Halysaah Page 142 By Khaleesat Haydar
HALYSAAH PAGE 142…Khaleesat ta kwace bakinta cikin gigicewa, letting out another loud scream of pain tana turasa da duk karfinta cikin kuka take cewa “Plsss it’s hurtful, nace maka bazan iya ba wallahi, don Allah kayi hakuri” Da kyar ya fada gefenta yayi rub da ciki yana maida numfashi, ita dai kuka kawai take tana jan duvet tana rufe jikinta da ke rawa tana kallonsa, taga kawai ya sauka daga kan gadon ya shiga bandaki, duk da azaban da take ji har a lokacin but she felt bad she couldn’t bear the pain for him, tana jin sa yayi wanka a bandakin sannan ya fito ya fita parlor, ta hade kanta da gwiwa tana kuka a hankali, bayan kusan minti sha biyar ta jawo rigarta a hankali ta saka sannan ta sauka daga kan gadon tana tafiya da kyar ta shiga bandaki, ruwan zafi ta bude a pampo ta tara sannan ta sirka zata yi amfani da shi, after some minutes ta fito daga bandakin har sannan a hankali take tafiya ta zauna gefen gado hawaye na taruwa idonta, can dai ta mike ta daure ta fita zuwa parlon kwance ta samesa kan kujera, wutan parlon ma dim one ne a kunne don haka bata san ko idonsa biyu ba, walking slowly ta karasa har inda yake kwance ta durkusa tana kallonsa hawaye na sauka idonta, cikin sanyin murya tace “Don Allah kayi hakuri” Idonsa na lumshe calmly yace “Da me?” Ta kasa cewa komai tana shesshekan kuka, taji ya jawota jikinsa a hankali, ta kwanta saman faffadan kirjinsa tana jin bugun zuciyarsa, shi dai bai ce komai ba but deep down yana tunanin kawai taki sake jiki ne for reasons known to her, she didn’t let him pass through even a bit duk ta takure jikinta, but even at that he is still a bit confuse at her tightness considering the fact that she is not a virgin, duk da ba wai ya sa mata force bane he was being very gentle with her, but as a Gynaecologist he knows of Vaginismus and with what just happened har ya fara diagnosing hakan as Secondary Vaginismus if at all she have no other plans kenan, secondary Vaginismus wani medical condition ne wanda an sadu da mace a baya but due to Abuse from partner or Sexual Trauma or even emotional factors shi ne take acquiring Matsalan where by vaginal muscles dinta will involuntarily or persistently contract, balle in her own case da bata son auren da aka mata, although sai in bata da wani nufin a ranta shine diagnoses dinsa zai yi count ya zama gaskiya…. murya can kasa taji yace “You have other plans right?” Ta daga kai da sauri ta kallesa, sai kuma ta girgiza masa kai hawaye na zuba idonta tace “Wallahi a’a” Bai sake cewa komai ba, taga ya tashi ya koma cikin dakin ita dai ta bi sa da kallo, babu abinda ya fado mata a rai sai zaman da tayi gidan Abdul da kalubalen da suka dinga samu exactly yanda wannan ya faru yanxu, nan kuma taji hankalinta ya tashi sosai, could it be that something is wrong with her ko kuma kawai tsoro ne ya shigeta da yawa, tafi minti ashirin tana duke a parlon cıkın tashin hankali, ta ma rasa wani tunanin zata yi, daga karshe ta dake ta tashi ta bi bayansa zuwa cikin dakin, ta gansa kwance kan gado ya juya baya, tana tafiya a hankali ta karasa ta hau kan gadon ta zauna kusa da shi amma ta rasa abinda zata ce, after a while ta juya a hankali ta tafi edge