My Uncle Page 17 Complete Hausa Novel
Kallo daya aliyu yamata yahango tsantsar rigima yau acikin idonta Dan cikin wata irin masifaffiya yamayarda ita dan shidinma taka tsantsan yake da ita can dabara tafado mishi Rungumota yayi yazauna tareda zaunar da ita kan cinyarshi baki takara cinnowa cikida rigima tace Nifa dear tambayarka nake amma kamin shuru kuma kai kagayamin cikina bazaiyi girmaba Dan murmushi ya sakar mata cikida son kwantar mata da hankali yace Baby kincika cin abincine dayawa shiyasa cikinki yayi girmaKuka tasanya mishi Allah ni dear banyaddaba kowama ganewa zaiyi munayin wani Abu har nayi ciki Toh baby saime idan angane ba maji da mata mukeba Ni wlh bazan yaddaba uncle tafada tana kara Sanya mishi kuka aliyu kam yafara jin haushin yadda iman take kokarin boye most shi danshi/yarshi na sunnah cikin tsawa yaceTo kiyi abunda zakiyi tunda bakyajin magana Itama cikin fushi tace Allah ni uncle saidai acireminshiCikin mugun fushi aliyu yace wlh iman zanyi mugun sabama miki yanzunnan kibari kihaifamin yarona lfy idan baso kike yanzun nan inyimiki mugun duka Aikuwa iman tashiga taitayinta domin kuwa yau taga yadawo mata aliyu zaki Wanda tasani ada Sam bawasa a fuskarshi Cikin fushi ya shige dakinshi itakuwa kan kujera tafada tasaki kuka mai ban tausayi bayan minti goma yafito sanye da mata shadda sky blue yayi matukar kyau dukda yana acikin fushi ko kallonta baiyiba amma dukda yana acikin fushi kukanta yayi matukar taba mishi zuciya amma yanaso iman tama dena maganar cire cikin shiyasa yadan tsawata mata amma shidinma yana tausaya mata kodan wahalan da cikin yake Dan bataTana ganin fitanshi takara sakin kuka domin gani take uncle din nata yadena sonta da danshi kawai yadamu Bayan ta huce kuma taga abunda tayi baikamataba Dan haka takudurta aranta kowama zaigane yagane yanzu baruwanta domin tana matukar son uncle dinta batason tabata mishi rai idan dai har abun da yakeso tayi bai sabama shari aba Baidawo gidanba sa bayan isha yana dawowa dakinshi kawai yawuce iman najin dawowarshi takara feshe jikinta da turare sanye take cikin wata rigar bacci iya gwuiwa purple colour tayi mata kyau sosai komai najikinta yafito zam Kitchen taje tahado mishi abuncin da ta girka mishi favorite food dinshi sakwara da miya wadda taji agushi da kifi yau abinci namusamman tatsaya tatsara mishi harda zobo wadda taji cucumber da pineapple mai kauri yadau sanyi tadaura kan tire tanufi dakinshi bayan tadaura hijab dogo akan kayan baccin knocking tayi jinshuru ta murda tashiga yana zaune abakin gado tsananin yunwace take addabarshi sabida bayacin abinci awaje kuma bayason yaje yace zaici abincinta takara tada mishi maganar dazu shiyasa yana fitowa daga wunka yazura jallabiyarshi yake zaune abakin gado yana sakawa da walwalewa sai kuma taji ana nocking yasan itace shiyasa yashare dukda yana tsananin bukatar ganinta cikeda natsuwa tashigo dakin bakinta daukeda sallama kadan ya amsa ita dinma badan tana kallonshi taga lokacinda dakinshi yamotsa cewa zatayi bai amsaba dauke fuskarshi yayi daga kallonta taduka ta ajiye tiren sa annan taduka tazauna akasa kusada kafafuwanshi Idanuwanta ciki da kwalla tace hubby barka da wuni acan kasan makoshi ya amsa Please dear forgive me insha Allah bazan karaba Dan Allah kayi hakuri hubbynah please banason kana fushi dani babynkama yace abawa abbanshi hakuri dagota