Uncategorized

Maganin Girman Gaba, Da Karfin Maza

Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asali wanda babu kwayar bature  a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada.

Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin da kake fama dashi na saurin inzali dàttin mara in sha Allah.

Citta mai kogo (CITTA MAI ƳA ƳA) da Namijin goro.

Yadda zaa hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo a hada a dake sosai.

Karanta>>> Abubuwan Dake Haddasa Matsalar Saurin Kawowa, Raunin Gaba Da Kuma Ƙanƙancewar Gaba Masu Wahalar Magani.

Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.

Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa ramin chokali sau biyu a rana.

Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

Masu bukatar hadadde muna saidawa aduk inda kake fadin nigeriya maganin zai iske ka cikin sauki insha allahu

Idan ana bukata sai a kira 09023624451 ko ayi magana ta Whatsapp domin karin bayani

Back to top button