Labarai
Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un: Allah Yayi wa Bintu Dadin Kowa Rasuwa

INNA LILLAHÍ WA’INNA ILAIHI RAJI’ÙN:
BINTU DADINKOWA TA RASU: Jarumar Kannywood da take fitowa a matsayin Bintu ta shirin Dadinkowa na tashar Arewa 24 ta rasu yau Lahadi sakamakon rashin lafiya da ta sha fama da shi.
Allah Ya gafarta mata.