Mun samu labarin tuni aka kai kudin neman Auren jaruma Ummi Rahab, inda Su Ali Nuhu suka wuce gaba a cikin wakilan Angon.
Inda aka basu auren Ummi Rahab aka kuma saka ranar da za’a sha biki, wanda badana wani dan akasi da aka samu ba da tuni an daura auren masoyan, amma kamar yadda muka tattauana da Daya daga cikin waliyyan Amaryar.
Yasir Ahmad ya tabbatar mana da cikin yardar Allah bayan Sallah za’a daura wannan aure.
KARANTA WASU LABARAN
Ana zargin wani kwastoma da kashe wata Karuwa a jihar Jigawa.
Innalillahi Maryam Yahaya ta saki wasu hutuna da suka bayyana shatin nonuwanta.
Zafin Kishi ya sanya wata mata caccaka wa mijinta wuka har sai da yace ga garinku nan
Farashin Burodi Ka iya tashi a Nijeriya Saboda Yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine.
Baya ga haka, wani video da Umma Shehu ta wallafa ya kara tabbatar da shirin Lilin baban na aure tauraruwar jarumar, inda aka gansu cikin mota cike da farin ciki, inda akasa ta kara da rubuta.
Maki gani ya kwada idonsa Allah ya nuna mana Wannan rana za mu kwaso Shoki.
Da fatan Allah ya tabbatar da wannan aure ya kuka basu zaman lafiya da zuri’a dayyiba