Hausa novels

Mejo Najeeb Page 41 By Autar Alheri

Sajad ne yafito cikin shirin shi zefita haryazo tsakiyar perlor yajiyo Muryar isseta tana faɗar “ƙanena ina zuwa hakan? “Ɗan kallonta yayi cikin murmushi yace “zanje ɗauko mijinkine anty Maryam yace nayi sauri jirginsu yakusa sauka kuma kinga sunacan tareda driver shi. “To shikenan adawo lafiya, tafaɗa cikin sakin fuska tana ɗaga mishi hannu… murmushi kawai sajad yayi tareda ficewa daga gidan yanufi airport…juyawa isseta tayi takoma inda tafito aranta tace “Humm wato soyayi yamini bazata kenan shiyasa begayamin zedawoba, aiko dabansaniba wlh da baka kyautaminba yah najeeb domin dawowarka itace makamina nafarko. Da wannan tunanin dai harta koma bedroom ɗinshi.Anty hawwa dake koridon fitowa part ɗin Hajiya mama tanajin duk maganarda isseta keyida sajad wani irin murmushi tasaki aranta tace “gadamata tasamu, daga hakan tajuya zuwa bathroom ɗin ummi inda duk anan suke zaune itada juwaira, tana shiga tafaɗa bathroom wanka tayo na musamman tukunnah tafito daure da towel aƙirjinta tazo gun mirror tana ƙarewa kanta kallo taga kotanada makusa, wanda kuma sam bata gantaba sabida itama ɗin kyakkyawa ce ba laifi sedai idan Isseta na wuri tofa ko acikin munanan nacan gaba za’akaita….shafe shafe tahauyi tadanƙara shegiyar ƙwalliya kamar wadda zata gasar kyau…itadai juwaira naganin hakan tafice warta tadawo general perlor tazauna inda tasamu ummi zaune itada yah munir suna ƴar firarsu, zama tayi itama acikinsu dudda bawanda yace mata komai.Anty hawwa kuwa seda tagama ƙyale,ƙyalenta tukunnah taɗauko wasu arnayen riga da skeat na material tasaka, sunyi bala’in kama jikinta yadda suka fito da siffarta sosai, ɗankwalin shi taɗaura akanta kamar wadda zata gasar kyau kana taɗauki turare tabaje jikinta dashi, seda tagama karewa kanta kallo a mirror ta tabbatar cewa Yes itamafa macece maiji dakanta, tukunnah tasaki wani shi’umin murmushi tace “danikuke zancen isseta wlh dagake har ita juwaira sekun gane hawwa’u dabance ko acikin dubbannin mata kuwa, daga hakan tafito perlor amma bataga kowaba hakan yasa tanufi general perlor gidan inda tasamu yanzu hadda Hajiya umma tafito tana zaune cikinsu ana fira domin izuwa tasan tasan haƙanta yana gab da cimma ruwa…. dukkansu da kallon mamaki sukabi anty hawwa ganin cewar bata taɓa yin kwalliya makamancin wannan agidanba amma yanzu tacaɓo ado kamar ƴar tsana😂 hakan tasamu wuri tazauna ba wanda yace mata komai acikinsu.Airport kuwa jirginsu nasauka rundunar sojoji ta musamman tazo tarbonsu kasancewar general Aliyu yakira wani Captain harun yace yaturo musu motar ɗaukar masu laifi, hakan yasa akazoda runduna ɗaya….ahankali suka shiga fitowa acikin jigin cikin tafiyarsu ta zaratan sojoji masu jida izza da kuɗi bugu da ƙari ga ƙarfin iko na hukuma ahannunsu..suna fitowa aka taso ƙeyar ƴan ta’addan agaba,,,aiko atake Yan jarida maɗauka labaru suka cika wurin anata daukarsu anama su mejo najeeb tambayoyi amma ba wanda suka kula hakan