a hankali yana kallon fuskarta yaga Idonta a lumshe suke, ya kalli magungunan da take sha da Jay ya ajiye a bedside drawer tun daxu, a hankali ya fara kokarin kwantar da ita don zuwa kitchen ya hado mata tea ta sha before taking her medicine duk da shi din ma karfin hali kawai yake, yana dora kanta kan pillow tayi saurin rikosa muryarta na rawa tana girgiza masa kai tace “Don girman Allah kar ka tafi, don’t go and leave me again plsss” Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa ya kasa ce mata komai, a hankali ya kai hannu yana share mata hawayen dake gangarowa gefen idonta, ita dai sai kallonsa take helplessly alamar kar ya tafi, duk da yanda take ba ma kanta hope da assurance din cewar mijinta zai dawo wataran amma at this point sai take ganin kamar ire iren mafarkan da ta saba yi ne kullum shi yasa taki sakesa balle ya bace mata, gani take tana sakesa shikenan zata tashi daga bacci Ajay ya dagota zaune har sannan taki sakesa sai ma kara kankamesa da take yi, ya kwantar da kanta a kirjinsa cikin sanyin murya yace “Jeeddah….” kuka kawai Khaleesat take yi a jikinsa ta kasa cewa komai tayi wrapping hannunta a bayansa, ya lumshe ido yana jin kukan nata har cikin ransa, they were like that for almost 10 minutes, har yaji ta dena kukan tana sauke ajiyar zuciya, ya duka a hankali yana kallon fuskarta yaga Idonta a lumshe suke, ya kalli magungunan da take sha da Jay ya ajiye a bedside drawer tun daxu, a hankali ya fara kokarin kwantar da ita don zuwa kitchen ya hado mata tea ta sha before taking her medicine duk da shi din ma karfin hali kawai yake, yana dora kanta kan pillow tayi saurin rikosa muryarta na rawa tana girgiza masa kai tace “Don girman Allah kar ka tafi, don’t go and leave me again plsss” Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa ya kasa ce mata komai, a hankali ya kai hannu yana share mata hawayen dake gangarowa gefen idonta, ita dai sai kallonsa take helplessly alamar kar ya tafi, duk da yanda take ba ma kanta hope da assurance din cewar mijinta zai dawo wataran amma at this point sai take ganin kamar ire iren mafarkan da ta saba yi ne kullum shi yasa taki sakesa balle ya bace mata, gani take tana sakesa shikenan zata tashi daga bacci taga wayam babu shi, hakan ya faru times without number in her dreams sai dai ta farka taga babu shi, she is so afraid that is the exact thing that will happen if she should let go of him now, yayi kasa da murya yace “Jeeddah zan je in kawo maki tea ki sha ne….” Ta girgiza masa kai da sauri tace “A’a na koshi wallahi, kar ka tafi” Dai dai nan aka yi knocking kofar parlor, ya kalli kofar bedroom dinsa sai kuma ya kalleta ya kara yin kasa da murya yace “Let me check who is at the door” ta fashe masa da matsanancin kuka tana girgiza kai tace “Wallahi tafiya zaka yi, nasan tafiya kake son kayi….” Ya dinga kallonta a sanyaye, a hankali ya dora forehead dinsa a nata, hawayen da suka taru idonsa suka sauka a fuskarta, da kyar cikin breaking voice yace “I am going no where Jeeddah, I promise, we will be together till the end in sha Allah, i am going no where wife” Ita ma hawayen ne ke sauka ta gefen idonta, ta kara rungumesa tana shesshekan kuka, jin an sake knocking kofar yayi kasa da murya yace “Let’s check the door together” Share mata idonta yayi sannan ya dagota duk da rashin kwarin jikinsa, ya goge idonsa, tana rike da shi kamar zata shige jikinsa suka fita daga dakin, gaba daya a firgice take har lokacin, she still don’t want to believe this is real don kar ciwon zuciyarta da yayi sauki yanxu ya dawo mata sabo, ya bude kofar parlonsa bai ga kowa ba ya kalli direction din Main parlor yaga Jay zaune a parlon, ya juya ya kalli Khaleesat dake tsoron