Hausa novels

Halysaah Page 197 By Khaleesat Haydar

HALYSAAH PAGE 197……Khaleesat ta hade rai tana turasa zata sauka daga kan gadon tace “Leave me alone pls, bana so…” Yana kallonta yayi kasa da murya yace “Dubawa fa zan yi wife” Ta kara daure fuska tace “Ni ka kyaleni nace bana so” Bai sake cewa komai ba ya kyaleta ya koma ya kwanta, ta juya tana kallonsa, after a while ta sauke idonta a hankali ta koma kusa da shi ta kwantar da kanta saman kirjinsa cike da shagwaba tace “Shi ne zaka yi bacci jiya ka kyaleni when I was in pain….” Ya lumshe ido ya bude yace “Sai da kika yi bacci fa sannan nayi” Khaleesat ta daga kai tana kallonsa jin abinda yace, yayi kasa da murya yace “Ko kin manta ne?” Ta turo baki tace “Ina kuwa zan manta” Yace “To kina jin zafin har yanxu ne?” Ta marairaice ta gyada masa kai, mikewa zaune yayi, yayi kasa da murya yace “To bari in duba sae a sa maki magani” Sauka ta fara kokarin yi daga kan gadon yaki saketa, a hankali yace “Jeeddah” Ta kallesa kamar zata yi kuka tace “I want to go an ease my self” Murya can kasa yace “In fara dubawa mana plss” Kasa ce masa komai tayi don ko kadan bata son taga yayi fushi, kamar zata yi kuka tace “To in ka duba sai me zai faru?” Ya jawota jikinsa ya kai bakinsa kunnenta yace “Sai a saka masa maganin da zae sa ki dena jin ciwo” Tayi shiru as if she is finding it hard to trust him, yana jin tayi shiru ya kwantar da ita ya dora kanta kan pillow, ta marairaice tana kallonsa tana jin zuciyarta na bugawa amma ta kasa cewa komai, abinda ta guda ne ya faru, don daga dubata ya ɓige da sarrafata, at first ta dinga turje masa duk da bata ce a’a ba don bata son yayi fushi, amma within few minutes bata san sanda ta sakar masa jiki ba, giving him access to every part of her body, tana ganin abinda yake shirin yi ta dawo hayyacinta tsaf don duk da gushewar hankalinta tana ankare, nan jikinta ya fara rawa ta fashe masa da kuka tace “Don Allah kayi hakuri, dubawa fa kawai kace zaka yi, wallahi i was in pain yesterday har yanxu kuma ban dena jin zafin ba” Da kyar yace “I promise it won’t hurt again, bazan maki yanda zaki ji zafi ba” Ita dai kuka kawai take tana girgiza masa kai tace “Don girman Allah ka tausaya min mana, wallahi bazan iya ba” Yayi kasa da murya yace “Zaki iya mana wife, na fa ce maki baza ki ji zafi ba, trust me” Ihu ta kwala duk da zafin da taji bai kai na jiya ba, ta dinga rokonsa yayi hakuri amma kamar tana kara masa energy, kamar jiya da daddare yanxun ma bai sarara mata ba ko kadan, bata taɓa sanin haka yake ba, sai take ganin kamar ba Ajay me lallabata ba in tace zafi ya kyaleta, yanxun ma sai da ta fara ganin dakin na juya mata tsabar jigata, sosai ya wahal da ita kafin ya kyaleta bayan ya samu satisfaction, just like yesterday night baccinsa ya koma ya kyaleta tana aikin kuka tunda ya lallasheta taki dena kuka, wani irin haushinsa ta dinga ji, ta sauka daga kan gadon da kyar hawaye na zuba idonta, wahalan da ta sha yanxu ya fi na daren jiya, ko bin ta kan kayan baccinta bata yi ba ta saka hijab dinta tana jan kafa ta fita daga dakin ta koma dakinta, bandaki ta fara shiga ta tara ruwan dumi, bayan yan mintuna ta fito dakin ta kwanta gefen gado tana shesshekan kuka, a haka bacci ya dauketa, bata tashi bude ido ba sai da gari ya waye tarr, sauka tayi daga kan gadon da sauri don bata yi sallah ba, tana tafiya a hankali sbda zafin da take ji ta shiga bandaki ta wanke bakinta sannan tayi wanka ta dauro alwala ta fito, bayan ta idar da sallah ta kwantar da kanta jikin gado ta lumshe idonta tana karanto azkar, karfe takwas saura ta mike bayan ta tuna Hadiyah da Mami suna