Hausa novels

Gargadar So Chapter 116 By M Shakur

Harcikin hospital nasu Hawwa ta shiga hankalinta tashe luckily taga Dr daya taba attending to her da sauri tai wajenshi tace “excuse me Dr please where is my husband Dr Khaleel?” Dasauri yace “ahh Madam ai he just left not quite long” gyadamai kai tayi tajuya tafice tashiga mota taja ana kiran magrib tashigo gidan tai parking daidai Khaleel na fitowa sanye dawata milk jallabiya mai bala’in kyau yabi motan da kallo dasauri ta sauko suna hada ido yadauke kai kaman baimasan wacece Hawwa aduniya ba, faduwa gaban Hawwa yayi bata taba ganin that kind of look a idanun Khaleel ba, dasauri tai gabanshi tana kokarin mai magana kawai yawuceta as if she’s a ghost, kaman baisanma wacece Hawwa ba, ko baima gantaba, dasauri Hawwa tajuya takalleshi gabanta na faduwa sosai saida taga shiganshi masallaci ta iya daga kafa ta wuce daki zama tayi akan kujera a falo taciro wayanta tana dafe kanta dake ciwo tacire wayan daga flight mode tai dialing number dazu luckily aka dauka muryan matan ne ahankali Hawwa tace “good evening Ma, please inaso na withdrawing divorce danai filing is Hawwa” shiru matan tayi chan tace “Alhamdulillah! Kin kyauta kwarai cus kinason mijinki just kuyi solving problem naku try communication is therapy for couples” ahankali Hawwa tace “thank you Ma” ta katse wayan tabar wayan awajen tawuce sama dantai salla.Khaleel na idar da salla yashigo dakin ya maida kofa yarufe yana kallon wayan Hawwa dake vibrating akan kujera wucewa yayi wajen wayan yasa hannu yadauka cus yana haka yana daukan wayanta, besides ya dauka Baba ne cus yabar wayanshi a daki yatafi mosque yakira yaji yajikinshi, ko Ammi saiyaga number ne ba suna, tsayawa yayi bai dauka ba dan koshi baya daukan unknown numbers maisa zai dauki nata, wayan na katsewa number yashiga kira again ya katse yashiga kira again 5calls number yayi duk a hannun Khaleel sai kawai yadauki wayanshi ya dauki number yasa a true caller yaga Aliyu ga hoton Baban Yaseer ajiki, numfashin Khaleel tsayawa yayi chak, yabude calls nata yanabi sai yaga tayi waya da number for about 6minutes 15seconds! Baban Yaseer yasake kira wayan na hannun Khaleel hannunshi rawa yashigayi da kyar ya ijiye mata wayanta inda ya dauka yayi staircase yafara hawa daidai Hawwa na fitowa daga dakin ta kalleshi amman wlh kaman Khaleel baiji alamun mutum bama ko kallon inda take baiyiba, kawai Hawwa taji tanama shakkan yimai yajiki,ta tsaya tabishi da kallo yabude kofa ya shiga ciki ya maida kofan yarufe, kuka Hawwa taji yazomata ganin kaman Khaleel ya tsaneta all of a sudden, kaman yahakura da ita, sai kawai taji takasa motsi dukawa tayi ta zauna awajen sai ta buga tagumi from the look on his face she’s scared to approach him wlh.Dakinta koma tai sallan isha’i ta kwanta akan dadduma tana sauke ijiyan zuciya duniyayamata zafi wlh ga mahaukacin kewan Khaleel tanayi ga cikinta na ciwo itadai kawai tanude idanu sabida kofan falo dataji ana budewa tagane asuba tayi.Salla ta lallaba tayi tanajin kaman zazzabi yakamata ga maranta kawai yana mata ciwo saida tai wanka tai salla tasauka kasa taje kitchen ta zubar da komi data dafa jiya she’s regretting da jiya tabama securities na gidan tea kawia tayi ta soya chips da egg takawo dinning daidai yana shigowa tajuyo ta kalleshi dasauri yayi wani irin kyau yana sanye da brown jallabiya amman kaman baisan tana falo ba ko kallo inda take baiyiba yawuce yafara Hawwa staircase bakin Hawwa nadan rawa tace “uhmm….zan…zan….dan fita zanje wajen Ammi tana gidanmu tazo jiya” “suit yourself” yafadi not sounding good not sounding bad Hawwa taji hankalinta yatashi, this is not Khaleel! Ba haka yakeba, sai kawai itama takoma sama tashiga shiryawa