Jami’an asibiti sun bayyana wasu hanyoyin da jima’i ke taimakawa wajen inganta kiwon lafiyar mace.
Likitocin sun ce yin jima’i lokaci-lokaci na kaifafa kwakwalwar mace, inganta gaban mace yadda koda ta tsufa ba za ta samu matsalar yoyon fistari ba ko rashin iya rike fitsari.
A dalilin haka likitoci ke kira ga mata musamman wadanda suka dara shekaru 30 da su rika yin jima’i akai-akai domin inganta lafiyar su.
Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya
Ga Abubuwa 10 da jima’i ke yi ga lafiyar mace
1. Jima’i na kwantar wa mace hankali.
2. Yana karfafa karfin garkuwar jikin mace da zai rika kare mace daga kamuwa da cututtuka.
3. Jima’i na taimakawa wajen kare mace daga kamuwa da hawan jini da cututtukan dake kama zuciya.
Karanta>>> Yadda Zaki Hada Kwalacca
Karanta>>> Tsumin Matan Aure Na Musamman Domin Inganta Zaman Aure
4. Yin jima’i akai-akai na karfafa karfin mara ta yadda koda mace ta tsufa ko ta haihu ba za ta rika samun matsalar rashin iya rike fitsari ba.
5. Jima’i na kaifafa kwakwalwar mace da ke inganta yin nazari da zurfin tunani.
Karanta>>> Yadda Zaki Hada Dettol Cikin Sauki
Karanta>>> Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa, Kuma Da Kanki Zaki Hadashi.
6. Jima’i na Kara wa mace sha’awa.
7. Yana taimakawa mace wajen samun barci mai nauyi musamman ga matan da suka dara shekaru 40.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
8. Yana kare mace daga kamuwa da cutar mantuwa da Vinci.
9. Kara karfin kasusuwa.
Karanta>>> Maganin Sanyi Na Maza Da Mata
Karanta>>> Alfanun Yin Turaren Kanimfari Ga Mata
10. Kara dankon soyayya tsakanin mace da mijinta.