My Uncle Page 14 Complete Hausa Novel
Gyaranta ummah take sosai Sam bawata kunyar surukantaka atsakaninta da iman domin ita kallon ya take mata tana son yarinyar sosai tanajinta kamar yar datahaifa acikinta duk abunda uwa yakamata tayiwa yarta ummah tayiwa iman daga farko iman nadan Dari Dari amma daga baya da ummah tanuna batason hakan tasake da ita sosai sai dai abunda ba arasaba kullum iman nacikin ruwan zafi ummah nagasata nanda nan kuwa cikin kwana ukku tawarke sumul kamar ba’abunda yafaru Aliyu kuwa kullum yana Gidan yanason kebewa da iman amma ummah Sam tahana hakan saima korashi da takeyi shikuwa sam hakan baya mishi dadi sabda iman tacika sati daya ta warke sosai Aliyu duk miskilancinshi daji da kanshi saida ya ajiya yaje yakai karar ummanshi wurin abbanshi aikuwa Abba yaringa fada Kuma yace maza ummah tabawa Aliyu matarshi suwuce Gidansu tsananin kunyar ummah dakuma Abba da iman takeji yasanya Sam bata musawa hakanba amma acikin ranta tsorone fal sam batason komawa Gidan Aliyu idan tatuna abunda yafaru a tsakinsu amma yazatayi haka ummah tahada mata kaya masu kyau da ammafani na mata takuma cire kunya tagargade Aliyu akan yadinga bin komai ahankali Aliyu kam wata irin kunyace ta addabeshi acikin ranshi yakecewa hmmmm kowa yasan kenan abunda yafaru atsakaninmu da yarinyarnan ahaka dai ummah taraka Yar tata har mota tana kara jaddadawa Aliyu shikam Sam kasa ma magana yayi kunya tagama kamashi tafiya suke amma bawanda yakewa wani magana motar shuru kamar bakowa aciki sai karar wucewar abun hawa jefi jefi Aliyu yakan juyo ya kalleta ita kuwa sai wasa take da yatsunta domin taji ajikinta kallonta yake phone dinta tadauki kara wayar tadakko daga jaka atare suka kai dubansu kan screen din wayar bloody ne akan screen din wayar kallonshi yamaida kanta waye bloody haka kawai tashirya tsokanarshi kobada ke nake maganaba ne kallonshi takarayi shima itadin yake kallo yana jiran jin mezatace Wanda zan aura ne idan muka rabu tafada itama acikin tsananin tsoro da fargaba sabida itakanta yau tasan tataro ruwan dafa kanta aikuwa wani wawan birki yaja Wanda saida kanta yabugu yadawo jikinshi tafada tawani rirrikeshi tayi matukar tsorata kuka tasaka mishi tashige jikinshi kamar wadda zata tsaga jikinshi tashige sabida tayi matukar tsorata wani irin kallo yabita dashi idanuwanshi gabadaya sun sauya kala xuwa ja saiwani huci yake fitarwa ke zaiyi magana wayar tasake daukar kara bloody dinnne dai akan screen din da karfi ya kwace wayar a hannunta ya dauka yakara akkunne baijira anyi maganaba ya fara masifa kaiwani irin jahilin wawa kuma dakikin mutum ne Wanda baisan darajar aureba zaka rika Kiran matata wlh kaji narantse maka saikayi prison tinda kake bibiyar matataSalma kam galala tayi rike da waya hannunta screen din wayar tasake kalla tabbas number din imance amma kuma muryar Uncle taji cikin in ina da matukar tsorata dayanayin da salma tajishi acikin tace uncle ina wuni wani zazzafan iska yafurzar wanda hatta salma saida number waye wannan yatambaya domin yau yadawo Sak aliyunshi nada uncle ta..ta.. tawace tafada domin tayi matukar tsorata kittt yakashe wayar hon din da aketamishi daga baya yasanyashi tayarda motar dan haryatara go slow kasancewar akan titi suka cigaba da tafiya Sam baikara yin maganaba har suka isa gida yagama daidaita parking dinshi yabude yafito kallonshi kawai take domin tasan yau kashinta yabushe dukane kam tasan saitashashi sama kawai taji anyi da ita tanata ko kowar sakkowa amma Aliyu yahana aikuwa tashiga magiya please uncle Dan Allah kayi hakuri wlh bazan karaba kuma ni wasa ma nake Allah number salma ce itace kekirana kuma ma kaji ai wlh ni banda ma saurayi ai dai Kasan kahanamu kula samari tafada cikin shagwaba please Dan Allah kayi hakuri Sam baima tanka mataba har saida yadireta akan kyakykyawan gadonshi sa’annan yabita ya danneta wayyo allah nah Tamara fada acikin shagwaba idonta acikin nashi yake kallonta itama kallonshi take zatayi magana yadaura yatsanshi akan lebenta shhhhhhhhhhhh banason kice komai kinaso kikashe mijinkine kinsan kuwa yanda mijinki yake matukar kishinki zaki yimasa irin wannan wasar please Dan Allah idan baso kike zuciyata tabuga ba kidena min wannan wasan my Queen zuciyar mijinki zata iya bugawa idan har kina hada kanki dawani namijin kidaina baby idan har bakyason rasa mijinki sa’annan nayi matukar kewarki babyna yafada tana hade bakinshi da nata iman kam galala tayi tana