sakesa, a hankali yace “It’s Jawwad….” Hawaye cike idonta ta sake hannunsa a hankali tana kallonsa, lips dinsa ya dora a forehead dinta cikin sanyin murya yace “I will be back soon” Walking slowly ya nufi main parlor ta bi da da kallo babu ko kiftawa hawaye na sauka idonta, yana isa parlon ya zauna, Jay na kallonsa yace “Ya jikin nata, ta tashi?” Ajay yace “Ta tashi” Jay yace “Ohk, hope she took her medicines?” Ajay yace “Yanxu ta tashi” Jay yace “Ohk, na ce ma Dr Habib zan sa maka drip din he shouldn’t bother, zan iya sa maka yanxu?” Ajay ya girgiza masa kai yace “I think we should leave it tomorrow, i am fine now” Jay yace “Are you sure?” Ajay ya gyada masa kai, Jay yayi shiru yana kallonsa cause he is still looking pale, after a while ya sauke idanuwansa a hankali yace “Da ka bari in sa maka Ajay, you are still not strong, bana son zazzabin ya dawo maka anjima, we have to manage ur health before leaving for America….” Ajay yace “Bana jin zazzaɓi, i am feeling much okay now, kawai ina son inyi bacci ne” Jay yace “To shikenan, amma ka sha drugs din naka?” Ajay ya gyada masa kai, mikewa Jay yayi yace “I will come back later to check on you” a hankali Ajay yace “Ohk” Daga haka Jay ya nufi kofa ya fita daga parlon, Ajay ya mike ya koma parlonsa, har sannan Khaleesat na tsaye taki barin bakin kofar, ta dinga kallonsa bayan ya shigo parlon she couldn’t believe he truly came back, sauke idonsa yayi ya jawota jikinsa ya rungumeta ya lumshe ido cikin sanyin murya yace “I missed you so much Jeeddah….” Ta kwantar da kanta saman kirjinsa tana jin yanda zuciyarsa ke bugawa hawaye na zuba idonta ta kasa cewa komai…. Daren ranan nan Khaleesat ta nemi bacci ta rasa, tuni Ajay yayi bacci amma tana zaune gefensa kamar zata shige jikinsa tana kallonsa, har kusan karfe biyu ko alamar bacci babu a idonta, duk wani motsin da zai yi akan idonta, lokaci lokaci sai taji hawaye sun gangaro mata babu notice, wajen karfe biyu da rabi ta fara jin alamar temperature dinsa is getting high don kusa da shi ta zauna Kamar zata koma jikinsa, nan da nan hankalinta ya tashi ta kai hannu forehead dinsa taji zafi sosai, a hankali ya bude ido jin hannunta a goshinsa, cikin tashin hankali tace “You are running temperature” ya kamo hannunta murya can kasa yace “Jeeddah…. Cover me up with blanket” Sauka tayi daga kan gadon da sauri ta ta dauko babban duvet ta rufa masa a jikinsa, ta zauna gefensa tana kallonsa worriedly zuciyarta na bugawa, tashi tayi ta fita daga dakin da sauri, tana isa Main parlor ta ga Jay kwance kan 3 seater idonsa a rufe, ta karasa kusa da shi tana kallonsa tace “Ya Jawwad” Bude ido yayi sai kuma ya mike zaune da sauri ganinta, ta marairaice tace “Naji jikinsa yayi zafi sosai yanxu” Ko rufe baki bata yi ba ya mike ya nufi Bedroom din Ajay da sauri, dama abinda yasa ya kasa samun nutsuwar zama ɓangarensa kenan har sai da ya dawo nan parlon ya kwanta wajen karfe dayan dare, banda Khaleesat ai babu abinda zai hanasa kasancewa tare da Ajay throughout the night just to watch on him every second, har Mami yaje yayi ma magana ko zata ce Khaleesat ta koma part dinta sai ya zauna da Ajay din to put an eye on him, amma Mami da Ammi suka nuna masa Khaleesat tafi kowa bukatar kasancewa tare da mijinta a wannan moment din don haka ya bar ta da mijinta kawai ta Kula da shi, ita Hajja cewa ma tayi ya dawo Bedroom dinta su Kilishi da Ummi suka nuna mata ayi ma Khaleesat adalci a bar ta da mijinta, she needs him the most kuma she is capable of caring for him, wannan yasa Hajja ta hakura tunda babu yanda ta iya kuma abinda suka fada tasan gaskiya ne, for the rest of the night Jay was together with Ajay in his room yana zaune gefensa bayan ya sa