TASHA AZUMI KUMA BABU DAMARDA ZATA CIYAR??
.
.
Tambaya Ta 7,820
=
Shin mace mai cikin da bata samu daman ciyarwa ba a ramadan, yaya za tayi yanzu?
=
=
Amsa
=
Toh seta bari kawai duk sadda Allah yasa ta samu daman ciyarwar seta ciyar. Inkuma daman be samuba shikenan tunda dama Allah baya ɗaurawa mutum abunda baze iyaba. Idan da hali se aciyar inbabu kuma shikenan se a haƙura. Amma me ciki wadda tasha azumi saboda larurar cikin toh bata ramawa sedai ta ciyar abisa zancenda yafi inganci a wajan malamai. Hakama me shayarwa wadda tasha azumi saboda laruran shayarwan itama babu ramuwa akanta ciyarwa zatayi. Idan babu halin ciyarwan a yanzu se abari se sadda Allah ya hore se aciyar*****
=
=
Allah Yasa mudace
.
.
DAGA ZAUREN
.
KITABU WAS SUNNAH
.
مجلس تعليم الكتاب والسنة
📓📔
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
26-08-1443
29-03-2022
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ اللهمa ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ
.
Subhanakallahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illa anta astagfirukallahumma wa atubu ilaika