WhatsApp: ☏+2348141712330
A kullum na duniya maza ma’aura suna saduwa da matansu, sai dai kuma abun tambaya anan shine, maza nawa ne suke iya gamsar da matayen nasu a lokacin da sukayi kwanciyar ta jima’i? Maza nawane magidanta suke da illimin sanin yadda zasu gamsar da matansu? Ko munki ko munso babu yadda zamu kaucewa magana a kan jima’i domin shine ginsheken zaman aure kuma yana cikin manyan lamuran da kan iya sa a samu zaman lafiyan ma’urata ko akasin hakan.
Yana da kyau da kuma mahimancin maza su fahimci cewa, duk wata mace tana sha’awar ganin cewa mijinta yana matukar gamsar da ita yayi da suka yi kwanciya ta jima’i. Sai dai kuma abun ban haushe maza da dama suna dauka cewa gamsar da mace a jima’ince shine saduwa da mace da karfi ko kuma da mugunta ko jigatata shine zai iya gamsar da mace.
Mafiya yawan maza basu da illimin sanin cewa mace takan dauki lokaci mai tsawo kamin tayi zuwa kai duk da yake da akwai wasu matan da suke yinsa cikin karamin lokaci. Don hakane yake da kyau maza su gabatar da wasanni ga mace kamin su afkamata.
Kamin mace ta kamu, dole ne sai an tantabamata mata wasu wurare ta hanyar sumbata, wasa da nonuwanta, gabanta da makamantanmsu. A wannan lokacin ne mace jinin jikinta yake bin ko ina a jikinta daga nan kuma sha’awa ya motsomata harta nemi bukatar mijinta.
Mundin namiji ya jefa matarsa cikin wannan yanayi zai ji dadin yin jima’i da ita haka kuma ita kanta matan bazata yi koken rashin gamsuwa bayan an gama, maza masu murza matayensu a lokacin wasannin motsa sha’awa, mazane da suke sa matansu gamsuwa da zuwan kai cikin sauki kuma akai akai.
Kada kayi gaggawar shigar matarka, ka tabbatar ka dauki lokacin kamar mintuna 25 zuwa 30 kana wasa da ita har sai lokacinda tayi laushi da kanta tana bukatar ka shigeta. Mata da dama dai sukanyi sha’awar gani mazansu ne ke tubesu da kansu a lokacin da ake tsaka da wasan, yadda kuma a yayi wasan kana tube mata kayan dake jikinta daya bayan daya kamin kashiga wasa da muhimman wuraren dake motsa mata sha’awa.
Da yake bazan yi bayani dalla-dalla na yadda ake wasa da mace da kuma wuraren da ake wasan dasu ba a wannan shafin, yanada kyau maza su fahimci cewa ko wace mace da inda ke tayar mata da sha’awarta. Wata da zaran an soma shan bakinta sha’awata ya motsa, wata kuma wasa da gabanta, wata murza kan nonuwanta watama kunnenta kawai za’a taba ta fara diga, dole ne kowani magidanci ya fahimci meke tayarwa matarsa sha’awa a lokacin wasanni.
Mahimmancin wasa da mace kamim soma jima’i shine, zai sata ta soma fitar da ruwa wanda ruwan yana taimakawa shigar azzakari cikin farjin mace da sauki. Haka kuma yana taimakawa mace tayi zuwan kai cikin sauki ba tare da ta dau lokaci ba.
Girman azzakari, ko tsayinta bashi ne abu mafi mahimmanci ba a wajen mace, abun da kawai yake sa mace ta samu zuwan kai da kuma gamsuwa a yayin jima’i, shine yadda aka motsa mata sha’awarta a lokacin da ake wasa da ita shine abunda yake sata nan take ta samu zuwan kai da kuma gamsuwa irinta jima’i.
Babu saduwar jima’i mafi dadi wajen mace irin tayi zuwan kai lokaci guda da mijinta, wanda bincike ya nuna cewa maza 100, 40 ne kawai suke iya yin zuwan kai lokacin daya da matansu, hakan kuma yana samuwa ne ganin yadda suka lakanci jima’i da matan nasu.
- Yadda Za Ki Rikitar Da Mijinki Cikin Sauƙi.
- Sirrika Uku Da Ke Cikin Kwanciya Babu Kaya Ga Ma’aurata.
- Hanyoyin Gamsar Da Mace (Uwargida)
Shi dai zuwan kain ‘ya mace, shine kololuwarn jindadin kwanciyar jima’inta, kuma shine yake jawo gamsuwarta a jima’ince, don haka da zaran wasu matan sun samu gamsuwa to sha’awarsu ta jima’i kuma ta kare a wannen lokacin, duk kuwa da wasu matan da ake samunsu suna iya zuwan kai kamar sau biyu zuwa biyar a kwanciyar jima’i guda, hakan yana danganta ne da irin halittan macen da kuma yadda mijinta yake sarrafata a jima’ince.
Shi dai zuwan kai ‘yan mace ba kamar na miji bane, domin shi namiji idan yayi zuwan kai abune da ake iya ganinsa a zahiri saboda yadda maniyi yake fita daga azzakarinsa. Wassu na daukar cewa, ruwan dake fita daga gaban mace a lokacin saduwa da ita shine zuwan kan nata, (duk kuwa da akwai matan da suke kawowa yadda maza keyi) abun ba haka yake ba.
Ruwa iri biyu ne yake fita a gaban mace a lokacin da ake wasa da ita wani ruwa mai yauki ne yake soma fitowa, wanda yake alamta cewa ta soma kamuwa kenan, haka kuma idan ana saduwa da ita kuma da akwai wani farin ruwa wanda yafi kama da madara shima yana fita daga gabanta, shima wannan bashi ne alaman mace tayi zuwan kai ba.
A lokacin da mace tazo kawowa, a wannan lokacin kamanninta sukan canza, numfashinta yana yawan bugawa da sauri, haka kuma jinin jikinta guduwarsa na karuwa sosai haka kuma jijiyuyin jikinta zasu kara bayyana yayin da zata yi wani kara ko kuka ko fadan wata kalmar dabata sanshi ba a yayi zuwan kan nata, haka kuma mata da dama suna kankame mazajensu a lokacin da suke zuwan kan.
Da akwai yanayin kwanciya na jima’i da yake taimakawa mata domin yin zuwan kai cikin sauki a lokacin jima’i, sai dai kuma ganin babu shafuka da zamu kawo komai da komai a wannan mujallar, nake baiwa ma’aurata su nemi littafi mai suna jima’i domin ma’urata wanda zai fito nan bada jimawa ba a kasuwa.
Sai dai kuma kamin wannan lokacin, ya kamata maza su fahimci cewa da akwai illa ga duk namijin da bazai iya gamsar da matarsa ba a jima’ince, don haka ne nake bada shawara ga maza su nemi sanin illimin yadda zasu iya sarrafa matansu.
Tura wa yan uwa idan ya burge ka 👍