hanya yau, karfe goma na safiya jirginsu zai sauka Baltimore kuma tana son girka masu breakfast kafin su iso, walking slowly ta tafi press din dakin ta fiddo kayan da zata saka, ta ajiye gefen gado sannan ta cire hijab din jikinta da doguwar riga, tana sanye da inner wears ta tafi gaban mirror ta zauna tana shafa lotion dinta, bude kofar dakin aka yi, taji gabanta yayi mugun faduwa, ta madubin dakin take kallonsa, shi kuwa kallon jikinta kawai yake baya ko kiftawa, sosai taji hankalinta ya tashi, ta dauke idonta daga madubin zuciyarta na bugawa, kallon kofar bandaki tayi, kamar yasan next move dinta yayi saurin shiga dakin, tana ganin haka ta mike zata gudu zuwa bandaki yayi hanzarin rikota, kuka ta sakar masa muryarta na rawa tace “Ya Junaid don Allah kar kace zaka min komai, wallahi mutuwa zan yi bazan iya ba, i am feeling terrible pain” Kuka take yi sosai cikin gigicewa tana jin bugun zuciyarta na karuwa, shi dai kallon beautiful skin dinta kawai yake kamar me jin bacci, bai taɓa jin ta kira sunansa ba sai yau, ya jawota jikinsa yayi kasa da murya kamar me rada yace “Idan ana yi ko da yaushe ne fa za ki dena jin zafin wife” Yana fadin haka taji tashin hankalinta ya ninku a kan na da, kenan yi zai sake yi yake nufi, ta fashe masa da matsanancin kuka tana kokarin kwace kanta daga rikon da yayi mata tace “Wallahi baka jin tausayina yanxu, don Allah kar kace zaka sake min, bazan iya ba, i am in pain” Yana sauke numfashi a hankali ya kai bakinsa kunnenta yayi magana a hankali yace “Ohk, let’s change position wife, i will be very gentle, and I promise you will feel no pain, you will like it” Tsabar rikicewa Khaleesat ta ma rasa abinda zata ce masa ta fara tantama anya shi ne ma kuwa, sosai tsoronsa ya shiga ranta, bata taɓa sanin haka Ajay yake ba, jikinta ya dinga rawa tana girgiza masa kai tace “Don girman Allah Yaya ka bari da daddare kafin nan na dena jin zafi, wallahi yanxu ma da kyar nake tafiya” Bai sake tsayawa ya saurareta ba, a nan gaban madubin yayi abinda zai yi, at first kamar yanda yace mata zafin bai kai na daxu da na daren jiya ba, the pain immediately migrate to pleasure because he was truly gentle, har ta sakar masa jiki ba tare da tasan tayi hakan ba har da rungumosa ta wuya, but that didn’t last long cause he couldn’t keep to his promise, ya kasa controlling kansa, tayi kuka tayi magiyan amma ina Ajay bai ma san tana yi ba, sam bai mata da sauki ba, sai da yaga tana yunkurin amai sannan ya kyaleta bayan yaji ya samu nutsuwa sosai, shi ya kai ta bandaki tana kuka a galabaice, ya tara mata ruwan dumi a bath tub, bayan sun fito bandakin Khaleesat ta dinga jin kamar zazzaɓi zai rufeta, gashi da kyar take tafiya, ta takure cikin duvet jikinta na rawa hawaye na zuba idonta ya zauna gefen gado yana kallonta, ita dai taki yarda su hada ido don tsoronsa take yanxu, su Mami na zuwa zata hada kayanta ta bi su idan za su koma Nigeria, gyara mata jikakken gashin kanta yayi sannan ya mike ya fita daga dakin, ta fashe da kuka a hankali tana shessheka, a haka bacci ya dauketa, after 20 mins Ajay ya dawo dakin rike da cup din shayi, don sai da ya koma part dinsa yayi wanka sannan ya sauka downstairs ya hado mata shayi, ganin bacci take yi da gaske ya juya ya fita da shayin yana murmushi, he is feeling so refreshed, ga wani sabon sonta da yake jin yana cika masa zuciya, sam baya gajiya da ita, he can’t just get enough of her, downstairs ya sauka ya zauna yana shan shayin yana kallon wani movie, after 30 mins Jay ya shigo gidan, Ajay dai kallonsa kawai yake har ya karaso ya zauna kan kujera yace “Lafiya kake kirana karfe uku