Education

Tallafi Daga Hukumar NITDA Ga Daukacin Mata Baki Daya

Assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa awannan shafi namu mai albarka.

kamar yadda kukasani munsaba kawo muku Abubuwan da suka shafi cigaba da tallafi daga bangare daban daban yanzu haka ansami wannan damar daga hukumar NITDA wannan Sabon program ne da hukumar tasamar domin talks mata masu kana nun sana’oi da wadanda basuda sana’oinma hukumar taware makudan kudade domin tallafa musu.

Daga wasu bangarori daban daban domin rage radadin talauci da zaman banza sunan shirin ma Gina Mata Shine Gina Al’umma.

Aikin zai kasance na iya mata ne.

Domin cika wannan tallafi sai ku danna apply dake kasa.

APPLY NOW

Back to top button