Uncategorized

Yadda zaki rikitar da mijinki cikin sauƙin.

Yau mata ne za su morewa rubutu na.  Dan gajeren bayani zan yi kan yadda za ki kashe wa namiji jiki.  Ya rikice ya ga ba abinda ya ke so sai shiga ramin gindin ki. Akwai waje daya da ku mata ku ke yin kuskure.  Zan yi bayanin shi kamin in ci gaba.

Wato yawancin mata su na tunanin bayyana al’aurar su ga namiji shi ne zai sa ya dinga sha’awar su.  Wannan haka ya ke amma a farkon haduwa. Bayan wani lokaci,  in ya saba da ganin ki haka sha’awar da ya ke yi miki sai ta ragu sosai.  Musamman ma zaman aure. Dan Adam ya fi darjanta abinda ke da wuyar samu. Ku lura, ruwa da kasa sun fi komai mahimmanci a rayuwar mu amma wasu abubuwa banza da za mu iya rayuwa ba tare su ba sun fi daraja a idanun mu. Ko kin san kudin zinare?

Ki kasance duk lokacin da namiji ke tare da ke,  ki na sanye da tufan da ya rufe duk wata gaba mai mahimmanci a jikin ki.  Ya kasance yadda kamin a fara cin duri sai ya dan sha wuyar tube ki. Wajen tube kin ne zai kara rikicewa ya fada birnin zumudi. Ko a daki ne fa,  kar ki yarda ki kasance wai jikin ki sai pant da brazier.  A’a ki ba wa jikin ki mahimmanci.

Ya tube a hankali ba.  Ko kuma ki tube daidai lokacin da idanun shi ba su gani daidai.  Wato lokacin da bura ke tsallen nan. Ko da ki na shafa shi,  ko kuna sumbatar juna,  kar ki yi saurin tube kan ki.  Ki tabbata lokacin da za ki tube ya riga da ya rikice.  Kuma ku na gama cin duri,  ki yi saurin mayar da tufa jikin ki tun kamin hankalin shi ya dawo.

In dai za ki bi wannan tsarin,  duk dadewar da za ki yi tare da namiji ba zai daina kwadayin ki ba.  Sabida kullun zai dinga neman gane iya kyawun jikin ki.  Ya zama har abada bai gane ba.  Wannan sirri ne na zama da namiji. Ku ci gaba da duba shafi na MATA.  Zan kawo muku bayanin yadda ake rikitar da namiji.  Sai anjima.

Back to top button