Mejo Najeeb Page 4 By Autar Alheri
“Ina amsawa jeki shirya mufita shopping kinjiko angel. “Yawwa yah najeeb zekaini shopping tafad’a cikin murna tanayi bedroom dinsu….Baki mansura tatura gaba tareda dukarda kanta k’asa tana k’uk’unai bahalin fitoda magana afili Tasha jibga agun big bro d’in nasu. Munir kuwa murmushi yayi aranshi yace Dede kenan indai yah najeeb ne zakiyiwa kaud’i rabonki Shan duka. Itadai Hajiya Umma batace musu komaiba Sema saving d’in najeeb datakeyi…ahakan siyana tadawo sanyeda baby hijab d’inta tana tsalle……mik’ewa yayi kawai yad’auketa batareda yako Kalli abuncinda Hajiya Umma tazuba mishiba yayi hanyar fita perlor, cikin sauri Hajiya Umma tace “son abuncinfa Hakan zaka fita Bakici komaiba kanabin shirmen siyana ko? “No Hajiya Umma zamu dawo yanzu yafad’a tareda ficewa daga parlor.GombeGarina wayewa duk sukafito yaran gidan Dama kowa da asuba yake tashi sedai idan mutin yayi sallah Yakoma yayi kwanciyar shi Amma fa Banda Isseta domin duk abunda akeyi na gidan dasafiyar itace keyinshi…bayan sunyi sallah dukkansu kowa Yakoma ya kwanta yayinda Isseta tashiga sharar gidan bayan tagama ta had’a wanke’wanke tanacikinyine mamansu Yah balah tafito daga dakinta tana wani Harare Harare bakin panpon tanufa inda Isseta ke wanke kwanukan tana zuwa taduk’a tad’ibi ruwa seda tagama dibarruwanne zata d’auka tabanke Isseta dakarfi seda tadursune akasan wurin cikin ruwan datake wanke kwanukan…ihu tasaki dakarfi Jin yadda k’ugunta yadaki kan panpon. Tsaki Tayi kawai tazagata tana fad’ar shegiya mekamada aljana…ihunda Isseta Tayi shine yayi sanadiyar fitowar mutanen gidan ciki kuwa hadda abbansu dashigowarshi kenan. “Kee maryama lafiyarki kuwa kikeyiwa mutane ihu tinda safe miyafarune? Abbansu yatambaya. Kafin Isseta Tayi magana cikin sauri iyya hassi tace haba mlm aidagani kam wani abunne yasameta mutin na ihu haka kawai kiladai zamewa Tayi domin nahango fad’uwarta Ina bakin k’ofa. Tak’arasa zancen tana k’ok’arin tada Isseta d’in. “Ash,Sha to sannu kinji kiyi hak’uri cewar Abba yanayi gaba abunshi. Abba na d’agawa daga wurin iyya hassi tasake jefarda Isseta tafad’i secikin ruwan dake zube k’asan wurin. Tana fad’ar shegiya Allah yak’ara ai wlh Dama ba bankeki Tayiba datasani durmuya kanki Tayi aruwannan sekin sheka barzahu. “Ai sekizo kikasheta d’in tinda bazuciyar Imani cedakuba Muna furcin banza da bad’agata zakiyiba miyasa kika nuna tausayawarki gareta agaban idon mahaifinta seda yad’aga Zaki wani fitoda asalin halinki muguwar mace me fuska biyu. Mama salmu tafad’a cikin Jin haushin iyya hassi d’in.. itama harara tabanka mata kana tace Humm adeyi mugani idan Tusa nahura wuta aikema bason nata kikeyiba. “au haba tobara Nazo sekinanamun wanda kesanta d’in acikinku tafad’a tanayowa kan iyya hassi….aicikin sauri ta fad’a d’akinta batareda banko k’ofar tace sedai kiyida wani badainiba wlh….Humm dakitsaya seki nunamun ai….jiyowa Tayi kan Isseta tana fad’ar sekitashi kigyara jikinki kinzauna suna gasa Miki Aya ahannu kinayiwa mutane kukan banza, tana kaiwanan