Daga Makamai

AlhamduLillahi Musulunci Ya Sami Karuwa a Amurka.

Musulunci Ya Sami Karuwa a Amurka

Fitaccen mawaƙin duniya dan ƙasar Amurka kuma furodusa Jonathan H. Smith wanda aka fi sani da Lil Jon ya musulunta.

Lil Jon wanda ya karbi Shahada a wani masallaci da ke birnin Los Angeles na kasar Amurka ya sauya suna zuwa “Brother Jon”. Ana sa ran miliyoyin mabiyan mawaƙin za su karbi musulunci a sakamakon musuluntarsa.

Back to top button