yayi yadaurata akan kafafuwanshi kuka tasakar mishi yakwantar da ita akan kirjinshi yana shafa bayanta Sorry kinji babynah nadena fushi dake nima bazan iya fushi dakeba angelyna yihakuri kinji kibawa babynmu hakuri kinji babyna yafada yana zare mata hijabi din jikinta bari nabawa babyna hakuri dakaina nadena fushi da amminshi yafada yana kissing din Dan karamin cikin nata ganin zai wuce gonah da iri yasanya iman dakatar dashi tagabatar mishi da abinci atare sukaci aliyu sai santi yake yana sanyamata albarka domin abincin yayi matukar yimishi dadi ainun itakuwa sai murmushi take tana tsokanarshi saida suka koshi sukaje sukayi brush duk inda iman tayi aliyu kallonta yake domin tabala in birgeshi kuma tasanyashi awani yanayi na matukar bukatuwa Saida suka raya darennan acikin so da kauna aliyu yanunawa iman matukar kaunah da soyayyah awannan Daren itama iman tabada hadinkai kuma ta taka muhimmiyar rawa awannan Daren aikuwa albarkace tashata abakin aliyu aikuwa da safe yagabatar mata da dalleliyar sabuwar motarta hadaddiya black colour aikuwa iman tsalle tadaga tarungumeshi tareda hade bakinta da nashiAikuwa iman tsalle tayi ta rungumeshi tareda hade bakinta danashi tashiga kissing dinshi tako ina ta bala’in rikata aliyu haryanemi faduwa sabida yanda tasaukar mishi wata irin kasala haryakejin bukatar kasan cewa da ita ayanzu kamar basune suka sha soyayya adaren jiyaba Dakatawar sumbatar datake mishine dakuma Magananta yadan dawo dashi acikin natsuwarshi I love you mijinah inamatukar sonka ina alfahari dakai mijinah nagode sosai Allah yasaka maka da gidan aljannah tayi mishi wata muguwar sumbar datasa aliyu aliyu yaji wani irin dadi har cikin kwokwalwarshi Nagode nagode miji…….Baibari takarasaba yadora yatsanshi akan bakinta alaman tayi shuru aikuwa gum tayi da bakinta saikuma idon dakawai takebinshi dasu wani irin mugun son mijin nata ne yake kara linkuwa acikin ruhi da kuma gangar jikinta sama yakawai tajita yayi mata dauka irin a bride style dinnan aikuwa hannunta tasakalo akan wuyanshi tareda kissing dinshi shima kissing dinta yayi sa’annan yayi cikin falon da itaIdo tadanzaro tareda shogwabe fuska tace babyfa ko Dana motar tawa banyiba kuma kadakkoni Badoleba angelyna naga kina neman yimin bannah abunda nasha wahala kafin nasamu Bannar me hubby ta tambaya cikin shagwaba Hmmm babyna bakiga yanda kika buga wani uban tsalla kika daneniba saida small baby yakawomin karanki kin wahaladdashiMurmushi tayi tareda sunne kai acikin kirjinsaKan kujera yadireta Karkidamu baby ai anjima zamu fita zankowa miki mota kinji Wani mugun dadi taji wa itace yau da mota tata takanta Takure aliyu da kallon so da kauna hure mata idon yayi yaduko kan kunnenta yace baby Dan Allah akaramin irin sumbar dazu wlh tamin dadi kinji aikuwa kunya taji ta sunne kanta akirjinsa ************Soyayya suke mai cikeda tsabta daban shawa’awa cikin iman yagirma sosai haihuwa yau ko gobe aliyu yana bala’in dagamata kafa ganin irin yanayin da take ciki dukda yana matukar bukatar matarshi akoda yaushe amma haka yake hakura Cikin iman wani irin girmane dashi Wanda kowayakalleta saiya tausaya mata tafiyama dakyar takeyi ga kafafuwanta duk sun kumbura Aliyu saida yazauna yayi tagumi yadinga kallonta yana tausaya mata jiyake Kamar yakarba mata cikin amma bahali saidai komai nagidan shike musu girki shara goge goge da dai