Uncategorized

Tirkashi Yadda Wani Saurayi Ya Fitar Da Bidiyon Tsaraicin Budurwarsa Saboda Tace Masa Ta Tuba Ta Daina Zinah

Wannan budurwa da kuke gani ta bayyana yadda ta shiga cikin wani hali mai muni domin yadda wani saurayinta ya saki wani videon ta na tsaraici sakamakon ta fada masa cewa ta daina wannan abinda suke yi domin ba saidai bane haramunne amma wannan saurayin yaki amincewa.

Bayan yayi yayi da ita ta dawo su cigaba da wannan mummunan aikin amma sam wannan jarumar taki ta dawo shine ya saki bidiyin iskancin da yayi da ita a baya wanda batama san ya dauki wannan bidiyon kuma wannan abin ya jefata acikin wani hali mummuna.

Allah dai ya sawake hakan ya zama kalubale ga wasu matan domin su daina amincewa suna bawa maza kansu suna lalata dasu saboda wasu zasu jawo musu fadawa cikin wani hali kamar yadda wannan Budurwa ta bayyana.

Yadda Wata Mata Maza Da Dirkawa ‘Ya’yan Uwar Dakin Ta Guda 3 Ciki

 

A wani Labarin Kuma: Yadda Aka Kama Kanin Miji Zaiyi Lalata Da Matar Yayansa Sati Daya Da Yin Aure.

Ajayi, mijin Kudirat na tsawon shekaru 35, ya garzaya kotu domin neman ta raba aurensa da matarsa bisa zargin cewa ta na cin amanarsa.

Ina kwance a kan gado ranar da kanin mijina ya zo gidan da muke haya. Na dauka mijina ne, saboda ya shigo a daidai lokacin da mijina ya saba dawowa gida, karfe 9 xuwa 10 na dare, domin yin mu’amalar aure da ni.

“Sai bayan da ya gama saduwa da ni sannan na gane cewa ba mijina ne, kuma da nayi masa korafi sai ya ce min ya yi hakan ne saboda ya san cewa mijina ya yi bulaguro.

“Da na sanar da matar dan uwana abinda ya faru, sai ta ce na yi shiru da bakina, kar na fada wa kowa, saboda a samu zaman lafiya,” a cewar Kudirat.

Sai dai, Mista Ajayi, dan kasuwa mai shekaru 71 a duniya, ya shaida wa kotu cewa matarsa mazinaciya ce da ta dade ta na cin amanarsa, lamarin da ya ce ya kai ga har wani daga cikin masu nemanta na ikirarin cewa daya daga cikin ‘ya’yansu nasa ne.

“Lokacin da na aure ta, na kama mata hayar gida saboda bana son hada ta da ragowar mata na.

“A wurin jama’a na fara jin jita-jita cewa mata ta na cin amanar aurenmu, da farko na yi watsi da maganar kafin daga bisani wani daga cikin samarinta ya tunkare ni da maganar cewa shine uban daya daga cikin yaran da muka haifa.

“Da na tuntubi mata ta a kan maganar sai ta shaida min cewa tabbas mutumin ya taba saduwa da ita amma bai mata ciki ba,” a cewar dattijo Ajayi.

Ajayi ya roki kotun ta raba aurensa da Kudirat tare da bayyana cewa bashi da bukatar son cigaba da zama da ita, ya kara da cewa duk son da ya ke mata ya dusashe.

 

Ji na ke kamar a aljanna na ke, in ji mutumin da ya auri mata 2 rigis

 

A Wani Labarin Ma: Girma Ysyi Gardama Bidiyon Bazawara Tana Rungumar Tsoho Ya Dauki Hankalin Mutane A Shafukan Sada Zumunta.

Duniya kenan idan daran ka zaka sha kallo wani Abu ya daure maka kai wani abun kuma ya baka mamaki wani kuma sai dai ma ya baka dariya kamar dai yadda mukai karo da wani hot hoton amarya da ango.

Amma fa amarya da ango din bafa irin wanda muka saba gani ako da yau she bane domin wannan kana ganin sa kasan irin wanda yan mata suke kiran auran nasu da suna shuga dadi.

Da fatan kunga wannan hotan kuma zaku taya su da addu’a Allah yabasu zaman lafiya da kuma kaunar juna ya kuma basu zuri’a ta gari domin shine ribar auran.

Wanda basu da aure gwauraye ne muna fatan Allah ya kawo lokacin yin auran ga duk kan wanda yake San yayi auran wanda kuma baya Sanyin auran Allah kar kabarshi ya cutar da yaran wasu.

Fassarar Mafarkin Ruwan Sama

Back to top button