Uncategorized

Tubali Book 3 Page 1 Complete Novel

NA
AISHA ALIYU GARKUWA

Caɓɓullenta masu masifar kyau da cika da sheƙi suna tsaye cas kamar an dasasu.

Wani irin azabebben numfashi dake gab da ficewa da ransa ya jawo kana ya maidashi ciki da karfin tsiya wanda hakan ya bada sautin.

“Wyhhhhhhhhhhhyyy”.

Tamkar dai wanda ya saka ihu.

Ita kuwa Jannart daketa kiciniyar zare hijabin sautin nasane ya jawo hankalin ta, wanda hakan yasa tayi saurin sake hijaban cike kunya.

Ido ta zazzaro woje ta zuba masa shi da yake dama tana fuskantar ƙofar ne cike da tsoro ta zuba mishi idanun ganin yadda jikinsa yakeyi wani irin fitinennen tsuma.

Shi kuwa Rayyern tun kallon forko da yayiwa Caɓɓullen nata,

Jiri ya kwashesa hakan yasa ya tafi luu kamar zai faɗi, da sauri yasa hannunsa ya dafe gini ƙofar ɗakin tare da rumtse idanunsa da launinsu ya sauya,

Wani irin harbawa zuciyarsa ta farayi da sauri-sauri.

Duk sanyin nan da yakeji yanzu-yanzu ya fara juyewa ih zuwa yanayin zafi.

Ita kuwa Jannart cike da mamaki tayi taku biyu zuwa uku tana mai ƙara gyara rufuwanta da manyan hijabanta da suka zo har ƙasa cikin sanyin murya tace.

“Naan”.

Bai amsaba kuma bai buɗe idanunsa ba, jikinsa kuma bai bar tsumaba.

Cikeda rauni tace.

“Naan cikin kane”.

Shi dai bai iya buɗe lips ɗin sa ba.

Sai.

“Innalillahi wa innailaihi rajiun hasbunallahiwani’imanwakil Ya Salam”. Da yaketa maimaitawa a zuciyarsa da yakejin kamar zata fito woje,

A hankali ya janye hannunsa tare da dafe kansa.

Sannan ya fara ƙoƙarin buɗe idanun nasa da har yanzu hoton Caɓɓullenta suke nuna masa.

Da sauri ta kuma matsoshi ganin yadda ya dafe kansa da kuma idanunsa da suka sauya launi,

Cikin sanyi tace.

“Pleees Naan meke damunka?”.

Ta ƙarashe mgnar tana kallon tattausan sajensa dake kwance lip-lip yana zuba wani irin masifeffen sheƙi mai ɗaukar hankali,

A fizge yake sauƙe numfashi kamar yadda itama a fizge take sauƙe nata numfashin sabida yanayin ciwonta.

A  raunace ta kuma cewa

“pleess Naan gaya min?”.

Cikin karfin hali da tsare gida yace.

“lfyata lau, kizo”.

Yana faɗin haka ya juya, ita kuwa.

Jannart ido ta zuba mishi ba tare da ta motsa daga inda take tsaye ba, tsayuwa ya ɗanyi dan jin, alamun idonta a jikinsa,

A hankali ya juyo ya dawo cikin ɗakin, cikin yanayin tsuman da jikinsa keyi har yanzu yasa hannunsa ya kamo nata,

tare da juyowa ya fara tafiya,

Dole ta biyo bayansa.

Tana jin yadda jikinsa ke tsuma duk da kan hijabinta ya riƙe hannunta.

Suna isa tsakiyar falon ya saki hannunta tare da nuna mata kujera fuska a murtuƙe,

Ba musu ta zauna,

sai kuma tayi ƙasa da kanta.

Shi kuwa zama yayi a kujerar dake fuskantar wacce take zaune a kai.

Ƙafarsa yasa ya turo mata santer table ɗin gabanta.

Ba tare daya kalleta ba,

cikin dakekkiyar murya yace.

“Kici abincin nan yanzu”.

Ita kanta tasan tana jin yunwa, ta rasa meya hanata cin abincin koda yake hakan baya rasa nasaba da gumbunan da take damawa tana sha da madara, wanda take jikinsu kamar fura da nono.