masa drip, duk wani motsin sa akan idon Jay, ita dai Khaleesat ta zauna parlor ko gyangyadi bata yi ba sai jira take Jay ya fito ta tafi wajen mijinta amma taga yaki fitowa, wannan yasa ta dinga hawaye a parlon, shi kansa Mai martaba saboda Khaleesat ya sa bai zo bangaren Ajay cikin daren ba, da sanda yake shi kadai ne da yanxu yayi zuwa biyu ko uku to check on his son, amma shima yanda yaga rana haka yaga daren yana ibada yana kara yi ma Allah godiyar bayyana masa ɗan sa da…. Wajen asuba Jay ya fito daga bedroom din Ajay, tunda ya shiga dakin har ya fito yanxu bai yi ko gyangyadi ba, kamar wani security haka ya zauna yana watching Ajay, yanxu ma banda alwala zai yi a parlor da bazai bar dakin ba, mamakin ganin Khaleesat yayi zaune idonta biyu a parlon, yace “Baki kwanta ba Halysaah?” Ta sauke idonta ta girgiza masa kai kawai, yace “Try and get some sleep before subhi prayer, kin ga kema ba lafiya ce da ke ba….” a hankali tace “Toh” Mikewa tayi tana tafiya a hankali ta nufi kofa ta fita daga parlon ta tafi dakinta hawaye na zuba idonta. Bayan sallahn asuba kusan duk jama’ar dake masarautar sai da suka shigo part din Ajay dubasa, Ammi da kanta tayi masa girki tun sassafe a part din Mami ta kai masa…. Saboda Jay bai son ana shigowa ɓangaren Ajay ana stressing dinsa da gaishe gaishe kawai yace ma Mai martaba gwara su koma asibiti a kula da Ajay a can na few days kafin nan mutane sun ragu a masarauta, cause Ajay doesn’t need all this stress now, hakan ne ya faru don tuni aka yi admitting dinsa in one of the best hospital to be taken care of before leaving for America, Malam Ali da Nenne da kishiyoyin Umma da Aunty Murja kadai aka kai asibitin ganinsa a ranan da suka zo daga Kano, farin ciki gun Nenne ba a cewa komai tayi ta kuka tana gode ma Allah, duk da a farko da suka samu labarin bayyanar Ajay rikicewa Nenne tayi ta dinga cewa fatalwarsa ce yaji Mai martaba yayi aure da Farida shi ne ya zo taya murna, duk ta birkice tayi ta sintiri zuwa banɗaki. Kilishi na zaune parlon Mami da su Hajiya A’isha da Hajiya Sumayya, infact kusan dukansu suna zaune parlon Mami har da Ammi tunda an hana kowa zuwa asibiti wajen Ajay, Jay ne kadai tare da shi a asibitin, Kilishi ta gyara zama tana cewa “Hakan da Mai martaba yayi shi ne dai dai, don yawan gaishe gaishen nan ma damuwa ce a gare sa wallahi, ko Amurkan za a tafi aje daga shi sai matarsa da Jawwad, in yaso daga baya ko da daddaya da daddaya ne mu sai mu dinga zuwa dubasa, amma ba wai gayya za ayi ba gaskiya” Hajiya A’isha tace “To ai mutane rahama ne Kilishi, kin ga da kyar idan bazai yi battling da post traumatic stress disorder ba, don haka isolating dinsa daga cikin mutane babu amfani a ganina, gwara duk yayi ta jin hayaniyar kowa ana nishadi ana dariya, gradually zai dawo normal” Ammi ta gyada kai tace “Wannan gaskiya ne kam, gwara yana ganin mutane…” Kilishi tace “To wani asibiti ne a Amurka za su yarda da gayyarmu kamar kwarkwata, matarsa kadai in ya gani da ɗan uwansa sun ishesa, a hankali zai warware gaba daya, mu ma kuma sai mu tsara yanda zamu dinga tafiya Amurkan daya bayan daya ana dubasa, amma mu kwashi jiki duk mu tafi gaskiya bazai yiwu ba, kuma Allah ma bazai dora masa wani Pstd ba bayan duk abinda yayi going through….” Mami dai sai kallonsu kawai take cike da mamaki kamar ba su ba, ita Kilishi ma tafi bata mugun mamaki, but deep down she is happy that wannan abinda ya faru ya dawo da kowa senses dinsa a Masarautar tunda gashi Ajay na samun soyayya daga mutanen da suka ki nuna masa soyayyar a farko, Gimbiya Firdausi tace “Allah Ubangiji ya basa lafiya ya tashi kafadunsa, Hajiya Shafa’atu ma tana hanya mun yi waya da ita da asuba tace min za su taso” Duk mutanen