suka samu suka fito daga cikin taron mutanen da ƴan jarida inda dakyar suka samu damar shiga motar sajad dukkansu sabida sugujewa ƴan jaridar amma inba hakaba motar sojoji zasu shiga domin basuyi niyar zuwa gidansu mejo ba….hakan sajad yagaidasu cikin farin cikin ganin nasarar dasuka samu kuma sun dawo lafiya….sukuwa ƴan ta’addan tuni rundunar sojoji tasakasu mota suka nufi inda mejo najeeb yabada umurnin akaisu wurin ajiyar sirri.Dagudun gaske motar tashigo cikin banana island tareda nufar gidansu mejo kaitsaye, sajad nayin Perking yabuɗe motar afito ahankali yana ƙarewa gidan kallo yanajin wata irin ni’ima nasaukar mishi,,hakama brothers ɗin nashi duka fito tukunnah suka nufi ƙofar shiga perlor gidan domin sugaisarda su Hajiya umma tukunnah suwuce gidansu General Aliyu.Isseta kuwa tanajin saukar motar sajad agidan tafito daga part ɗin mejo tareda nufo perlor cikin wata irin arniyar shiga, bata tsiraici bace domin abaya ce ajikinta green color wadda ta kamata asama sekuma tabuɗe aƙasa tabaje wadda tafitarda dukkanin kyakkyawar surar jikinta mebala’in ɗaukar hankalin duk wani lafiyayyen namuji, batayi mahaukaciyar kwalliya ba amma tayi simple makeup kana tayi rolling mayafin abayar, wani irin sassanyan ƙanshin humrah ketashi ajikinta memugun dagula lissafin ɗa namuji domin gimbiya mardeeya ce takawo mata ita….suko mutanen perlor suna zaune suna kallon saukowar su mejo najeeb daga jirgi wadda ake haskawa yanzu a tv yadda sukayi nasarar kamo waƴannan ɓata ƙasar seyaba musu akeyi anata faɗar girman wannan aikin datemakon ƙasashen duniya da sukayi.tunda tadoso perlor duk wanda ke wurin hankalinai yadawo kanta sabidajin daɗi ƙamshin sihirtaccen humrah dake jikinta. Gabaki ɗaya baki suka saki da hanci suna kallon inda zallar kyau keyawo ko babu kwalliya..”wow Masha allah anty Maryam your very beautiful woman wlh, ummi tafaɗa cikin son matar yayan nata..wannan maganar ta Ummi itace tasaka ƴan cikin juwaira mirɗawa ganin yadda isseta takoma kamar Bala rabiya acikinsu, duk sesuka koma kamar yan ga’aiki akusada ita..wasu irin yawu tahaɗiye aranta tace mike faruwa ne ake gasar wanka tsakanin anty hawwa da wannan banzar yarinyar?? Batakaiga samo amsaba, taji munir yace Masha allah anty Maryam kirinƙayin addu’a sabida bakin mutane Please kar’ayiwa yayanmu illah.. murmushi kawai isseta tayi tana duban duk yadda mutanen suka zuba mata ido babuko kiftawa….amma banda Hajiya umma datayi kamar tadasƙare awurin tunlocinda idonta ya sauka akan waƴannan bayin Allah dasu mejo sukazo dasu.Turo ƙofar perlor akayi inda mejo najeeb ke gaba general Faruk nabiyedashi se kuma general Aliyu dayashigo bayan general Faruk… Sallama sukayi ummi ta amsa tana faɗar “sannuku dazuwa yah najeeb kundawo lafiya? Yah Aliyu sannunku tafaɗa cikin jin daɗin ganinsu…amsa mata sukayi cikin sakin fuska yayinda mejo Hankalinshi kewani gu daban, inda yake hango Maryam ɗinshi tana takowa zuwa gareshi cikin takonta me ɗaukar hankalinshi da