“Kici abinci nace ko?”.

Ya kuma faɗa a daƙile,

Ɗan bakinta ta turo gaba kana a hankali tace.

“Yayi sanyi”.

Kanshi ya ɗago ya zuba mata idanu na second Ni kana yace.

“Ki duba akwai mai zafi”.

Kai kawai ta gyaɗa mishi.

Shi kuwa Dr Rayyern ƙafarsa ɗaya ya daura kan ɗaya dan dakatar da Naan ɗinsa daga daka tsallen zalamar kwaɗayin da yakeyi.

Ita kuwa Jannart a hankali ta miƙe tsaye.

“Ina kuma zakije?”.

Cikin tura bakin tace.

“Plate zan ɗauko”.

“Zauna”. Yace mata tare da miƙewa

Plate ɗin ya ɗauko da tea cup da tea spoon da fork,

Miƙa mata su yayi,

ba musu kuwa ta amsa.

Ta ajiyesu. Sai kuma tayi shiru, shima shirun yayi a ƙalla 35 second a hakan.

Ganin hakane yayi kwaffa tare da matsowa bakin kujerar, ledan magungunan ta yaja.

Allurar ya zaro tare da fara haɗa ruwan.

Da sauri ta kalleshi cikin kwaɓe fuska tace.

“Naam Allura kummmma?”.

Juyowa yayi ya ɗan kalleta jin yadda ta tayar masa tsikar jiki da muryarta.

Ita kuwa sharabarsa ta zubawa idanu ganin yadda gargasar jikinsa ke mimmiƙewa.

Cikin tsuke fuska yace.

“Yes allura kuma, tunda bazakici abinciba ai sai ayi allura ko”.

Da sauri tace.

“Allah ko Naan na worke Kuma zanci abinci”.

“To kici”.

Ya faɗa yana aje allurar,

ai kuwa da sauri ta fara buɗe lodidin har taji mai zafin.

Da sauri ta zuba a plate ɗin wani irin gashi ne mai romo-romo.

Sai tururi yakeyi ga ƙamshin tafarnuwa da duk magungunan sanyi na tashi a ciki.

Shi kuwa Dr. Filas ɗin ya jawo tea mai kauri ya haɗa mata kuma mai yawa.

Sannan ya ajiye mata gefenta.

Ita kuwa spoon ta ɗauka tana jujjuya gashin kana tasa fork tana zare ƙashin dake jikin naman.

Cikin tsareta da ido yace.

“In bazakici ba, muyi allurar.”

Da sauri ta jujjuya masa kai tare da fara kaiwa bakinta.

Fitar numfashin ta yake laƙanta tabbas Athsman ta ne ke gab da tashi, hakan kuma bai rasa nasaba da sanyin gari kuma da katse alluran da akafara mata da aka bari.

Da kuma yadda tai tashan freuts  masu sanyi

Yunwar da takejine kuma yasata cin gashin sosai.

Tanaci tana ɗan kurɓan ruwan zafin.

Ture plate ɗin gefe tayi tare da kallonshi ganin ita ya tsare da idone yasa a hankali tace.

“Allah ko Naan na ƙoshine”.

Kanshi ya gyaɗa mata, kana ya jawo magungunan na, ya ɓare kala biyu ɗaya  guda biyu da kuma kwaya ɗaya,

ba tare da yayi mgn ba ya miƙa mata, ba musu kuwa ta amsa.

Ta afasu a baki tare da kora tea.

Ɗin.

A tsanake ta fara gyatsa.

Kanshi ya jinjina alamun gamsuwa, kana ya miƙe.

Kai ta ɗaga tana kallonsa.

Shi kuwa juyawa yayi ya nufi ɗakinta,

Cike da mmki ta bishi da ido.

Shi kuwa yana shiga ko 45 second baiyiba ya fito.

Daga nan kuma ɗakinsa ya wuce.

Ita kuwa Jannart.

Babbar wayarshi dake gefenta ta ɗauka, ta fara yin dube-dube.

“Mitsss, ace Gallery mutun ba komai ba hoto ko ɗaya ba abin gani a wayar mutun shi komansa da ban kamar ba ɗan zamani ba”.

Ta ida mgnar tare da shiga inbox nasa.