parlon suka ce “Allah Ubangiji ya kawo ta lafiya” Kilishi tace “Murna biyu gun Mai martaba, ga Junaid ya dawo ga sabuwar amarya, Alhamdulillahi….” Gimbiya Firdausi tace “Yaushe ne tarewar amaryar ne?” Kilishi tace “Wannan kuma ke zaki tambayo mana Me martaba domin mu shirya tarban amarya, naga ana ta gyare gyaren sashin da zata zauna tun jiya, sai kinga uban kayan da ake zubawa masu ɗan karen tsada” Gimbiya Firdausi tace “Bana jin yanxu ne tarewar gaskiya, kila sai an fitar da Junaid America tukun” Kilishi tace “Ai tarewarta bazai hana komai ba, abinda ma er gida ce, kanwar uwar Halysaah ce fa” Ammi ta sauke ajiyar zuciya tace “To, ni dai magana daya zan tofa a nan” Duk suka juya suna kallonta, Ammi tace “Naga ba aje da Khaleesat asibiti wajen Junaid ba, ya kamata ko da Jay na tare da shi ace ita ma tana wajen kar a shiga hakkinta….” Mami tace “Haka ne, kakarta suna hanyar dawowa daga asibitin ne, idan sun iso ta gaisa da su sai mu tafi asibitin da ita” Hajiya A’isha tace “Ni na zata ma tana can asibitin ai” Mami tace “A’a Hajja ta tafi bangarenta da ita daxu ai” Wayar Kilishi ne ya fara ringing tana dubawa taga Aunty ke kiranta, har ta mance rabon su yi waya da Aunty don zai fi wata uku yanxu, ta kalli Hajiya A’isha tace “Hafsat ce ke kira, anya bata samu labarin Mai martaba ya kara aure ba kuwa, sannan ga Junaid ya bayyana, don ni dai ba waya muke da ita ba” Duk suka kallo Kilishi a parlon, har zuwa yanxu babu wanda ya gaya ma Aunty an mata kishiya a cikinsu, karewa ma a ranan daurin auren duk farin ciki da murna suka yi tayi an mata kishiya, Kilishi ta daga kiran ta sa handsfree, daga daya bangaren Aunty tace “Yanxu Kilishi kaf dinku me nayi maku da zan yi wata biyar a asibiti da ɗa na amma babu me kirana ya tambayi jikinsa? Nasan baza ku rasa samun labarin aikin nan da aka yi masa na karshe ba amma ace babu wanda ya iya kira yaji yaya jikinsa?” Kilishi ta kalli su Gimbiya Firdausi tace “Wallahi ina ta son zan kira Fulani, ni ma ba dadin nake ji ba shi yasa ban samu kira ba wallahi, kuma naga ai duk mun je dubiya watannin baya, kiyi hakuri kina raina ni dai Fulani” Aunty na shesshekan kuka tace “Walid dai spinal cord dinsa ya tashi aiki Kilishi, babu abinda likitoci za su iya yi kuma, gashi baya iya rike fitsari, yanxu haka shirye shiryen dawowa gida muke, Mukhtar din ma dake zaune da mu ya gaji ya koma gida babu kowa nan sai Jakadiyata ita ma tana ta min wasu sabon iskanci….” Kilishi tace “Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un, wayyo Allah na ni Kilishi, yanxu shikenan babu wani dubaran da za a iya yi Fulani akan spinal cord din? Hakan na nufin fa a gurgunce zai kare rayuwarsa kan keke, don Allah a samu wata dubaran” Cikin kuka Aunty tace “Babu wani dubara Kilishi, duk na fita hayyacina baki gan ni ba, shi kansa sai kinga yanda ya koma, yaki tawakalli, kullum cikin kuka yake ba ci ba sha, duk ya zama wani iri” Kilishi tace “Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un, yanxu yaushe za ku dawo?” Aunty tace “Nan da sati daya in sha Allah, wallahi ko bin ta kan wayar tawa ma bana yi saboda damuwa, yanxu ma abun duniya ne ya isheni yasa na kira ki” Kilishi tace “Ko da na ji, ni wallahi da naga kiranki na zata kin samu labarin abun farin cikin da ya same mu ne a masarauta” Da sauri Hajiya A’isha tayi ma Kilishi alamar kar ta gaya mata Sarki ya karo amarya sai dai ta zo ta gani, Kilishi na gyara zama tana murmushi tace “Ai in gaya maki Fulani daga jiya zuwa yau muna cikin wani farin cikin da bamu taɓa yin irinsa ba a masarauta, yanda muka ga rana haka muka ga dare saboda murna, Allah dai ya bayyana mana Junaid cikin koshin lafiya, Junaid dai bai mutu ba ashe yana nan da ransa….”