sauransu har wanka shikewa iman wani lokaci tazauna tai tamishi dariya wai yazama kamar mace Shikuwa haka zai tasata agaba yatamata dariyan yanda cikin yamayarda ita wai aiyanzu idan suka fita za ace auntynshice Aikuwa nandanan iman zata sakamishi kuka saiya koma rarrashi saiyayi kamar zaimata kuka sannan tasake dariya tagoge hawayenta tace saiya dauketa yanda yake mata da Nandanan aliyu zaifito da ido waje yace tab inani ina daukanki yanzu ai fadar dani zakiyi kinmin nauyi wlh Yauma suna zaune cikin nishadi kawai iman taji mararta tamurda abun kamar da wasa har aliyu ya kula da ita yace baby bakida lfy ne kai tagirgiza mishi wai a a yace bai yaddaba gaskiya suje asibiti baima tsaya wani ja inja da itaba yashiga daki dakko mata hijabinta dakuma kayanda zasuje dasu aikuwa kafin yafito abun yayi tsamari iman sai yarfe hannu take zufa sai tsatstsafo mata yake tako ina aikuwa aliyu yayi matukar rudewa yasungumeta sai cikin mota dsauri yadawo yadauki kayan yakulle gida gabadaya arude yake ganin halinda iman take aciki dawani irin sauri yake tsala gudu iman ba abunda take fada sai innalillahi wa inna ilaihirraji’un yanyin parking a asibitin dama tunkan hanya yakira salim aikuwa suna tsayawa akururo abinturawa akada daurata akai aliyu sai zufa yake saikace shine ke nakudar akashige da iman dakin haihuwa na musamman sai asannan yadauki waya yakira gida suma cikin sauri suka garzayo asibitin iman tasha bakar wahala ko kula ince tana kansha domin kimanin awa Bihar da zuwansu amma shuru haihuwar har yanzu sai suraitai take tana kiran aliyu Pls uncle kazo wlh bazan iya haihuwaba Dan Allah azubarmin da cikinnnan wlh nagaji pls akiramin uncle Dan Allah tayi matukar galabaituwa dan haka suka yanke hukuncin kodai ayi mata aikiAliyu kuwa yana bakin kofar yana juyo sautin iman hankalinshi yayi matukar tashi su ummah da aunty sai kwantar masa da hankali suke akan kowacce mace haka take shan wuya amma Sam hankalin aliyu baya taredasu daga karshema hawaye kawai sukaga aliyu nayi aikuwa basu taba tsammanin sonda aliyu yakewa iman yakai har hakaba domin ko mahaifiyarshi bazatace tunda yakai shekara goma takara ganin kukanshiba domin kuwa zakine yanada dakakkiyar zuciya ba Abu kankani ketaba mishi zuciyaba aikuwa bazato ba tsammanni tsakiyar labour room din kawai suka ganshi wurin gadon iman yanufa yana ganin halinda take aciki shima yakara yarude wa wani irin mishi take pls uncle Dan Allah azubar da cikinnan wlh nagaji mutuwa zanyi bazan iyaba shima aliyu hawaye kawai yake likitoci kuwa iya kokarinsu suke kasancewar sunsan aliyu babban mutumne kuma gashi adaki na musamman suke yasa aka bar aliyu adakin wani irin mishi iman tayi saiga santalelen yaro fari salll yafado wata irin ajiyar zuciya tasaki andauki yaron kenan wata sabuwar nakudar takara dawowa sabuwa wata irin damka iman tayiwa aliyu tareda sakin wani irin nishi Alokaciguda kuma tace babyyy zan muta fara sall kyakykyawar yarinnya tafado tareda canyara kuka anacikin tsabtace yaran kuma aka gano akwai sauran wani aikuwa likitoci suka rufa kanta takara santalo kyakykyawar yarta tareda sakin wani irin numfashi aliyu kam rasa inda zai tsoma kansa yayi sabida farin cikin…….Domin Sauke cikakken littafin a waฦดoyinku na hannu sai ku danna bulun rubutun dake kasa ๐๐๐๐https://aihausanovels.com.ng/novel-document/my-uncle-hausa-novel-complete๐๐๐๐๐