Cikin jin daɗi take kallon text ɗinsa da Yah Azeez ɗin ta.

Cike da farin ciki tace.

“Wayyo daɗi Alhamdulillah gobe zanga ɗan uwana”.

Sabida Azeez ya mishi text cewa biyu da rabi zaizo”.

Wannan abun shi yasata farin cikin.

Tayi niyar ta kirasa sai kuma ta fasa, sabida ganin kada yaga ta cika shisshigi.

Cikin jin dadin ne kuwa ta miƙe ta tafi ɗakinta da sanyin falon yafi yawa dake akwai manyan windows.

Tana shiga kuwa meda ƙofar da nufin rufe.

Sai kuma taji an kare ƙofar,

da sauri ta leƙo,

dulum falon an kashe komai na haske a can.

Da sauri taja gefe ganin ana turo ƙofar.

Rau-rau tayi da ido ganinsa riƙe da allurar.

Cikin yamutsa fuska yace.

“Juya muyi allurar inada abinyi”.

Da sauri tayi cikin ɗaki

Tana yarfa hannu tare da ɗan bubbuga ƙafa cikin narkekkiyar murya tace.

“Dan Allah Naan kayi haƙuri wlh bacci nakeji Please ka bar allurar nan na worke fa”.

Wani irin yar-yar haka yakejin tsikar jikinsa na tash sabida yadda take fidda sautin mgnar a shogobe da kuma sakalce.

Nufota yayi ba tare da yace mata komaiba.

Ganin haka ne kuma yasa tayi maza ta haura saman gado,

tare da fara rarrafawa ta koma can dungu gado.

Hannunsa yasa ya ɗan shafa tattausan sumar ƙeyansa.

A hankali kuma ya fara takowa zuwa gaban gadon.

Ita kuwa Jannart sai ƙara matse jikinta wuri ɗaya takeyi,

Tana yarfa hannu.

A bakin gadon ya zauna tare da bata baya.

Kayan baccin ta da ajiye da nufin sawa ya zubawa idanu,

Color’nsu yayi masifar mishi kyau,

yatsunshi biyu yasa ya ɗan murzasu wani irin masifeffen santsine dasu kamar sumar kulle.

Ita kuwa ganin baibi ta kanta bane yasa ta fara rarrafawa a hankali wai zata sauka ta gudu ta koma ɗakinsa ta rufesa a nan.

Tazo gab dashi kenan taji,

ya kamo hannunta ya riƙe tare da juyowa ya kalleta,

Kwaɓe fuska tayi tare da yin rau-rau da ido murya a raunace tace.

“Naan na tuba”.

Bai kulata ba, sai yunƙurawa da yayi, ya haura tsakiyar gadon,

ya zauna daɓas tare da mimmiƙe sawunshi kana ya buɗe su.

Still dai bai sake mata hannunta ba,

Ita kuwa sai kiciniyar kwace hannun take.

A hankali ta ɗan kalleshi jin sautin muryasa.

“Ba zafi, ki tsaya in miki a hankali Janna ta”.

Yayi mgnar cikin wata iriyar sassayar murya mai kashe jikin duk ya mace mai lfy.

Kanta ta ɗago ta kalleshi.

A hankali ya lumshe tsumammun idanunsa masu masifar tada hankali ta rasa wanne irin idone dashi gaba ɗaya wasu lokutan in sunjuye in ta gansu sai taji masifeffiyar kasala.

Yanzun ma haka abin yake,

kasalance ta rufeta kirib.

Cikin kasalar tace.

“Da gaske?”.

Murya a narke jiki a mace can ƙasan maƙoshinsa yace.

“Eh da gaske,”.

Kai ta gyaɗa mishi tare da karkarta kai, gefen dama.

A hankali ya jawota, sosai gabansa tsakiyar sawunsa.

Ta zauna a kaikaice.

A hankali ya lumshe idanunsa tare da fesar da numfashi.

Kana ya kamo hijabinta ya fara janshi sama yadda zai samu damtsen hannunta inda za’ayi allurar ya fito.

Shiru tayi duk da fargabar da takeji.

Da sauri tasa hannunta ta riƙe gefen hijabin,

Tare da ɗago kanta tana kallonsa ido suka zubawa juna tamkar zasu haɗiye junansu,

ya gaza janye nasa.