din gadon ta kwanta, tana goge hawayen idonta she is feeling bad har cikin ranta, ji tayi ya dawo bayanta ya jawota jikinsa ya rungumeta ta baya yana cusa fuskarsa cikin lallausan gashinta at the same time yana shafa cikinta, ta juya a hankali ta kwanta kan kirjinsa ta lumshe ido tana kara shigewa jikinsa, a haka ta fara bacci tana jin warmth din jikinsa, shi kam ya kasa bacci saboda arousal da yake ji da yafi na ko yaushe, ya saka hannu cikin rigar baccinta yana caressing dinta, a hankali ta bude ido, ya hade forehead dinta da nasa murya can kasa yace “Il… i can’t sleep” ta lumshe ido ta daura lips dinta kan nasa tana shafa kirjinsa a hankali, kissing dinta ya fara yi passionately, she tried her best to give him satisfaction by flowing with him duk da bai kara attempting kusantar ta ba, but they romanced each other intensely…. Da asuba Khaleesat ce ta fara farkawa daga bacci, har sannan kuma tana jikinsa yaki saketa, they slept all through the night clinging to each other, ta zame jikinta a hankali sannan ta kunna wutan dakin ta jawo duvet tana rufe jikinta ta juya tana kallonsa, tun daga thick eyebrow dinsa zuwa dogon hancinsa down to his lips that got all the qualities, kallonsa kawai take ko kiftawa babu, a hankali taga ya bude idonsa suka yi ido hudu, da sauri ta boye fuskarta a Pillow tana murmushin kunya, tun bata kai ga boye fuskar ba ya rigata juya kansa, bai ma san dalilin da yasa shi saurin juya kai ba bayan sun hada ido da ita, can ya mike zaune, still not looking at her yana shafa kansa a hankali, bayan ya gama addu’an tashi daga bacci ya mike ya nufi bandaki, a nan bedroom din yayi sallah tana bin sa jam’i a baya, bayan sun idar shi dai bai iya ya kalleta ba, ya koma jikin gado yana addu’o’in sa, ita ma dai kanta na kasa taki dagowa tana supplications dinta a zuciya, after almost 10 mins ta dan daga kai a hankali ta saci kallonsa dai dai sanda shi ma ya dan kalleta suka hada ido, tayi saurin rufe fuskarta da gado a hankali tace “Ina kwana” shi dai kallonta kawai yake babu ko kiftawa, ta samu ta tashi daga wajen ba tare da ta yarda ta kallesa ba ta tafi karshen gado ta kwanta ta lumshe idonta ta juya masa baya, sauke idonsa yayi kasa a hankali, bai taba tunanin zai iya bacci daren jiya bayan abinda ya faru ba, baccin ma wai me nauyi kuma babu ko wani tunani a ransa, bai yi zaton zai tashi looking hale and hearty like nothing happened ba, for the first time a rayuwarsa gashi an masa abu da ya taba sa sosai har cikin ransa wanda ya kamata yayi weighing dinsa down but he slept over it and woke up feeling strengthen and lively like nothing, it look like magic to him don haka bai taba faruwa ba duk iya tsawon rayuwarsa, ya dan daga kai ya kalli Khaleesat da har bacci ya fara dauketa don daren jiya bai bar ta tayi bacci da wuri ba, they spent hours cuddling and snuggling each other don sai da suka yi wanka before sleeping, wurin baccin ma duk ya makalkaleta kamar zai bude ido ya ga babu ita…. Knocking kofar parlor aka yi, Khaleesat ta bude ido a hankali don baccinta bai yi nisa ba, sake knocking aka yi ta mike zaune, yace “I will check” Tace “A’a let me check” Sauka tayi daga kan gadon ta nufi kofa don hijab dinta yana jikinta, ya bi ta