kallonshi mamaki ,al’ajabi ,rudani duk sunkamata rasa wane irin tunani zatayi tayi da kallo kawai tabishi kissing dinta yakeyi tako ina ๐น๐น my Queen nayi matukar kewarki yafada yana hade bakinshi da nata iman kam galala tayi tana kallonshi mamaki ,al’ajabi ,rudani duk suka kamata rasa wane irin tunani zatayi tayi da kallo kawai tabishi kissing dinta yakeyi tako ina nan danan wasan nashi yacanja salo iman kam kuka tasaka mishi domin bata manta azaban datasha ahannunshiba a first night dinsu ina Aliyu yariga yayi nisa bayajin kira duk magiyarda iman take mishi abanza tana rokonshi yayi hakuri amma Sam baimasan tanayiba wasa yake da ita jikinshi har rawa yake tanajin yana karanto addu’ar saduwa da iyali tasakar masa wani irin marayan kuka dawani bala’in karfi Aliyu yashigeta yauma dagashi har ita kuka suke kuka yake yana zuba mata sambatu nayi kewarki babyna bazan kara yadda ummah tadaukemin keba dadina inasonki baby please Dan Allah kada kikara tafiya koda na second dayane kuma kinsan nafada miki nabaki kaina baby nabaki komai nawa Gidan nan ma nakine baby nabaki barrack dinmu gaba daya Aliyu yazauce sai surutai yake Wanda shikanshi baisan meyake fadaba kawai yakasa controlling bakinshine iman kam bawanda bata kiraba a family yazo yaceceta hatta aliyun kanshi takirashi yafi akirga akan yazo ya kwaceta Sam itama bata acikin natsuwarta Sam Aliyu baisaurara mataba saida yacika awa daya da minti ashirin sa annan yaja wani dogon numfashi tareda fadin I love you zumata kwantawa yayi a gefenta sa’annan yajanyota jikinshi yarungumeta kamar za’akwace mishi ita ajiyar zuciya yake saukewa iman kuwa kuka tasaka mishi domin wani irin radadi takeji akasanta iska ya huraLila mata akunne sa annan ahankali yarada I love you baby punishment dinki kenan idan kika kara hadamin kanki dawani namijin kukaSankara takara sanya mai tana janye jikinta daga nashi aikuwa yayi saurin kamota yakara sanyata jikinshi kuka tasanya mishi cikin shagwabar datake kara narkar da Aliyu tace nikam ka kyaleni tunda bakada tausayi aiko kace bazaka karaba saika kara wata irin runguma yakara kaimata sabida shagwabarta tana matukar tafiya dashi ohhhhh sorry kinji zan rinkayi ahankali kinji baby yafada tareda kissing dinta agoshi nidai Dan Allah uncle kace bazaka karaba gaba daya murmushi mai sauti ya kubuce masa sabida magarta ta matukar bashi dariya OK kinaso nadaina kanta tayi saurin daga mish ok toh dasharadi fa amma tayi saurin kallonshi miye sharadin uncle wani murmushi yasauke shikanshi yanajin nauyin mezai fada amma yadaure yace sai idan ke zaki dingayi muna ko takwabe fuska mezandingayi uncle abundn nake miki kina cewa da zafi hannayenta tasanya tarufe fuskanta domin Aliyu yasata jin kunya bakadanba kai uncle bakaji ko tafada acikin shagwaba eeh mana ai zakiyi ko baby ni uncle Dan Allah kadaina Allah zankai karanka gurin ummah ince baka dainaba ido yakafeta dashi sama kawai taji yayi da ita, yawwa ni mujema namiki wanka domin koyau idan banbiki a sannuba zaki iya sumarmin gwara na lallabaki aikuwa iman najin batun wanka tayi rinka magiyar yasaketa zatayi da kanta amma yaki wayyo cikina tafada aikuwa nandanan ya sakko da’ita duk ya rude yana tambayar lafiya saida taga yagama rudewa ta tashi cikn dauriya tanufi kofa aguje domin haryanzu tanajin zafi sanda takai kofa tajuyo tayiwa Aliyu gwalo tabar dakin murmushi mai sauti Aliyu yasaki sa’annan yawuce bathroom domin tsarkake jikinshi a bandakinma tunanin iman kawai yake komai yarinyar zatayi ayanxu bala’in birgeshi take ba abunda yafiso a yanzu kamar yaganshi a kussa da ita wani nishadi yakeji murmushi yakara saki yana fadin nayi dakon sonki a da Fateema amma wlh yanzu bazan iyaba nakai geji murmushi yakara saki domin tuno gwalon da iman tamishi ayanzu zankamaki ne my sweet Angel Tabangaren iman kuwa itama tana zuwa kan gado tafada tana mayarda numfashi mamakin Aliyu take sosai dama, haka uncle yake,wai tab wlh kamar bashiba,yasauya sosai Ashe dama uncle bashida kunya jiyanda yake gayamin magana tuna first night dinsu dakuma yanda yadinga gayamata yanasontane yatsaya mata arai yaushe wannan mutumin yafara sona anya kuwa gaskiyane ko yaudarata yake kokuwa kunnena yajiyomin badaidaiba takara fada jin kamar antaba kofa yasata zabura tashige bandaki…Domin Sauke cikakken littafin a waฦดoyinku na hannu sai ku danna bulun rubutun dake kasa ๐๐๐๐https://aihausanovels.com.ng/novel-document/my-uncle-hausa-novel-complete๐๐๐๐๐