taje tagayama Ammi ta tayata bashi hakuri, abaya tasaka black da gyale tasaka flat shoe tadauki bag, she needs Ammi takoya mata tayaya zata bama Khaleel hakuri, sannan adaidaita su.Fitowa tayi takalli dakinshi tashiga sauka kasa tadauki wayanta data manta dashi akan kujera, 20miss calls tagani da sauri ta shiga wayan taga duka number Baban Yaseer ne baci ranta yayi cikin kunkuni tace “kodai mutumin nan is mentally unstable ne”? Dasauri tai blocking number shi gabaki daya tasa wayan ajaka tayi wajen kofa duk Khaleel na kallonta dan yafito sama, wajen motanta tawuce lokacin 8:30 taja tabar gidan tana gudu ahankali kawai taji cikinta namata zafi gabaki dayama cikinta babu abinci jiya bataci komiba wani KFC tashiga dakenan titi Ahmadu Bello way tai parking tashiga ciki tasai abinci kaman zata zauna aciki taci abincin sai kawai tafito tazo tabude motan tafara ijiye abinda tasaya daidai zata shiga mota taji ance “why did you block me?” A tsorace tajuyo Baban Yaseer tagani tsaye abayanta yana sanye da jean da riga da pcap wlh wlh saida ta tsorata is this man tracking her or stalking her? Aljani ne shi this morning he’s here? Haaa’a she needs to mai rashin mutunci yarabu da ita, maida kofan motan tayi tarufe bayan ta ijiye waya tajuyo takalleshi tace “Baban Yaseer wai kasan inada aure kuwa ni matan aurece saikai ta kirana awaya? Bina kake ne are you following me?” Yana kallonta yace “bayau nafara following naki arayuwana ba! Hawwa wai kinsan yanda nake sonki kuwa? Kinsan yanda nake having sleepless nights akanki? Kinsan tunda kikai aure kusan a unguwan ku nake wuni ina addu’an randa zaki fito? Is it a crime to love you?” Tsoro Baban Yaseer yafara bama Hawwa she study criminology, she’s a criminologist the way Baban Yaseer ke magana with anger, obsession, with love yana tunkarota akwai 2things a mind nashi kodai yayi kidnapping nata yagudu or he will do the unthinkable yanzu yanzu akanta just to satisfy kanshi cus baya hayyacinsa, soyayyanta yamai mugun kamu da yataba kanshi, He has been stalking her jiya wato duk karyace binta yakeyi babu abinda yazoyi a shari’ah court and the only reason bai dauketa jiya ba is because yaga agony akan idanunta na ta tsani auren she wants a divorce so that filled void na zuciyanshi yayi feeling he still have a chance akanta.Cikeda hikima Hawwa tajuya zata bude kofan mota tace “Ammi na jirana gida zani naje mayi waya anjima” tabude kofa dasauri zata shiga motan Baban Yaseer kawai yakama hannun Hawwa azuciye daidai motan Khaleel na dannowa cikin wajen dan kawai jiya da night yasa Salman yayi fixing tracker a motanta akan idanunshi Baban Yaseer yakama hannun Hawwa data tsaya tana kallonshi bata kwace ba bakinta na rawa sosai tace “me….me..me haka Baban Yaseee?” Ahankace yace “wlh saikin aureni! Nafi kowa sonki aduniya, idan baki aureni ba saina kasheki na kashe kaina!” fizge hannunta Hawwa tayi ta tureshi zata shiga mota kawai yarike mata bayan abaya yajawota, Hawwa zatai ihu kawai taji an fizgo Baban Yaseer azuciye Khaleel yace “how dare you touch matana” yadaga kafa yadaki cikin Baban Khaleel da saida ya buge da mota saiga jini ta bakinsa sabida tsabagen kalan bugun da Khaleel yama cikinsa, Hawwa ta zaro idanu tana kallon Khaleel da Salman dake tsaye wajen yana kallon Ogansa, Khaleel yashiga nannade hannun rigansa like a thug yana kallon Baban Yaseer ransa yabaci, ga mutane da security wajen na zuwa wurin, Khaleel yayi wajen Baban Yaseer yadagoshi yakwashesa da mari da saida pcap na kanshi ya zube akasa bakinshi na tsagewa dasauri Hawwa ta kalli Salman tace “stop him Salman he’s bleeding internally” kaman bada Salman Hawwa ke magana ba, duk wajen an taru but ba’a hana Khaleel ba, Khaleel ya shake