da kallo har ta fita, karasawa kofar parlon tayi tace “Waye?” Muryar Jay taji yace “Good morning” Ta bude kofar ta koma gefe without looking at him tace “Ina kwana” Yana kallonta yace “Lafiya lau, where is he?” Still not looking at him tace “Ya koma bacci bai tashi ba” Shi dai kallonta kawai yake ganin yanda take maganar kamar dole, dai dai sanda Ajay ya fito parlorn, ta daga kai ta wani kallesa, can ta tura baki ta jira Jay ya karasa shiga cikin parlon yana sake kallonta kawai tayi ficewarta zuwa kitchen, ita tsakaninta da Allah bata son ya hadu da kowa na cikin gidan a wannan moment din banda Mami sai ko Mai martaba, tun da Jay suka hada ido da Ajay ya sauke idonsa ya karasa kan kujera ya zauna yana juya wayarsa dake hannunsa, sosai yayi mamakin ganinsa kamar babu abinda ya faru sabanin yanda ya sansa, he was looking like nothing ever happened, Ajay ya zauna kan kujera yana kallonsa Calmly yace “Congratulations on ur new title, Allah ya taya riko” Jay bai kallesa ba for few seconds, sai kuma ya daga kai ya kallesa yace “That is ur title, and it still remains urs, na zo ne ka gaya min abinda ya hadaka da Walid kayi masa abinda kayi?” Ajay ya jingina da kujera yace “Nothing serious, na kuma amshi hukuncin Mai martaba wholeheartedly, so there is no need for any questioning Jay na kallonsa yace “You are not mad to beat Walid that way, sai dai ko shaye shaye ka fara, me yayi maka that warrant such merciless beating?” Kin cewa komai Ajay yayi kuma yaki kallonsa yana jin tambayar ma na sa xuciyarsa ya fara tafarfasa, ganin yaki cewa komai kuma babu alamar zai ce komai yasa Jay bai sake cewa komai a parlon ba, suna ta zaune har na fin minti biyar, Jay ya mike without looking at him ya fita daga parlon, duk da ya ga Khaleesat that is almost near the door zata shiga parlon hannunta rike da tray din Hot chocolate da cookies a gefe amma haka ya ja kofar ya kulle yana kallonta yace “Wato ke me miji sau biyu kina ce min yana bacci whereas idonsa biyu ko?” Bata san sanda tace “Ehh, since he is always made to look like the black sheep and unwanted person of the family, no one is even willing to consider or reason with him, no one is giving him a listening ears, no one cares about his feelings, ban san offense dinsa ba, thank God title dinsa kawai aka rabasa da shi not his life, Kilan he will now be free from everyone’s hate henceforth….” Muryarta na rawa ta kare maganar cikin zafi, Kallonta kawai Jay yake babu ko kiftawa, can ya juya ya bar wajen, ta bude kofa tayi shigewarta parlor ta kulle, Bata ga Ajay a parking ba ta karasa bedroom ta gansa zaune gefen gado gaba daya mood dinsa ya canza, tana tafiya slowly ta karasa har kusa da shi ta ajiye tray din kan beside drawer tana kallonsa tace “Baka ci abinci Jiya da daddare ba, i made you some Hot chocolate” Ya kalli tray din shayin da cookies sai kuma ya daga idanuwansa ya kalleta sosai taji gabanta ya fadi kuma bata cire idonta a nasa ba sai shi ne ya sauke idonsa a hankali, ya kai hannu ya dau cup din shayin yace “Ba kazanta ciki dai” Murmushi tayi tace “Ba dai yawa ne… Ya dan bude ido yace “What?” Ta langwabe kai tace “To cup din ne kawai ban wanke ba ai, kuma bayan na hada shayin i wanted to taste if the