Itama ta kasa janye nata, sai wasu abubuwan da takeji suna shiga jikinta tamkar ta abka jikinsa.

Wanda hakan yasa idanun fara cikowa da hawayen da bata san na menene ba.

A hankali ya ƙara janye hijabin sama kaɗan.

wanda hakan yasa yana ganin fatan cikinta da ƙugunta ta gefe,

Kasan cewar ba fuskar juna sukeyi ba.

Da sauri ta rumtse idanunta jin yasa babbar yatsarshi yana ɗan murza fatar inda zai zira allurar.

Wani irin yar-yar taji tsikar jikinta nayi.

Cikin kulawa ya manna kan allurar da jikinta.

Da sauri tasa hannunta ɗaya ta damƙe cinyarsa.

Ɗaya hannun kuma ta zagayo ƙugunsa dashi.

Wani irin ajiyan zuciya yaja, ba tare daya samu ya sauƙeba ya fara zira mata allurar.

Cikin raki shogoba sakalci da rauni ta saki ɗan sassayan kuka mai cike da raki da surutai.

“Wayyo wayyo wayyoooooooo Naan zafi-zafi”.

A hankali yaci gaba da zira allurar bakinshi ya kai saitin kunneta cikin tausasawa murya can ƙasan maƙoshi yace.

“Sorry Janna da zafi?”.

Cikin ƙaƙƙame shi da mannewa jikinsa ta fara siyayar da hawaye tare da cewa.

“Eh zafi! Zafi!! Zafi!!! Sheyyyyhhhhh Naan zafeeeeh”.

Taja ƙarshen sabida ya gana zira allurar.

Cikin sanyi yasa hannunshi ɗaya bisa goshinta da yaga ya tsastsafo zufa duk da sanyi da ake tsulawa.

Ita kuwa cinyarsa ta riƙe tana matsawa kamar maiyi masa tausa.

A hankali yace.

“Sorry my Janna, sannu ko Sorrrrrrrrry”.

Yayi mgnar yana tura ruwan allurar.

sosai zufa ya ƙara tsastsafo mata fa.

Shi kuwa Dakta a hankali ya zare allurar, sai dai duk haka Jannart raki takeyi.

Kuka ƙasa-ƙasa harda hawaye.

A hankali ya ajiye sirinjin a kan bed side drower.

Hannunsa duka biyu yasa ya jawota jikinsa ya ruggume ta tsam.

Wani sauƙaƙƙen numfashi ya sauƙe tare da manna bakinshi kan goshinta ya manna mata kisses goshi cikin tausasawa da lallama murya cike da wani salo mai tsadar samu yace.

“Afwan Janna kiyi haƙuri ko Naan ɗinki yana son ki samu lfy ne, kinga ke amanace a wurina”.

Ita dai har yanzu ƙananan kuka takeyi da sauraron zogin allurar haka yasa ta lafe a jikinsa, tana mai jin kamar suma tabbata a hakan.

Shi kuwa Rayyern a hankali ya kuma goge mata zufan.

Sai kuma ya fara ɗago hijabin jikin nata. 

Sam bata ankaraba sai da taji  sanyi na ratsata, zuwa lokacin kuma har ya ɗago hijabin duka.

Da sauri ta yunƙura zata kamo hannunsa,

Amman ina tuni ya zare matasu ta rage daga ita sai zani ɗaurin ƙugu duk ƙirjinta ma a woje.

Cike da kunya ta faɗa jikinsa sabida ta rasa abin kare kanta.

Wani irin murmushi ne ya subce masa lokaci ɗaya yaji wani irin fitinennen farin ciki na game dukkan jikinsa.

Ita kuwa Jannart cikin tura baki da kunya take ɗan bubbuga ƙirjinsa tare da cewa.

“Naan ka bani hijabina”.

Bai kulataba sai ƙirjinsa da yake murzawa a nata.

Ita kuwa hannun tasa tsakaninsu da nufin ta kunce ɗaurin zabinta da yake ƙugunta ta dawo dashi kan kirji, cikin akasi ta murza hannunta kan Naan ɗinsa daya fara gigita.

