Uncategorized

Macen Sirri Complete Hausa Novel Document

Love : Macen Sirri Hausa novel Complete

File Info

File Name : Macen Sirri
Author : Maman Islam
File Size: 154kb
File Type : text / plain mime
File extension: .txt
Upload by : Admin
Upload On: 3 November, 2022
Document Price : ₦300
Free Pages : Yes
Novel Type : Romance
Group: None
Whatsapp / Contact No.

File Description

This is a romantic hausa novel written by Maman Islam based on dramatical and drastical love story, this novel Macen Sirri is not based on true life or based on some one life, it’s just a fiction.

Greeting from the Author

i Maman Islam greeting my Fans you are my world, you mean much to me, words cannot describe your importance to me

Dedicate to

This book Love : Macen Sirri Hausa Novel Complete from it start point to the end is all dedicated to you my Fans
you are with me, in my mind and in my tongue.

Book Description

Book Intro

A can ƙasan anguwar akwai wani jeji daya kasance yana ɗauke da fulani wasu basa jin hausa wasu ko sbda suna tallan nono suna jin hausa. Rugar Ruwaji ta kasance tana ɗauke da shanaye  masu yawan gaske kasancewar Ruwaji mutum ne  mai arziƙin, ƴa ƴansa uku  da Modibbo da Usmanu,  da Ramatu, Modibbo shine babba sai Usmanu ke binsa Jamila ce autarsu tana da shekaru 15, yayan nata ko ya doshi talatin da biyu Usmanu shekarasa ashirin, sun yi karatun islamiya dana boko mai zurfi duk da karatun da sukayi basu  yi yunƙurin barin jejin ba, saboda ji sukeyi rayuwar nan tafi musu daɗi.
Matarsa wacce ƴaƴan suke kira da Dada tsohuwar kirki ga son mutane ita dai a burinta idan da Ruwaji ya yarje mata da tuni bata jejin nan, koda yaushe tayi magana sai yace “mata ai komai da lokaci.
Ranar Juma’a, ranace da Jamila take cin ado sosai kuma bata tallar nono ko ɗaya kuma babu wanda yake matsa mata sbda sun san irin ƙoƙarinta, bayan tayi wanka ta fito ɗaure da zanin atamfa ta nufi ɗakinsu, kasancewar sun so zama a gurin harda gini sukayi kuma filin nasu ne, man shafawa ta ɗauko ta zauna bakin gado tare da lakato man ta shafe jikinta tare da taɓa Dada dake kwance tace “wane kaya zansa ?” Dada da bacci ya fara kamata tace “haba Jamila kullum nine mai zaɓa miki kaya kisa duk wanda kikaga yayi miki man “Jamila na murna ta janyo jakar kayanta ta ciro riga da zani iri ɗaya da ɗankwali zanin babu kalmasa ta ɗaura , ta juya tasa riga wai kar Dada taga ƙirgrn dangin ta, tana gama sawa ta fice tasa takalminta na roba wanda ba kullum take sanyashi ba sai zata yawon juma’a ko kuma anguwa, ficewa tayi ta nufi ɗakin  Matar Usmanu mai suna Harira ta zauna tare da cewa “ina yayana ?”Harira irin matan nan ne da bata ƙaunar taga danginsa sun raɓesa tayi tayi akan subar rugar nan su koma wani gurin Usmanu yaƙi yace “inhar ba babansa bane yabar ruga shima ya bari gara ma ta dena wanan zancen “Harira ta taɓe baki tace “kin bani ajiyarsa ne da zaki tambayeni…

Download

Get ready and prepaired to download Love : Macen Sirri Hausa Novel Complete that was written by Maman Islam for free at our site

Download Now

Some Related Novels

Back to top button