Uncategorized

Haɗin Ni’ima Domin Jin Dadin Zamantakewar Aure.

Hanyar Da Zakibi Kiyi Hadin Kwakwa.

Shi hadin kwakwa yana da matukar amfani ga mata.

Hadin kwakwa hadine wanda yake saukar ma mace da ni’imanta, a koda yaushe zataji ta cikin sha’awa da bukata kuma yana sa namiji yaji baya gajiya da biyan bukatarsa ta aure.

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jikinmu 

Karanta>>> Tsumin Matan Aure  Don Inganta Auratayya

Karanta>>> Tasirin Da Tazargade Ke Yi Ga Lafiyar Mata

Abubuwan da zaki nema sune kamar haka;

1️⃣—Kwakwa

2️⃣—Madara peak

3️⃣—-Dabino

Bayani; Zaki fasa kwakwan ki tsiyaye ruwan a cikin wani abu ki rufe, sai ki bare bawon  kwakwan sai ki sami magogi sai ki goge kwakwan, idan kin goge sai ki markada kwakwanki.


Danna Rubutun Domin Karanta Abubuwan Dake Haifar Da Tusar Gaba

Bayan kin markada sai ki zuba ruwa ki tace ki cire dusar dama kuma a can gefe kin jika dabinonki sai ki markada dabinon, ki juye cikin wannan tattaciyar kwakwanki, ki zuba madara peak ki dauko wadannan ruwan kwakwar da kika fasa sai ki zuba a cikin wannan ruwan sai ki motsa, idan ya hade sai ki saka a cikin firiji yayi sanyi ko kuma ki saka kankara, ki wuni kina sha. In sha Allah zaki ga abun mamaki.

Karanta>>> Yadda Zaku Kula Da Fatar Jikinku A Lokacin Sanyin Nan

Karanta>>> Hanyoyin Da Zaku Bi Domin Karin Kiba Ba Tare Da Kunsha Maganin ba

NOTE🚫:- Manufar mu shine kyautata alaqa tsakanin ma’aurata,kada Wanda yayi amfani da abinda ya san idan yayi zai kai shi ga sabawa ALLAH,lallai mu kiyaye,kuma mu ji tsoron ALLAH.

Back to top button