Yanda Zaki Hadadden Hadin Gumban Matan Aure Don Samun Ni’ima Hadida Dandano
Assalamu alaikum warahmatullah, jama’a barkanmu da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a cikin wani sabon Shirin namu da yake zuwar muku ta wannan shafi namu mai albarka.
Karanta>>> Hanyoyi 5 Da Za’a Bi Domin Magance Matsalar Sha’awa Da Kara Karfin Kwanciyar Aure
Yanda Akeyin hadin gumban matan Aure wanda yake saukar da ni’ima da dandano gabanki ya ciko.
Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata
Abubuwan Buƙata Sune:
- Gyada
- Kwakwa
- Ridi
- Dabino
- Mazarkwaila.
Ku Karanta Amfanin Hulba Guda 21 Ga Lafiyar Dan-adam Musamman Yan Mata Da Matan Aure.
Yanda Zaki Hada:
Zaki samu gyadanki ki gyarata sannan ki soya da ridi amma sama-sama sai ki dauko sauran kayan hadin ki hadasu guri daya ki dakasu duka a turmi mai kyau, haka zaki ta dakawa har lokacin da yayi laushi kuma ya koma ya dunkule sai ki samu wuri mai kyau ki zuba a ciki ki dinga yanka kina damawa da nono koh madara kina sha, hmmm ‘yar uwa indai kika juri shan wannan gumban ai sai dai ki ba wata labari.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
Samun Ni’ima A Saukake – Saka Mai Gida Kukan Dadi:
Al bisbirin ki yar’uwa, Shin kin san za ki iya samun ni’ima a saukake? ki hada magungunanki na mata da kanki? ba sai kin kashe makudan kudade (dubunnai) wajen siyeba, Naira 500 ko 1000 ya ishe ki. Kuma ma, za ki fi jin dadin amfani da shi saboda ke ki hada kayanki, ba a waje ki ka saya ba balle ki yi ta fargaban da me aka hada..
Karanta>>> Yadda Rai Dore Yake Warkar Da Cutuka Da Dama A Cikinsu Harda Sanyin Mara Da Kuma H.I.V
Wallahi wallahi akwai masu maganin da basa gyara ko tsince datti zasu bayar a niko musu kaya kuma su siyar wa bayin Allah. akwai kuma wanda suke mix, su hada da wasu kayyaki na daban don yai musu auki su samu riba.
Karanta>>> Dalilin Daya Sa Matan Hausawa Ke Tsufa Da Wuri Da Zarar Sunyi Aure
Ga Kadan Daga Abubuwan Da Za kiyi Don Samun Ni’ma A Saukake
Tsarki da ruwan zafi (dumi) ko kuma ki tafasa bagaruwa ko ganyen magarya kina tsarki da ita.
Ki jika Lipton idan ya jiqu saiki fasa danyen kwai aciki ki kada sosai sannan kishanye.
kisami kanumfari ki zuba ruwa ki tafasa kitace, sai ki zuba madararki na ruwa ko gari ki sha. madara kisha.
Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa
Ki samu kankanarki ki nika ta a blender ki zuba madara da zuma ki shanye. Idan ba’a samu blender ba za ki iya yankata kanana.
Zaku iya shan wannan hadin tate da mai gida don a ji dadin harka tare don ruwan kankanar ya ratsa jikin kowannen ku. Wallahi bayan kin sha wannan hadin da kanki za ki ji canji a jikinki.
Ki samu garwashin wuta kizuba turaren wuta ko kanumfari kadan kidan tsuguna akai. idan yashiga jikinki haka zaki ringa kamshi ga kuma matsi da ni’ima.
ki samu lalle 1cup ki zuba ruwa dai dai misali idan ya ta fasa ki juye a roba mai fadi, sai ki bari ya huce kadan sannan ki shiga ciki ki zauna kamar na minti talatin. hakan zaisa ki matse ga kuma karin ni’ima.
Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin
ki samu zuma mai kyau kiringa shan cokali uku safe da yamma.
ki samu garin hulba ki dama da madara ko madarar shanu ko kuma nono kiringa sha.
kisami man zaitun ki soya kwai dashi kici da safe kafin kici komai 10 kisami budurwar kaza wadda bata fara kwai ba. ki yanka wuyan kawai amma banda cikin sai ki fige abarki, ki zazzage kayan cikin ta ga ba ki daya, se ki dora ta a wuta, ki zuma mata nonon rukumi (shi zai dafa ta a matsayin ruwa) Se kuma ki zuba mata garin ridi da duk kayan hadin ki ki san ana farfesu dashi. albasa, attarugu, maggi, gishiri da sauransu. kidafa ki cinye tsokar banda kashi ki shanye romon.
Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin
(Wannan hadin yana zama a jikin mace na tsawon wata 6 ko da bata sha komai ba. wasu ma sun ce har sai ta haihu tukuna ta sake yin wani.
Ki samu aya, gyada, alkama, waken suya, kidan soya su sosai seki nika su kiringa damawa kamar kunu kinasa madara kinasha, yana mutukar gyara nono, gyara jiki da karin ni’ima. Masu jego ko wadanda suke shirin yin yaye za su iya sha akai akai don karin ruwan nono da kuma hanashi langwabewa kamar silifas.
kisami sassaken kuka ki jikashi kiringa sha kullum a matsayin tsumi. Yana kawo ruwan ni’ima sosai da sosai wlh, tested nd trusted.
Ki nika kankana da dabino ki sa madara ki shanye. Yana karo ruwan ni’ima over.
Karanta>>> Hanyoyin Magance Matsalolin Ma’aurata Cikin Sauki
Ki yawaita cin kwadon zogale ko miyanshi ko a tafasa ruwan a yawaita sha. Wallahi duk ranar da ki sha ruwan ta sai oga ya ji ki daban.
Kisamu sassaken baure da mazarkwaila ki dafa ki dinga sha.
ki samu tafarnuwa ki jajjagata ki goga ruwan a jikin pad ki dan diga man zaitun kadan, yana maganin infection (ciwon sanyi) kuma yana kara ni’ima.