Halysaah Page 216 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 216…Har wajen karfe tara Khaleesat na zaune parlon Hadiyah tana jiran Jay ya shigo su tafi asibiti don tun da ya fita sallan isha’i bai dawo bangaren ba, nan kuma yana can part din Ajay da ya sa ma last drip dinsa a bedroom dinsa, Hadiyah dai na kwance kan 3 sitter bacci ya dauketa, bude kofar parlon aka yi Khaleesat ta daga kai da sauri, Jay ya shigo parlon da sallama, ya dan bude ido yána kallonta yace “Na zata kin kwanta ai Halysaah, baki yi bacci ba har yanxu kenan” Kallonsa ta dinga yi babu ko kiftawa, lokaci daya hawaye suka cika idonta cikin rawan murya tace “Don Allah ka gaya min me yasa baka son ka kai ni wajensa?” Jay ya dan yi murmushi yace “Ni na isa in ki kai ki wajen mijin ki Halysaah, kawai dai nasan halin ki ne, ana iya kai ki kije ki cika mutane da koke koke, and he needs much rest now….” Cikin sanyin murya tace”Wallahi bazan yi ba” Yace “Ke din” Ta marairaice masa tace “Da gaske nake plss, Allah bazan yi ba” Yace “To jirani, bari in dauko makullin mota….” Tace “In jira ka a waje?” Yace “A’a ba sai kin je can waje ba, you can stay within this part, I will come out now….” Mikewa tayi ta nufi kofa ta fita daga parlon, yayi murmushi ya karasa kusa da Hadiyah dake bacci ya zauna gefenta yana kallonta ya kai hannu forehead dinta a hankali, bude ido tayi, yayi kasa da murya yace “Have you taken ur medicine?” Gyada masa kai tayi, yace “Should I take u inside the room?” Tace “Na fi son nan” Bin parlon tayi da kallo tace “Halysaah ta tafi ne? Ko har kun je asibitin kun dawo?” Jay na shafa girar ta yace “Ajay fa yana bangarensa, mun dawo gida tun before magrib, yanxu ma daga wajensa nake, ya ci abinci nayi masa allura na sa masa raguwan drip dinsa ya koma bacci, i don’t want her to stress him shi yasa na ce mata yana asibiti” a hankali Hadiyah tace “Haba ai tunda tasan ba shi da lafiya babu wani stressing dinsa da zata yi, don Allah ka barta ta tafi wajen mijinta ta kula da shi ko hankalinta zai kwanta, shi n idan ya ganta he will feel much okay” Jay na murmushi yace “l am taking her to him now, although he is sleeping” Mikewa yayi yace”Sai na dawo” Ta gyada masa kai ya nufi kofa ya fita daga parlon, tsaye ya tarar da Khaleesat a corridor tana jiran sa, yace “M) can part din na ku in dau car key dinsa, ni na bar motata a hd ban dawo da shi ba, let me use his car” Ita dai bata ce komai ba ta bi bayansa zuwa part din Ajay, duk ta kagu taga sun bar gidan ta hakan ne zata yarda za su tafi asibitin, suna shiga parlor Khaleesat ta tsaya a main parlor, Jay ya nufi second parlor din Ajay, sai da ya bude kofar parlon ciki sanan ya juya ya kalleta yace “Ai ke zaki shiga ki dauko makullin Hajiya” Bata ce komai ba ta karasa ta shiga cikin parlon, shi dai yana tsaye bakin kofar parlon, ta nufi bedroom din Ajay ta bude kofar ta kunna wutan dakin idonta ya sauka kan Ajay dake bacci kan gado, juyawa tayi a hankali ta kalli jay, ya sakar mata murmushi murya can kasa yace “Do not wake him pls bai dade da fara bacin ba, sai da safe…” Ita dai kallonsa kawai take har ya juya ya fita daga parlon ya jawo kofar gently ya rufe, Khaleesat ta dinga kallon Ajay babu ko kiftawa, walking slowly ta shiga cikin dakin ta duka kan gwiwowinta kusa da gadon hawaye cike idonta tana kallonsa, ta kai hannu tana goge hawayen dake sauka fuskarta a hankalli, ta fi minti sha biyar a haka, shi dai bacci kawai yake, ta daga idanuwanta ta kalli drip din da aka sa masa wanda da alama ba a dade da sa masa ba, daga karshe ta mike jiki babu kwari ta juya ta fita daga dakin bayan ta kashe fitila, ta tafi nata dakin don ko sallan isha’i ta kasa yi daxu da take part din Jay. sai da tayi wanka sannan tayi alwala ta fito daga bandakin…. Kafin karfe sha biyu Khaleesat ta je dakin Ajay ya fi sau goma duba sa, kuma duk zuwa sai dai ta tsaya bakin kofa tayi ta kallonsa, idan ta gaji da tsayuwa ta juya ta fita ta koma parlonsa ta zauna, wajen karfe daya da taje dubasa taga ya