zutsuwarshi, ido yazuba mata sosai cikin mamakin ganin yadda take sakar mishi lallausan murmushi tareda kashe mishi ido ɗaya tana shagwaɓe fuska irinna kabarni nayi missing ɗinki sosai…ido yaɗan waro ganin yadda takeyi mishi kamar ba itaba…..itako anty hawwa Cikin wani irin karuwanci tamiƙe zuwa gunda mejo yaƙe tsaye domin sam batabi takan su general Aliyu dake gaisarda Hajiya umma ba suna mata magana dasukaga tataso domin sun ɗauka wurinsu tayo…kafin taƙarasa wurin mejo dabe kosanda akwaita aduniyaba taga isseta ɗare ɗare rungume acikinshi tana saukemai kiss akunne wanda ita sam bataga lokacinda isseta tazo wurinba kawai ajikinshi taganta…shiko yawani lumshe Blue eyes ɗinshi yana shafa bayanta tareda ƙankameta ajikinshi lokacinda yaji tana faɗar “ohh my hero yah najeeb I miss you so very much wlh uhh taƙarasa zancen tana sakar mishi kiss akunneWani irin lumshe ido yayi dukkan tsigar jikinshi natashi, kafin yaɗago hanunshi ahankali yasauke shi a saman kyakkyawar fuskarta, yabuɗe baki cikin Cool voice ɗinshi yace “Miss you more my sweet lif….beƙarasaba yaji saukar bakinta acikin nashi tayiwa lips ɗinshi wata sahihiyar tsotsa cikin gwarewa da iyya sarrafa mijin nata kamar yadda ya koyarda ita.. lumshe Blue eyes ɗinshi yayi tare da saka duka hannayenshi biyu ya tallabo ƙugunta yana haɗawa da nashi sosai yasakata ajikinshi, nantake jikinsu ya fara karkarwa…duk wanda ke perlor ƙasa yayi da kanshi yana murmushi. General Aliyu yace “Faruk tashi mubar gidannan tun wannan guy ɗin be kunyatamuba awurinnan…murmushi general Faruk yayi domin gabaki ɗaya hankalinshi nakan Ummi data dauƙar da kanta a ƙasa sabida kunya..sajad da munir kuwa wani irin ɗan iskan murmushi sukeyi wanda ke nuna tsintsar jin daɗin su ga abinda isseta tayi.Hajiya umma da tadawo hayya cinta Lokacin da su general Aliyu ke gaidata, ananne taga isseta dakuma abinda take aikatawa sedai dudda cewar abin ya ƙona mata rai amma bashine agabanta ba yanzu tashin hankalin ganin wannan shugaban ƴanta’addan a Nigeria kuma hannun hukuma yakawar mata da abinda isseta keyi, tashi tayi fuuu tabar perlor kamar zata tashi sama. Dukkansu wanda ke wurin da kallo yabita domin a tunaninsu bataji daɗin hakan dasu najeeb ɗin keyiba.Sukam masoyan sunacan duniyar love domin abin nason zartarwa kiss ga dukkan alamu sunmanta a inda suke…cikin wata irin zuciya data ciyo anty hawwa lokaci ɗaya tatun karesu kamar wata kumurci, tana isa tasaka hannu ta finciki isseta daga jikin mejo danufin ta yaddata sedai ko kizau batayiba saka makon kowannesu riƙe yake da wani, shi yariƙe ƙugunta itako ta riƙo kanshi zuwa wuyanshi…koma fincikota tajeyi munir ya doka mata tsawa hakan yasa isseta ƙoƙarin zare bakinta dagana mejo ta ɗago tana kallonta,,,shima buɗe blue eyes ɗinshi yayi dasuka koma red yana kallon wadda yagani akusa dasu, seya ganta kamar wani gardi da makeup ɗin aljanu,,,bece mata komai ba seƙara saka Isseta dayayi ajikinshi yana shin shinar wuyanta, itako tasakarwa anty