sugar is okay, ban san da zafi ba shi ne ya kona min bakina, ni kuma na juye na bakin a ciki da sauri, that is just it” Bai san sanda yayi murmushi ba don ba karamin dariya ta basa ba, ita dai kallonsa kawai take don murmushin look cute on his face, iya dariya kawai ta taba ganin yayi sau biyu kuma irin dariyar mugunta na Boss, ranan da ta yanke hannunta a kitchen suna Maryland Ikcin tana apartment dinta together with him, sai kuma a hotel room da zata cijesa, tace “Ko a zubar kawai?” Ya ajiye cup din kan tray din yace “Zai fi dai” Ta mike zata kai hannu ta dauka tray din ya jawota ta fado jikinsa ta sakar masa kukan shagwaba…. Wajen karfe bakwai da rabi Mami ta zo bangaren, Ajay ya fita zuwa parlor ya zauna ya gaisheta don tana zaune parlon, Khaleesat kuma na zaune kan Carpet bayan ta gaisheta tun shigowarta, Mami na kallonsa ta amsa gaisuwarsa tace “How was ur night?” Yace “Alhamdulillah” Sosai tayi mamakin ganinsa kamar babu abinda ya faru sabanin yanda tayi tunanin zata samesa sanin hali, he looks bright, shiru Mami tayi, bayan dan lokaci tace “Junaid, ka gaya min me ya hadaka da Walid?” Ya sauke idonsa a hankali don har ransa baya son ana masa maganar Walid don hakan kara saka masa wani radadi yake a zuciya barin idan ya tuna yanda ya zo ya samesa har ya gama cire belt, ya girgiza kai calmly yace “Mami abinda ya faru kenan na gaya maki jiya, we had issues in the mosque a sanda mu ke karatu” Ita dai Khaleesat kanta na kasa, Mami sai kallon Ajay take kafin tace “To amma menene yasa kai baka iya kai zuciyarka nesa ba? Yanzu meye amfanin irin haka?” Ajay dai yayi shiru, Mami ta sauke ajiyar zuciya tace “To Allah ya kiyaye, kun gaisa da Mai martaban ne?” Ajay ya girgiza kai kawai, Mami tace “Ka tafi ka gaishesa” A hankali Ajay yace “A’a zan bari har sanda zai huce, zai ga na kara disobeying din abinda yace idan na je wajensa yanxu, and I know he won’t take it likely Mami tayi shiru don tasan gaskiya ya fada, tasan yanxu dai kawai sai dai ayi jiran zuwan Hajja ranan talata don tun jiya da daddare ta kirata bayan ta bar fadan sarki, Mikewa Mami tayi tana kallon Khaleesat tace “Kin basa breakfast ne?” Khaleesat tace “Shayi ya sha kawai Mami tace “To ki zo ki amsar masa abinci na girka yanxu saboda shi…. Khaleesat tace “To Mami” Kofa Mami ta nufa ta fita daga parlon. Aunty na zaune dakinta idonta ya kumbura don kuka, Hajiya Nafisah dake zaune dakin bayan Aunty ta kirata ta taho tun daga Kano tace “Don girman Allah ki dena wannan kukan fulani kar ki tado Migraine headache din ki kinsan baya maki da sauki sai anje asibiti” Cikin kuka Aunty tace “Ta yaya zan daina kuka Nafisah ace duk effort dina ya tashi a banza kenan ya tafi in vain, mulkin ma sai kara nisanta zuri’ata yake fisabilillahi, wai Jawwad sabon Yarima? Me yasa Sarki zai min haka duk baya son jinina, wallahi ban taba kawowa zai ba Jawwad Yarima ba bayan ga dan sa na cikinsa, kawai ya maida min Walid dan banza kamar ba dan gidan nan ba ya maida shi kamar ba shi ya haifesa ba rikonsa ake a gidan, dama ba Allah ke shirya yaro wanda ya so ba? Ai bamu fidda rana Walid zai nutsu ba wataran, duka duka nawa yake da har baza ayi masa uxuri ba? Kowa fa da irin yarintarsa, ni dama can wallahi Jawwad