“Wayyoo Mamy Janna zata kasheni”.

Ya faɗi hakan a gigice kuma ba tare daya san ya faɗan ba.

Ita kuwa Jannart da sauri ta janye hannunta,

tana ƙoƙarin jan baya.

fizgota yayi ta abka jikinsa.

Kana a hankali ya mirgina ya kwantar da ita bisa gadon.

Blanket ɗin ya jawo ya rufesu.

A hankali ya mirgina gefe,

rigar jikinsa ya zare duk yana riƙe da hannunta ɗaya,

Tura rigar gefe yayi kana ya jawota jikinsa.

Kan ƙirjinsa ya fiketa.

Wani irin raunataccen kara suka saka a tare, ita na zafine yadda ƙirjinsa ya soki Caɓɓullenta sai dai wani zut-zut da taji a sashinta.

Shi kuwa kuwa Dr Rayyern na daɗi ne yadda yaji taushin ya ratsa ƙirjinsa.

Kukan ta fara saki a hankali tanayi tana shishita.

Shi kuwa Rayyern tattausan tafin hannunsa yasa yana shafa tsakiyar bayanta har zuwa ƙan kafaɗunta.

“Sorry Jannata zafi ko Naan ɗinki yaji miki ciwoko?”.

Cikin rauni da kasalar daya sakar mata ta da abinda yakeyi mata ta gyaɗa masa kai ido nayin rau-rau.

“Kiyi hakuri ko bazan sakeba Jannaaa”.

Shiru tayi ba tare dace masa komaiba, sai dai bugun zuciyarta daya tsananta sabida yadda takejin Naan ɗin sa na tureta haka nan takejin wani irin fitinennen shauƙin da take yawan dirar mata cikin kwanakin duka.

A hankali ya mirgina ya kwantar da ita gefensa.

Cikin sanyi ya ronƙofo kanta.

Cikin sanyin murya can ƙasan maƙoshi yace.

“Baby na”.

Yayi kiran yana sauƙe hannunsa kan ruwan lafeffen cikinta.

“Nahhhyyyyammmmm”.

Tayi mashi wani irin narkekken amsawa sabida yadda taji yanayi mata tafiyar tsutsa a kan cikinta.

Gaba ɗaya tsikar jinta ne ya mimmiƙe tana mai jin wani irin abu nayi mata yawa, ƙara lafewa tayi ta bashi jiki da zuciyarta.

A hankali ya sunkuyo kan fuskarta kiss ya manna mata a goshi.

Kana yayi mata a kuncinta na dama dana hagu, daga nan kuma ya sake mata shi a habarta.

Cikin wata iriyar fitinenneyar murya ya kirata.

“Jannnnarrrrrtttty”.

Narkekken miƙa tayi tare da murza kanta gefen dama da hagu.

Domin ta gaza amsawa.

Shi kuwa a hankali ya fara bin ko ina na fuskarta zuwa wuyanta da kisakisai masu ratsa zuciya.

A haka har ya iso kan ƙirjinta.

Bai kula breast ɗinta bama sai zagayesu da yayi.

A hankali yayi ƙasa da kansa zuwa kan cikinta kiss ya rinƙa manna mata kan lafeffen cikin nata,

a hankali har ya iso kan hudan cibiyar ta.

Cikin wani irin yanayi mai girgiza zuciya ya zira harcensa cikin hudan cibiyarta.

“Whyyyyyy”. Ta saki wani irin narkekken sauti tare dasa hannunta kan ƙeyarsa.

Tare da mimmiƙe sawunta,

tana mai jin dukkan gaɓɓan jikinta na amsawa.

tuni kuwa hawayenta ke kwaranya sabida wata fitinenneyar sha’awar da ita kanta take mamakin ta gaba ɗaya ta ɗimauce.

Kai kawa take jujjuya masa.

Shi kuwa Rayyern wasu irin tagwayen numfarfashi yake sauƙewa masu masifar nauyi, gaba ɗaya jikinsa karkarwa yakeyi tamkar mazari.

Cikin tsananin tsuma ya zame hannunsa yayi ƙasa dasu gefe-gefen  cikinta a hankali ya farayi mata wani irin abu da yatsunshi.

