Gargadar So Chapter 32 By M Shakur
Ni’ima na kwance adakinta dan tun rannan maganan kirki baya shiga tsakaninsu, shima Baban Yaseer ya tattarata ya ijiye a gefe dan baison wahala da hayaniya, idan yashigo dakin yazo daukan kayane, yanda ya tattarata ya watsar abin bakaramin cimata rai yakeba, duktai wani iri kaman ba itaba, batada aiki sai shan kayan matan da Mama ta aiko mata dashi sabida duk randa zasu shirya yadawo yaga chanji, tana kwance awajen taji muryan Baban Yaseer ya ambato sunnan Hawwa, mummunan faduwa gabanta yayi dasauri ta zabura tamike tsaye tasauka daga gadon tai wajen kofa tasa hannu tabude tafito tahaderai tai folding hannu a kirji tana kallonshi, daidai lokacin Baban Yaseer yana sauke wayan daga kunnenshi da bala’in damuwa yakalleta yama manta basa wani maganan kirki fada suke yace “Hawwa had an accident Wife, Innalillahi! Suna asibitin Leadway, je dauko mayafi lets quickly go, ya Allah please keep Hawwa safe for me, please please please, yi sauri wife dauko mayafi” yayi maganan duk yadamu baimasan meyake fita daga bakinshi ba, tunda Ni’ima ta ayrı Baban Yaseer bata tabajin bakin ciki kansa kaman na yanzu ba, yanda yakeyi wlh koda tana labour room zata haihu bataga kalan rudewan nan atattare dashi ba, kirjinta kaman ana sassake kitsen wajen sabida suyan dayake mata na azaba, azuciye tashigo cikin falon yana kallonta danya dauka akwai wani abu dazata dauka awajen, batai wata wata ba tasa hannu tadauki car key shi dake kan table tarike gam a hannunta, Baban Yaseer yakalleta dasauri, Ni’ima tace “we are not going” da mahaukacin damuwa akan muryan Baban Yaseer yace “me kikace?” Kallonshi tayi afadace ta matso dab dashi tana hucin kishin fitina ganin yanda baya hayyacinsa sabida kawarta tace “Hawwa ta mutu ma idan zata mutu is not my business tunda ba yar uwanmu bace ko munhada jini da ita ba, kuma bazaka ba wat is your business with her? Nagadai kawata ce ba taka ba? Kataba ganin ina shigema abokananka maza? Baruwanka da Hawwa” baki Baban Yaseer yabude zaiyi magana Ni’ima taci numfashinsa tace “Aliyu stay away from my friend! Hawwa kawata ce she has no business with you! Baruwanka da ita! Wayataba cewa dole sai miji yadauki responsibility kawar matansa? Get a hold of yourself kadaina bin kawata kuma ba zakaba!” Tun bayan abinda yafaru ranan yadan bata space cus yasan she’s not okay, amman yaudai no, damuwan daya ciki ma jin Hawwa tayi hatsari bazai taba iya tsayawa gardama da ita ba he just want to see kanshi gaban Hawwa, hannu yamika mata strictly yace “give me my car keys” faduwa gabanta yayi yanda yahade rai yana tabashi key bama ta maganganun datamai yakeba ta masoyiyarshi dake asibiti yake baidama lokacin biyemata suyi fada hakan yakara tunxurata cikeda karfin hali tace “bazan bayarba, nace bazaka je ba, uban me kahada da Hawwa? I’m tired of yanda every little thing you will be running to her rescue, rannan haka kafita tsakar dare without thinking twice Aliyu kabar ni da yaranka biyu cikin gidan nan katafi wajen wata, wat if mu wani abu yasame mu? Wat if barayi sun shigo? I’m your wife you know nikeda hakki akanka ba Hawwa ba, bakada wani business or what so ever da abokiyata, wlh bazan bada key nan ba” cikin kakkausan murya Baban Yaseer yace “this is the last time zan miki magana, hand over my car key! I don’t have time for argument ko bala’i dake, ruhina, zuciyata da kuruwata basa nan suna wajen Hawwa da gangan jikina kawai kike magana, give me the damn car key Ni’ima” yanda kalaman Aliyu ke samata bakinciki