Baban Yaseer dake kallonsa yana dariya yana magana kaman zai mutu yace “bata sonka! Tare mukaje kotu jiya, sakin ka zatayi! Ni kadai takeso aduniya, Hawwa is mine!!!!” Wayyoo Allah dunkule hannu Khaleel yayi yamai nushi aciki ya zare yace “I will kill youuuuuu!” Yashiga dukan cikin Baban Yaseer kaman ba dan adam Khaleel yake duka ba, babu tausayi ko imani tareda Khaleel, Hawwa tace “Salmannnnn!” Salman yaki motsi tashiga kallon jama’a tace “please please kurabasu” kowa yace “baruwan mu, yaron masu kudi ne muka shiga mu ake kullewa a cell su sufito” dasauri Hawwa tayi wajen takama kafadan Khaleel tace “Khaleel dan Allah ka kyaleshi haka he’s bleeding from mouth and nose that means he’s bleeding internally karya mutu a hannunka please stoppp, Khaleel stop” wani kalan bugakan Baban Yaseer Khaleel yayi da motan wajen kaman wani dan wrestling ya tura Hawwa gefe yace “yesss I want him dead! Ni da shi can’t exist aduniyan nan dayanmu saiya tafi!, I want to kill him Hawwa na yataba! Matana!” Khaleel baya hayyacinshi at all yasake dago Baban Yaseer yashiga buga kanshi jikin glass na motan wajen kan Baban Yaseer na fashewa, Baban Yaseeer is about to die kisa Khaleel zaiyi da gaske sabida kishi, da gudu tai wajen motan ta tabude jaka tazaro bindiganta daga ciki tazo wajen da gudu Khaleel na cikin dukan Baban Yaseer da kaman ma yamutu but still dukanshi yake yaji saukan bindiga akanshi azuciye Hawwa tace “if you hit him again Khaleel I will pull the trigger!” Chak Khaleel yatsaya jin Hawwa tasamai bindiga akai sai kawai yajuyo yakalleta da jajayen idanunshi yana kallonta yace “ni zaki harba because of this man?” Azuciye Hawwa tace “yesssss!” Zafi da radadi kirjin Khaleel yake hawaye ya cika idanunshi ganin matanshi tasa bullet akanshi because of another man yace “zaki iya daukan raina sabida wannan mutumin”? Ahaukace Hawwa tace “yesss! yess! yess! Idan baka dena dukanshi ba I will shoot you so stop!” Rawa sosai kirjin Khaleel yafara ahankali Khaleel yace “do you love him that much?” Wani kalan ihu Hawwa tayi idanunta na chanza kala race “yes I love him! I love humanity! I love everyone! It’s my duty to keep everyone safe! This is my job! This is who I am! I took an oath for this, so I don’t give a damn who you are! I will protect him if you attempt another thing I will shoot you and make sure you rot in jail!” Wayyoooo Allah hawaye saukowa sukayi daga idanun Khaleel yayi baya ahankali ya matsa gefe yana daga hannaye sama alamun yayi surrender, Hawwa tayi kan Baban Yaseer dat is uncouncious dagudu batai wata wata ba ta zare hulan kanta tana gyara gyale tana rufe gashinta ta daga Baban Yaseer tana tare jinin dake fita daga kanshi Khaleel na kallon yanda take taba wani namiji, takalli mutanen wajen tace “please ku taimakamin nasashi a mota” zuwa wasu sukayi ta tashi da gudu tabude bayan motanta aka tayata saka Baban Yaseer dukKhaleel da Salman na kallonta tarufe bayan motan, daidai zata juya tashiga gaban moran Khaleel ya tsaya agabanta takalleshi kaman yanda yake kallonta yadan fuzar da iska dataji how hot his breath was ahankali yace “Our marraige is over Hawwa!” Dum! Dum dum! Hawwa taji gabanta na bugawa, ta tsare Khaleel da idanu, ahankali yace “it’s over!” Dum! Dum! Dum! Anatse yace “daganan ki wuce gidan ku don’t ever and ever step into my house again!” Ya runtse idanu yabudesu fa kyar kaman ansamai barkono ciki cikin murya mai rauni yace “na barki har abada Hauwa’u!” Yayi shiru yana kallonta kaman yanda take kallonshi kirjinta na tsinannen bugawa, cikin murya mai mugun mugun sosarai yace “Hauwa’u Alhassan Na Sak….!!!!”.GIVE ME ANALYSIS WAKEDA LAIFI!!!!!!?????WAYYOOO MY CHEST???IS THIS THE END OF THIS LOVE STORY????

Back to top button