na asuba?” Ajay yace “A’a ni tun karfe goma na dare na kira ka, kilan kai ne dai ka gani karfe uku” Jay ya fiddo wayarsa yana sake duba lokacin yaga karfe ukun dai ne, kallon Ajay da ya maida idonsa kan TV yayi, Jay yace “Karfe nawa Mami tace maka zata taso jiya?” Ajay ya gyara zama yace “Zuwa 12pm jirginsu zai sauka in sha Allah, sun samu delay wajen tasowa jiya” Jay yace “Ohk, ita kadai ce?” Ajay yace “Baku yi magana da ita bane?” Jay yace “Ba mu yi magana ba, na zata ita da Mama Shafa’atu za su taho, don last week mun yi magana da Mama shafa tace zata shigo Maryland before leaving for Canada” Ajay yace “To ban dai sani ba” Jay ya mike ya nufi kitchen, abincin da Khaleesat ta girka jiya ya ciro a freezer yayi microwaving sannan ya juye a plate ya dawo parlor. Karfe sha daya Khaleesat ta farka a gigice ta jawo wayarta tana duba agogo taga karfe sha daya, zaro ido tayi duk tunaninta su Mami har sun iso, ta sauka daga kan gadon, she noticed tafiyarta ya canza saboda discomfort din da take ji, a haka ta shirya cikin kayan da ta fiddo tana tafiya a hankali ta fita daga dakin, Jay ne kadai zaune parlon yana kallo, taki karasawa downstairs duk da ya juya ya kalleta, a hankali tace “Ina kwana Yaya Jawwad” Yace “Lafiya lau Halysaah” Tace “Su Mami sun iso ne?” Yace “A’a, yanxu dai za mu je daukota a airport” Tace “Ohk” Juyawa tayi ta koma sama, sosai gabanta ya fadi ganin Ajay ya fito daga bangarensa, da sauri ta shige daki ta saka makulli, Sai da Khaleesat taji fitan Ajay da Jay daga gidan sannan ta sauko downstairs ta shiga kitchen zata dora girki. Sosai Khaleesat tayi farin cikin ganin Mami da Hadiyah bayan sun iso daga airport, ta zauna gefen Mami ta gaisheta looking so happy, ganin yanda idanuwanta suka yi zuru zuru Mami tace “Baki da lafiya ne Halysaah?” Khaleesat ta sunkuyar da kai tana wasa da fingers dinta tace “A’a lafiyata qlau Mami” Shi dai Ajay na zaune yana satan kallonta, Mami ta dago kanta tace “You look stressed” Khaleesat dai ta kasa cewa komai sai murmushi kawai take, can tace “Mami za ku dade ne?” Mami tace “Kwana uku zuwa hudu zan yi in sha Allah, Mai martaba da Auntynku ma zuwa gobe ko jibi za su shigo Maryland, sun je Umra, so daga Saudia nan za su taho duba Junaid da jiki” Daga Jay har Ajay kallon Mami suke don basu ma san sarki baya Nigeria ba, kuma kusan kullum sai sun yi magana da shi, A hankali Khaleesat tace “To Allah ya kawo su lafiya, amma ni Mami idan zaki koma zan biki, ai ya samu lafiya” Mami tace “Saboda me, bayan ga Hadiyah ta zo zata yi maku sati daya” Khaleesat ta kalli Hadiyah da Jay ya kafe da ido, ita kuwa sai danna wayarta take, Khaleesat tayi jim, a ranta ta fara tunanin sai dai fa su dinga kwana tare da Hadiyah, tasan babu abinda Ajay zai iya yi mata tunda ga Hadiyah, ta kalli Mami tana murmushi tace “Toh shikenan Mami, naji dadi since Hadiyah is staying” Mami ta mike tace “Bari in tafi sama akwai salloli a kaina” Upstairs ta nufa, Hadiyah na ganin haka ta mike ita ma don tana lura da kallon da Jay ke yi mata and it’s making her feel uncomfortable tana kallon Khaleesat tace “Halysaah let me take my bath…” Da sauri Khaleesat tace “Second room by ur right zaki shiga, a gyare dakin yake” Ajay ya dinga kallon Khaleesat, Hadiyah tayi murmushi tace “Alright Nagode” Sama ta nufa ta shiga bedroom din Khaleesat, Khaleesat ta mike taki yarda ta hada ido da Ajay dake ta kallonta ta nufi kitchen zata dau abincin da ta girka ta kai masu sama, Ajay ya gyara zama yana ci gaba da kallon TV, mikewa Jay yayi ya nufi sama, Ajay ya bi sa da kallo, sai kuma shi ma ya mike ya nufi kitchen.

Back to top button