din nan a tsane yake a raina ganin yanda Sarki ke fifita shi kamar shi ne dan cikin nasa na asali, ko Junaid baya sawa a lamarinsa yanda yake sa Jawwad, to gashi yayi me gaba dayan yanxu wai ya ba Jawwad Yarima, ba gwara ma Junaid din ba sau dubu tunda ina jin kamshin sarautan kusa da mu Nafisah? Wallahi gwara Junaid yayi ta zama a Yariman da dai wannan abinda Sarki ya min, na ma fi tsanar Jawwad din akan Junaid duba da yanda Sarki yafi fifitasa, kawai saboda Yarimancin ne yasa na sa Junaid a gaba maimakon shi” Nafisah tace “Fulani ki tsaya ki saurareni, ba fa wani abu bane na tashin hankali, aiki ne kawai zai dawo mana sabo ba wani abu ba, amma yanda Sarki ke passing passing title din Yariman nan haka nan zai passo shi ya dawo kan Walid ki sha kurumin ki, me yasa har yau ba a ci galaba kan Junaid dari bisa dari ba?? Ba don ance yana da ibada cikin dare ba, to kawar da Jawwad har wani wahala zai mana mutumin da sai in yanxu ya hakura da bacci?? Balle ma da bakin ki kike gaya min uwar tasa ma ya juya mata baya sai yanda matarsa tayi da shi, kuma kika sa aka maki bincike kika ga ba banza ba ashe Maimuna aiki take ta zabgawa akan er ta ta mallakesa tunda an ga irin shegun dukiyoyin da Marigayi Sarki Ahmadu ya bar masa, ai sai dai in ke kika ce kar a kawar da shi ne baza ayi irin aikin ba Fulani” Aunty na huci tace “A kawar da shi kawai ko nawa zan bayar wallahi, yau in babu shi ai dole Walid za a ba Title din tunda babu ta yanda za ayi Dethroning Junaid sannan a sake cewa za a mayar da shi kamar wasan yara… Walid din dai za a nada daga karshe” Nafisah tayi wani dariya tace “To an gama hasken idaniyan sarki, in sha Allah ina komawa za a fara aiki, sai dai don Allah ki saki ranki ki nuna kin yi murna sosai, ki nuna gwara da aka kwace hannun Junaid dama Jawwad ne yafi cancanta ta yanda babu shegen da zai zarge ki a Masarautar nan” Aunty da har taji wani irin sanyi a ranta tace “In Allah ya yarda Nafisah, zuwa anjima zan je in ma uwarsa Allah ya sanya alkhairi faram faram, sannan in nuna mata takaicin da nake ta yi dukan da Junaid yayi ma Walid duk tunanina sarki zai sa Dogarai su rama masa amma sai naga akasin haka shi yasa raina ya sosu sosai wato ya doki banza kenan, ga karaya biyu a hannu, ga hakorinsa daya na girgidi ya kusa faduwa, ga targade kusan biyar a kafa, hatta kwankwasonsa yau da ya tashi ya kasa zama wallahi yana can a kwance, jikin duk yayi masa tsami baya iya motsin kirki” Nafisah tace “Yauwa, haka za ki yi mata kawai, su ma tsinannun yan uban dake gidan nan ki nuna masu kinyi farin cikin dethroning din Junaid ko ba komai Jawwad yafi cancanta don ya fi sa hankali, ko kuma duk sun watse?” Aunty tace “Ina fa har yanxu suna nan, duk ana jiran Hajja wai tana hanya ranan Talata, baki ji yanda take ta fada ba ita ma tayi bakin ciki da wannan abu da sarki yayi ma Junaid, sai ta zo mu ga me zata yi” Nafisah tace “To ita Maimuna ya tayi?” Cike da takaici Aunty tace “Tana ta murna ita ga er iska har da hamdala da karfı a parlon Sarki wato sarauta nasu ne yanxu…” Nafisah tace “Ki Kyaleta, za ta dawo su yi bakin ciki, ke dai kawai yanxu kiyi abinda nace yanda babu wanda zai zarge ki” Wani makirin murmushi kawai Aunty take tana goge hawayen idonta.