azancenta tashige nata d’akin.Ajiyar zuciya mama bintu tasauke kana tanufi kicin d’insu Dama itace Tayi girki jiyada dare Kuma yanzu itace zatayi na safe, Hakan yasa tad’ora ruwan zafi kawai tashiga had’a kayan abuncinta harseda ruwan sukayi zafi kana tad’auko bokitin k’arfe tajuye ruwan tafito tareda d’aga Isseta domin tind’azu Bata ko d’aga daga inda takeba, seda tamik’e tsaye kana takai mata ruwan bayi tace “jekiyi wanka daga Hakan takomawarta kicin….Hakan tashiga wanka tana kuka tanayi garta gama sa’annan tafito.Dakinsu tashiga inda tasamu yayun nata na aikin Nasu wato less sunrufe ko Ina kamar yadda suka Saba sedai rashin sanin shigowarta yasakasu yin abun dasafe domin idan zasuyi dasafen sekowa Yakoma bacci sabida kosunrufe ko Ina d’akin bazeyi duhu yadda sukesoba sabida ba dare bane, itako sunsan batashigowa seta gama duk abunda takeyi awaje Dan harsugama iskancinsu Bata shigoba yauko abun yazoda sab’anin. Ido Isseta tazaro ganin anty bulki d’are,d’are akan anty hawwa tasa breast d’inta abaki tana Sha ga hannun anty hawwa acikin gaban anty bulkin se Nishi sukeyi da gurnani, toshe bakinta Tayi ganin kuka naneman sub’uce mata domin su Sam basusanda shigowarta ba sabida sun lulu wata duniyar, dasauri tabud’e d’akin tareda ficewa tabanko k’ofar….Hakan ya ankarar dasu wani yashigo kenan cikin sauri anty hawwa yamik’e tareda dirowa daga kan katifarsu tafito waje tana lek’e acan tahango Isseta zaune wurin store d’insu ta kuka..tsaki taja kana takomawarta domin tagano itace tashigo d’akin…cikin sauri anty bulki tace “waye yashigo hawwa? “Humm wannan banzarce mana ni wlh nama d’auka mamansu Yah balah ce ko y’ar bala’in Nan mama salmu harna tsorata yanzu takatse Muna Jin dad’inmu dasora kad’an nayi release washh muje kitsotsamun please tak’arasa zancen tana kama hannu anty bulki tatura agabanta, Aiko cikin sauri tashiga yimata abunda take buk’ata atake suka koma ruwa. Wa’iyazubillah Allah yakaremu da zuri’armu Baki d’aya way’anda keyi Kuma Allah ya shiryesu Dan alfarman annabi.Isseta Bata koma d’akinba seda Taga fitowarsu sun shiga wanka anty bulki ce tafarayi bayan tafito anty hawwa tashiga Hakan yasa tamik’e tashiga cikin sauri tashirya kamun anty hawwa tafito domin Bata K’aunar su had’u sabida anty hawwa akwai bakin hali…..seda tagama shirinta kana tafito tsakar gidan Domin k’arasa aikinta Amma fa izuwa yanzu tafara d’ingishi domin inda tabugu yafara mata ciwo sosai….seda tak’arasa abunda batayiba kana taje tayiwa abbansu inakwana daganan tabi duk matan gidan tagaidasu kamar yadda tasaba, dudda hantarar dasuke mata Amma Bata fasa gaidasuba domin wannan umurnin mamanta ne. Gun mama bintu ne k’arshe tana zuwa bayan tagaidata ta amsa kamar yadda tasaba itama bayabo ba fallasa kana tad’auko abun Karin kumallonta tabata, karb’a Tayi tareda mata godiya kana tamik’e tabar gidan.Kaitsaye wannan kangon tanufa Ida wannan mahaukaciyar azaune tasameta kamar kullun tana tsince tsincen k’ananun duwatsuna awurinZama Tayi kusanta tareda riko hannunta tacire duwatsunan dake ciki