Har lau kuma tongue nashi na cikin hudar cibiyarta da sauri ta sa hannunta bisa cikin tattausan gashin kansa tare da ƙara manna kansa kan cikinta.

Wannan shine karo na forko a rayuwarsa daya samu kekkyawan kusanci da mace hakan ya zame masa sabo kuma baƙon abu, shiyasa tuni ya fara makerketa.

Cikin tsuma yayi sama da hannunsa.

tare bin tafin hannunsa kan damatsan hannunta ya miƙar dasu.

Sama kana a hankali ya zare harcensa daga hudan cibiyarta ya dawo dashi.

Kan bakinta, da taketa ƙanan kukan wani abin da takeso dashi.

A hankali ya haɗe lips ɗinshi da nata gam.

Kana ya sake mata nauyi sa kaɗan,

haka yasa ta fara mutsu-mutsu cikin wani irin salon gigitarwa da sanin logon mace.

Ya cilla mata harcensa cikin bakinta.

Kar-kar haka yaji jikinta ya ɗebi karkarwa da tsuma kana ta sarƙafe yatsun hannunta da nasa ta rumtsesu gam-gam.

A hankali ya fara zagaye tongue nata da nashi tongue ɗin kana ya cusa nasa ƙasan nata ya fara jawosa sama a hankali hankali kamar maiyi mata jakulkuli.

Cikin tsananin gigita,

Ta janye hannunsa daga nata,

Cikin sumar kansa ta cusa yatsunta tare da fara cusasu tana zare su.

Dan ji takeyi ta zauce ta fara fita hayyacinta.

Shi kuwa saida ya tabbatar ya gigitata kana ya kife tafin hannunsa kan Caɓɓullenta.

“Ya Salam.”

Shine abinda ya furta  da masifar ƙarfi.

Ita kuwa Jannart wani irin yunƙura tayi tayi masa wani irin gigitaccen rugguma tare da raɗa masa kiran.

“Naaaaaahhhhhhhnnnn”.

Tubali Book 3 Page 2

Tubali Book 3 Page 3

Tubali Book 3 Page 4

Rawa da karkarwa hannunsa suka tsananta yi sabida riƙe abinda suke burun riƙewa.

Cikin gigita yayiwa Caɓɓullen nata wani irin rumtsa da karfi har saida ta saki ƙara sabida jin tamkar zai nitsa yatsunsa a cikinsu.

Murya na rawa tace.

“Naan zafeeeeeeeeeh”.

Ina zuwa yanzu kam kunnuwansa sun dai na ji bare kwakwalwar sa ta sarrafu ji yake kamar ya nitsa yatsunsa cikin Caɓɓullenta da suke da masifar taushi da dadin riƙon.

Wani irin murzasu ya fara da yatsunsa wanda hakan yasata sakin kukan gaske.

Da sauri ya manna bakinsa kan ɗaya,

nimple ɗin ta dake tsaye cir ya ritsa tare da masa wani irin kamu da tongue  ɗinsa,

Ya salam gaba ɗaya ji yakeyi kansa na jujjuyawa yana jinsa kamar a sararin samaniya cikin gajumare.

Wani irin masifeffen feeling yakeji tamkar zai haƙi babu,

Wasu numfarfashi masu gigitar da hankali yake sauƙewa.

Ita kam Jannart al’amari ya  zarta ɗimautata da hargitsa jarumtarta.

Da tasan irin wannan abubuwan zata fuskanta da bata amince da tsarin Abban taba ji takeyi kamar ta buɗe masa  damar kusancinsu.

Shi kuwa Rayyern ya gama zaucewa.

Haka yasa ya fara yin ƙasa da hannunsa ɗaya yana shafa cikinta har zuwa kan mararta a hankali ya fara cusa kan yatsunsa cikin pant ɗin jikinta.

“Shyhhhhhhhhh Naaaaaaaahh”.

Ta raɗa masa kiran muryarta cike da zallar buƙatar mijinta gareta miƙa mai tsawo tayi.

Wanda hakan ya bada damar yin ƙasa da yatsunsa.