canza position din kwanciyarsa, kashe wutan dakin da ta kunna tayi, tana tafiya a hankali ta karasa ciki ta zauna gefensa ta jingina kanta jikin gado tana kallonsa cikin duhun, sai kuma ta lumshe ido a hankali. Wajen karfe biyu da rabi Ajay ya bude idonsa jin gashi a fuskarsa, ya kai hannu yana tattaba kanta, bude ido tayi ta fara kokarin tashi zaune don bata san sanda bacci ya dauketa ba har ta kwanta, jawota yayi jikinsa, yayi kasa murya yace “Har kin huce?” Bata ce komai ba, Ikci daya haw masu zafi suka fara zuba idonta, yana jin saukan hawayenta jikinsa ya cire drip din hannunsa ya rungumota gaba daya, ciki sanyin murya yace “l… i know | hurt you, kiyi hakuri pls ki yafe min” Ita dai bata ce komai ba hawaye kawai ke zuba idonta, bai sake cewa komai ba bayan hakan da ya fada, after some seconds ta fara jin saukan numfashinsa a hankali nan ta gane har ya bacin, lumshe idonta tayi tana jin yanda zuciyarsa ke buga haka bacin ya dauketa ita ma. Can cikin bacci Khaleesat ta]ihannu cikin rigarta ana laluba ta, ta bude ido a hankali, bai daina abinda yake ba har sai da ya kai hannun saman kirjinta yana cuddling gently, taji ya maidata kasa ya dawo sama ya zame rigar-haanin iilinta han -….n looon teniat dinta nita ida tene da poneei din baccin jikinta har zuwa kasan waist dinta, rufe ido tayi da sauri jin fuskarsa a kirjinta, bata san sanda ta rungumo kansa ba da sauri jikintana rawa, giving him full access, he took his time so well romancing her deeply, after a while ya koma waist dinta ya zame kayan baccin ya cire gaba daya ya ci gaba da romancing dinta, he made sure sai da ta mance kanta a wannan moment din before having her, sai da aka fara kiran sallan farko sannan Ajay ya kyaleta bayan ya tara mata gajiya, ko kadan kuma bata nuna masa ta gaji ba, but she was really exhausted gashi kamar wanda aka yi ma alluran karin strength ko gajiya bai yi ba kawai saboda condition dinta ya kyaleta haka, yana rungume da ita kamar zai maidata jikinsa yana maida numfashi a hankali yace “I am sorry for hurting you Jeeddah, I soo sorry piss, Kiyi hakuri don Allah” Ta rufe fuskarta a kirjinsa a hankali tace “Ni ce nayi hurting din ka, ni ce ya kamata in baka hakuri ba kai ba, kayi hakuri don Allah, i don’t know what came over me nayi haka Tana fadin haka hawaye ya fara gangarowa gefen idonta zuwa saman kirjinsa, Ya lumshe ido yana massaging dogon gashinta kamar me rada yace “Matata bata laifi ai, sai dai ni in yi mata laifin bisa kuskure, you are one in a million Jeeddah, bazan taba ganin laifin ki ba, kullum zan ta addu’an kar Allah ya bani ikon ganin laifin ki” Lumshe ido tayi ta kasa cewa komai, yayi kasa da murya yace “I am created for you and just you alone on earth, ko da kin gan ni ina mu’amala da wata kar ki damu kanki Jeeddah, it’s either mu’amala ce ta mutunci, ko kuma discipline dina ne ya hada mu’amalar, bazan taba hadaki da ko wacce ‘ya mace ba hartsufan mu, i am all urs and urs alone, bani da ra’ayin aure biyu, i am promising you this wife alkawari kaya ne, you are my first and my last in sha Allah, in ki fiye da yanda kike tunani Jeeddah, ke din haske ce da ta s rayuwata a sanda nake cikin duhu, a sanda bani da wanda na gani inji dadi sai Jawwad, billah you are the best thing that ever happened to me in life, I bless the day I set my eyes on you” Hawaye kawai ke zuba idonta ta kasa ce masa komai, a hankali yace “Allah ya bar min ke mu mutu tare” Cikin sanyin murya”To yaran mu fa?” Yayi murmushi a hankali yace “They Jawwad” Ta lumshe ido tayi lamo jikinsa bata ce komai ba. Da asuba knocking din Jay ne ya tashe su ko sallah basu yi ba,Khaleesat ta saka hijab dinta ta kwashe kayanta ta shige bandaki da sauri, Ajay ya sauka daga kan gadon ya saka pajamas dinsa yana kallon drip din da ya cire tun jiya, gashi ko kusa da rabi drip din bai yi ba, kofa ya nufa bayan Jay ya sake knocking, ya bude kofar, Jay ya rungume hannunsa yana kallonsa yace “Drip g kare?” Ajay bai yarda ya kallesa ba yana sosa kansa yace “Eh