kana tasaka ruwa tawanke mata hannunta tareda Bata tawanke baki kamar yadda takoyarda ita sa’annan tabata abuncinda takawo mata….Aiko kamar Jira takeyi takarb’a dasauri tasoma cikin zafi’zafi kamar wani zekwace mata…..itadai Isseta da kallo kawai tabita tana share k’wallar idonta Allah yasani tanason wannan baiwar Allah harcikin ranta tanajin k’una sosai aranta idan tatuna cewar mahaukaciya ce abun nasosa mata Rai sedai ba yadda zatayida hukuncin Allah….suna ahakan hartagama cin abuncin yauma kamar kullun seda tagyara nata komai Taga wurin Yakoma yadda takeso sa’annan ta tashi tabar wurin. Kaitsaye gidansu k’awarta halima tanufa inda tasameta zaune tanashan kunun gyad’a da fanke…zama Tayi bayan tagaisarda maman halima suka soma Shan kunun tare itadai halima batacewa Isseta komaiba domin haryanzu lamarin maman Isseta na aranta Kuma takasa gayawa kowa har mamanta sedai Abun yak’i barinta tasamu sukuni. Seda suka gama Shan kunun kana Isseta tace “halima miyasa jiya Bakije gidanmuba ko haryanzu tsoron maahh kikejine? “Humm Isseta aidoline naji tsoro kema kinsani sedai na yadda dacewar bazata cutaddamuba sabida naganida idona dazayi mana wani abun datayi Amma batayiba sedai abunda yake bani tsoro anan shine Isseta Dama mamanki ba mutin bace? Amma ke kike mutin? Shinwai dagaske ma itace mamarki kodai akwai wani abunda kike b’oyemunne? Isseta hajo ruwa faπ₯ tinkamu tak’arasa Isseta Tayi saurin rufe mata Baki tana girgiza mata kanta atake idonta suka cikoda k’walla cikin dakiya dajarumta tahad’iye abunda yatokare mata mak’oshi kana tabud’e Baki cikin muryar gaskiya da gaskiya tace “yes halima wannan kifin dakika gani itace mamata itace mahaifiyata banada wata uwa aduniya samada ita Kuma Ina alfaharida Hakan. Nisawa Tayi kamun tak’ara goge k’wallar data k’ara cika idonta kana tace “eh itadin ba mutin bace kamar kowa Amma tafi mutanen kyakkyawar zuciya Kuma Hakan Allah yatsara Hakan yakesan ganinmu ita ba bil’adama ba Amma y’ar ta bil’adama Kuma banajin bakin ciki akan Hakan Sema Dad’i da alfaharin kasancewarta uwa agareni nakeji domin tahutada zama cikin K’azan tacciyar rayuwa Irin ta gidanmu. Shiru tad’anyi kamun tarik’o duka hannayen halima tace “please halima kidena Jin tsoron mamana kitayi son abunda nakeso domin itace farin cikina Kuma kisani har abada bazata tab’a cutardamuba domin uwa Koda muguwace bazata cutaddamuba y’ay’antaba balle Irin tawa uwar me zuciyar salihan bayin Allah. Tak’arasa zancen tana kace halima da sexy eyes d’inta. Shiru wurin yad’auka nawani lokaci kafin halima tasauke ajiyar zuciya tareda sakin kukanda take rik’ewa tind’azu tarungume Isseta sosai ajikinta kana tashiga magana cikin kuka take fad’ar “har abada bazan tab’a kin abunda kikesoba Isseta ko maah bak’inta nakeyiba tsoronta ne kawai nakeji Amma ayanzu kinciremun tsoron Kuma kin tunatardani abunda namanta akan uwa sabida Hakan daga yau kisaka aranki cewar maah mamarmuce mudika bawai ke kad’ai ba….wani Irin Dad’i ne ya lullube Isseta wanda Batasan lokacinda tak’ara rungume halima ba