Labarai

Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar rasuwar Mutasa 15, a Hanyar Lagos Allah Ya gafarta Masu

Innalillahi wa Inna ilaihi raji’un Mummunan Hatsarin Mota Yayi Sanadiyyar rasuwar Mutasa 15, a Hanyar Lagos Allah Ya gafarta Masu

Wani mummunan hatsarin mota ya afku a garin Ilesha dake jihar Osun, matafiyan sun tasone daga karamar hukumar Kiru dake jihar Kano, inda suka nufi Mile 12 dake jihar Lagos.

Hatsarin ya afku ne sakamakon taho mu gama da akayi da mai mota kirar Sharon da kuma mai mota kirar Hommer wanda a ciki ne mutum 15 suka gamu da ajalinsu.

Muna rokon Allah ta’ala yayi musu rahama.

Jaridar Tsuntsuwa

Related

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Mummunan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wata Budurwa, Allah Ya gafarta Mata.

Back to top button