Scholarship Ƙarƙashin Ma’aikatar Ilimi Ta ƘasaDa Kuma Hukumar Samar Da Lamunin Karatu Ta Ƙasa.
Dalibai da suke da Sha’awar karatu a Ƙasashen Ƙetare Dama Gare ku.
Ku gaggauta cike Sikolashif ɗin Gwamnatin Tarayya Ta Shekarar 2022/2023.
Mai Taken :-
BILATERAL EDUCATION AGREEMENT (BEA)
UNDERGRADUATE (UG):– yin Degree Fannoni Kamar Haka;-
1: Geology
2: Engineering
3: Agriculture
4: Architecture
5: Science
6: Mathematics
7: Environmental Sciences
8: Law
9: Sports
10: Social Sciences
11: Biotechnology
12: Medicine
13: Plot Engineering
14: Neurologist
Ƙasashen Karatu
1: Russia
2: Hungary
3: Morocco
4: Egypt.
Abun da ake buƙata;
Duk wanda ke don yin Degree a ɗaya daga cikin Courses ɗin nan a Ƙasashen da aka ambata Dole ya kasance yana da Seven Credit Mafi ƙaranci a WASSCE/WAEC ɗin shi masu ɗauke da English da Mathematics .
Kuma shekarun sa ka da su kasance daga 17-20 .
KARANTA:
✓ Hukuncin Abincin Kirsimeti Ga Musulmi Fita ta farko
✓ Gwamnatin Tarayya zata dauki karin Matasa 400,000 aikin N-Power
✓ Kano State School Of Nurses and Midwife Enterance Examination 2021/2022
POSTGRADUATE (PG):-
Yin Master’s Degree ko PhD A ko wanne fanni da ku ke so.
Ƙasashen Karatu.
1: Russia
2: China
3: Serbia
4: Hungary
5: Romania
Abun da ake Buƙata ;-
Ya kasance ɗalibin da zai nema Yana da First Class ko Mafi ƙaranci Yana da Second Class Upper Devision .
Ya kasance sun gama NYSC kuma shekarun su bai Haura 35 ba, Masu PhD kuma bai Haura 40 ba.
Duk Undergraduate da Postgraduate ɗin da suka Nemi ƙasar HUNGARY za su iya zaɓan ɓangarori fiye da biyu ta hanyar ziyarar wannan shafin :- www.stependiumhungaricum.hu
An buɗe shafin Tun ranar 18Nov 2021 za a rufe 15JAN 2022.
Dole ne ayi Upload na dukkanin Takardu.
Za a cike ta ziyartar shafin :- www.education.gov.ng
Ku Sani
waɗanda aka zaɓa za a buƙaci waɗannan bayanan da za su kai Hukumar Bada Lamunin Karatu Ta Ƙasa.
- International Passport Data Page
- Authenticated Copies Of Academic Certificate
- Special Medical Records From Government Hospitals
- Birth Certificate And Indigine
- Police Clearance Certificate
Best Of Luck
Muhammad Sulaiman Abubakar
MS Kutama
07044122219