kaman ta hadiye zuciya ta mutu awajen, ita Aliyu ke gayama magana haka, jitayi koma mexai faru yafaru kaman zata haukace da bakin ciki tace “wlh saidai kome zakayi kayi bazakaje asibitin nan ba, bazakaje wajen Hawwa ba, ina matarka kana gayamin kuruwanka na wajenta da gangan jikinka nake magana” kawai tafashe da kuka mai ciwo tace “macuci, maciyi amana kawai, mayaudari, kawata zaka so har kana haukacewa akanta haka dame Hawwa tafini? Baban Yaseer kaci amanata wlh kaci amanta, Allah ya kashe Hawwa! Allah ka dauki ranta afito da gawanta daga asibitin na……n” hannu dayaga ya kaimata mari a fuska sai kuma ya tsaya chak hannun na gab da landing a fuskanta tareda sauke hannun kasa yana huci sosai jin addu’an datama Hawwa, hannunshi tabi da kallo daya dunkule da yanda yake huci tace “ni zaka mara sabida Hawwa eh Baban Yaseer? Ni matar ka? Ni Ni’ima zaka kusan daurama mari sabida kawata? Baban Yaseer ni”?.Bai tankataba cus baiso fushi yadebeshi yayi wani abun dazaiyi nadama nan gaba, baiyi believing in hurting women ba, but harga Allah Ni’ima is pissing him off, baima fahimci this whole anger da fushi da wani tantrums nata ba akan zancen nan shi baice zai auri Hawwa ba out of goodwill bawai dan bazai iyaba no sabida kawai bayason yabata beautiful years of friendship nasu, and again bai sanar da Hawwan ba, Hawwa have no idea yana sonta so what is all this haukan da Ni’ima keyi? Hannunshi yasa yakamo nata azuciye zai karbi key din Ni’ima tashiga kokawa dashi tana kaimai duka da hannu daya tana haki. “Wlh bazan bayarba saidai ka kasheni ka amsa” murde hannunta Baban Yaseer yayi Ni’ima tai kara tace “Aliyu you’re hurting me sabida Hawwa, wannan rawan jikin da haukacewan sabida best friend dina kakeyi, Aliyu I hate you, how could you? Why will you fall in love with Hawwa? Meta fini dashi? Yarinyar datai kwnatai sabida bakin jini? Yarinyar da Babanta ke rokon mutane suzo su aureta, rawan jikin menene kakeyi dame Hawwa tafini”? Hannunta ya murde da karfi ya karbi key sannan yanunata da hannu amasifance yace “Hawwa tafikida komi! Tafiki hankali! Tafiki natsuwa! Tafiki ilimi! Tafiki kyau da iya murmushi! Tafiki kunya! Tafiki iya girki! Tafiki kwazo! Tafiki kwarjini da haiba! Daga ranan bikinmu rannan dana fara haduwa da Hawwa naji inama ita na aura bakeba! Haryau har gobe I wish inama Hawwa na fara sani not you! I wish itane matana! Hawwa will never act like this! Hawwa carry kanta with dignity! She respects kanta! She knows what she’s doing unlike ke, look at the way kike behaving kaman dakikiya! I explained something for you but brain dinki yakasa comprehending ko ascertaining duka abinda nace, bayan you forced me to speak cus kece kikaje kikamin bincike who sent you to check my phone? Kina bincikamin waya who do you think you’re? Kece ke aure na? Kinama Hawwa wishing mutuwa kawarki that did everything in her power for you! Kin dauka inda inaso na aureta bazan iyabane? Kira daya zanma Baba angama magana, I explained everything for you but still jibi yanda kikeyi? What is all this classless attitude? For wat exactly? I hate razz woman idan kika zama one I will terminate aurenmu cus ban iya ihu ko fada ba, bakina baida kyau, don’t push me, if you push me wlh wlh saina auri Hawwa kuma agidan nan zata zauna! Don’t push me to the wall Ni’imatullah!” Kadakai yayi yawuce yafita abinshi Ni’ima tafashe da kuka sosai awajen kaman ta kashe kanta yau tayi dana sanin sanin Hawwa, ita Baban Yaseer zai kira dakikiya Innalillahi, batun yau yafara son Hawwa ba?.