hawwa wani muna fikin murmushi…cikin bala’in da kecinta ta hayyaƙoma isseta “nizaƙi wulaƙanta isseta dan bakida mutunci mijin nawa zakizo kinayiwa karuwanci agabana? To wlh baki iyasa senayi magani…kasa ƙarasawa tayi sabida buɗe ido da nejeeb yayi jin tana Mishi haushe akunne dudda besan ko wacece itaba kuma besan wa’ake kira da isseta ba amma yaji lallimar mijin datace tayi bala’in dukanshi hakanan yaji yatsani me wannan Muryar gardawan…ganin tayi shirune yasa yamaida kallonshi ga isseta, itama ɗin shitake kallo tare da shagwaɓe fuska tana Turo baki gaba tace “I much Miss you more ya najeeb please give me my sweet baby washh ya najeeb, taƙarasa zancen tana shafo wandonshi dede inda kwanci mejo ɗinshi take data fahimci ba meganinta inba anty hawwa dake kusansuba..”ohhh my god najeeb yafaɗa a buƙace jin hannunta awurin kamin yaɗuka kawai yaɗauketa kamar ya ɗauki jinjira yanufi pert ɗinshi da ita..mutuwar tsaye anty hawwa tayi awurin tana kallonsu.. isseta kuwa seda suka kusa ɓacewa ganinta taturo kai tare da yimata Gwalo sukayi shigewarsu…wani irin kuka ne yazowa anty hawwa hakan yasa tatoshe bakinta tare da kwasawa aguje takama pert ɗin Hajiya mama, da tuni juwaira nacan.Sukuwa mutanen perlor duka maidasu tv suna kallon ikon Allah se ayanzu general Aliyu yamiƙe cikin sauri yafice daga perlor domin baƙaramar kunyar abinda mejo yayi yajiba…. general Faruk nabiyedashi abaya yana dariya…suna fita Ummi tamiƙe itakam cikin sauri tanufi pert ɗin Hajiya mama amma tana zuwa tashige bedroom ɗin mama tasameta tana bacci itama kwanciya tayi tana tunanin wannan al’amarin dakuma yadda zeƙare….a general perlor kuwa seda kowa ya watsene munir da sajad suka saki wata irin dariya mecikeda nishaɗi cikin shaƙiyanci Munir ya mace “tab yau big bro zekwashi Gara Kai wlh naji daɗin yadda sukayi mata inbanda iskanci inaruwanta dasu. “Ayya nikuwa tabani tausayi yah munir koba komai itama fa aurota akayi, cewar sajad. “Da’aka aurota taga ƙanwata aiseta kama kanta kodan ganin ƙanwar aka bawa mijin suna kwana atare itako ba’akaitaba be isa tafahimci inda zancen yadosaba? Kuma karka manta arashin uwa fa akanyi uwar ɗaki, munir yafaɗa cikin jin haushi. “Haka ne kam Allah ya kyauta cewar sajad.Hajima umma kuwa tana shiga bedroom ɗinta ahaukace tashige kiran Alhaji tanimu awaya yana ɗagawa ko magana bata bari yayi ba tace “mejo tanimu kaga abinda kefaruwa kuwa yanzunnan naga Peter acikin mutanenda shegen yaronnan yakamo. “Eh Nima nagani Hajiya jamila. “To wanne mataki ka ɗauka? Agaskiya kasaka afita dashi yabar ƙasarnan tun beyi magana ba duk yadda za’ayi kuwa domin maganarshi Bara zanace agaremu. Wani mugun numfashi mezafi mejo tanimu yafesar kana yace “hakan za’ayi nima abinda nake shirinyi kenan. “Okay good tafaɗa tana yanke wayar kana tashiga Safa da narwa cikin a tsakiyar ɗakin……mejo najeeb kuwa suna haurawa sama tun a perlor suka fara haukacewa juna suna kissing ɗin juna kamar zasu cinye bakin junansu….!

Back to top button