tanasakin nata kukan………mamar halima ce tashare tata k’wallar cikin Jin dad’in amintakar yaran Nasu tace “to ragwaye idan kungama kukan ai sekutashi zuwa islamiyar lokaci na k’urewa… d’agowa sukayi atare suna kallonta, ganin tana musu murmushi ne yasa duk suka saki murmushin Suma tareda mik’ewa sukayi mata sallama suka fice.Bayan wata ukku.LagosBanana island.Zaune yake acikin tangamemen office dinshi Yana wani aiki a computer dinshi, nocking aketayi Amma yak’i Bada izinin shigowa domin ya duk’ufa akan aikin dayakeyi idan yake ganin wani attack da’akeyi tsakanin sojojin nigar da wasu Y’an south Africa suna hak’ar ma’adanai tsakanin yobe state da kogi. Kuma abunda besaniba shine tin a yamai wannan Bada k’alar tafara Hakan yasa sojojin na Niger biyosu har Nigeria sedai har izuwa yanzu wasar b’uya akeyi tsakaninsu basuyi nasarar kama Koda mutin d’aya ba…. bud’e k’ofar da’akeyine yakatse mishi abunda yakeyi sedai yasan kap afad’in duniya mutin d’aya ne zemishi Hakan domin yasan cewar dudda kusancin dake tsakaninshi da captain Jameel bazeshigoba tabbas seya bashi umurni.Wanda yashigo kuwa zama yayi kawai tareda juyoda computer gabanshi, se alokacin na kalleshi. Wani kyakkyawan matashin saurayine wanda baze wuce sa’ar MEJO NAJEEB ba kyakkyawane sosai sedai shi chocolate color ne Amma fa akwai kyau domin tabbas idan bakaga najeeb awuriba zakace bawanda yakai wannan saurayin kyau sedai fa idan najeeb na wurin to shidin zamukirashida mummunaππ”D’agowa yayi ya kalle mejo Daya lumshe golden eyes dinshi yace “najeeb Ashe kaga abunda nagani nima yanzu yazamu b’ullowa wannan lamarin kasanfa yanzu Ido za’asa Muna domin ganin abunda zamuyi idan Kuma bamuyi komaiba asamu abun gayawa shigaban k’asa tinda suntsani ganinmu a wannan matsayin. “Shiru mejo yayi bece komaiba Kuma be motsaba tinanin maganar wannan guy d’in kawai yakeyi harseda mutumin ya fiddaran zeyi magana sa’annan yanisa tareda bud’e golden eyes dinshi akan wannan saurayin kamun yace Baki cikin muryar da dajinta kasan mamallakinta acikin fishi yake yace “general wannan abun akwai sark’ak’iya acikinshi fa idanba Hakanba miyakawo soldiers of Niger a neja yin wani aikin batareda iziniba? Kuma idan da izini suka shigo to izinin waye? Wanene yayi wannan yankan hukuncin batareda Saka hannunmuba? “Nisawa general aliyu Haidar yayi kana yace Tabbas akwai wata ak’asa mejo Amma bamada zabi doline muyi wani abun akai….Dan shiru yayi nawasu mintuna kamun yace “shikenan zamuyi Amma bazamu tura kowanne rukuniba dakanmu zamuyi wannan work d’in, yafad’a cikin tabbatarda maganarsa…”it’s ok Amma mukad’ai? “No captain Jameel da captain Ameer. “Okay badamuwa Hakan yayi….!”Humm yanzu aka fara ba’abayi komaiba tukunna π€ MEJO NAJEEB nakud’i ne akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin angamashi a complete yafita. Idan kinshirya biya Zaki iya tura kudinki a wannan account d’in π 2276776261 sha’awanatu kasim UBA Bank. Kana kitura shedar biyanki a wannan nomber π 09112799371 on WhatsApp or kikira wannan nomber π 07037092176 π