Zil-zil haka yaji Naan ɗin da na daka tsalle lokacin da yatsunsa suka sauƙa cikin damshin daya riskaka a cikin kekkyawan wurin, jikin tsananin rawan jiki yayi ƙasa da yatsunsa tare da fara mema musu muhalli.

Cikin razani ta yunƙuro da ƙarfi tare da riƙe kafaɗunsa murya na rawa tace.

“Wayyo Naan kayi haƙuri dan Allah wlh bana so ina tsoro”.

Kai ya fara jujjuya mata,

Cikin fizgo mgnar da muryar kuka yace.

“No ba abinda zan miki kinji ko”.

Ci gaba da jujjuya masa kai takeyi kamar ƙadangaruwa.

Shi kuwa kan ƙirjinta ya dawo yanayi mata wani irin fitinennen bidiri da caɓɓullenta.

A hankali ya ware zanin jikinta ta zama daga ita sai pant murza ƙirjinta yakeyi tamkar zautacce tsawon lokaci ya gigitata.

Ita kuwa kuka takeyi tana tuttureshi.

Tare da magiya dan ya firgitata da inda yake kamo hannunta yana cusa mata fitinenneyar Naan ɗinsa da yaketa likin, fitinennen ruwa.

“Wayyo Allah na wayyoooooooo”.

Ta ida mgnar da masifar ƙarfi da kuma kuka.

Shi kuwa Rayyern komawa yayi ya kwanta tare da jawota kam jikinsa.

Cikin rawan murya yace.

“Shyyyyuhhhhhhhhhh S.. so… Sorr… SORRY MY JANNA!  Please Stop crying I’m so sorry”.

Ya kare mgnar yana murza nan ɗinsa dake tafin hannunta,

sai kuma ya yunƙuro ya haura kanta.

Wani irin tsalle tayi ta koma gefe ta matse kanta tana kuka a gigice.

Tana magiya.

“Dan Allah dan Allah da Manzonsa da darajar iyayenmu kayi haƙuri ka barni ka tafi ɗakinka wlh ina tsoro banaso”.

Gaba ɗaya a hautsine take.

Tuni ta kashe masa jiki.

Cikin wani irin masifeffen yanayi.

Ya jawo rigar baccinta, miƙa ta yayi aiko ba musu ta saka, kana ya miƙa mata wondon jiki na rawa ta saka.

Shai shishita takeyi sabida zogin da breast ɗinta sukeyi na azabar matsa da suka sha a wurinsa.

Gyara zama roban gajeren wando nasa yayi tare da juyawa yakwanta a kife,

Cikin rawar murya alamun kuka yakeyi yace.

“Kwanta bazan miki komai ba, tunda kinfi son haka”.

Cikin tsoro tace.

“Dan Allah ka tafi ɗakinka ni bazan iya bacci a nanba”.

Cikin shessheƙan raunataccen kukan daya subce mishi yace.

“Bazan iya tashi ba ki tafi ɗakina ki barni anan tunda guduna kikeyi.

In na mutu kin huta”.

Aiko kafin ma ya rufe bakinsa ta diro daga kan gadon.

Ta nufi hanyar fita, tana jin sautin muryarshi da yake shessheƙan raunataccen kukan.

Tana shiga kuwa ta meda ƙofar ta rufe, kan gado san ta faɗa tare da ruggumar pillown sa da yake cike da kamshinsa tana sauke numfashi.

Shima a can pillown ta ya rugguma tare da shaƙar kamshin ta.

A haka sukayi bacci baki dayansu.

Nigeria 

Ramadan zaune gaban Mamy cikin jin daɗi yace.

“Mamy kinji Barrister Kabir ma yace gobe zai kawo matarsa da ita za’a kai lefe”.

Miƙesa tsaye Mamy tayi tare da cewa.

“Kai dai wannan zumudin naka Allah ya tsare mu”.

Murmushi yayi tare da miƙewa shima ya nufi ɗakinsa dan dare ya tsala sosai.

Gidan Alhajj idi Sale dakata kuwa.

Kanshi ya jingina jikin allon gadonsa,

Zuwa yanzu tabbas ya fara dasa ayar tambaya a kan ƙaninsa Barrister Kabir.

Murmushi yayi tare da cewa.

“Muzuba mu gani, ta yaro kyau take bata ƙarƙo”.

So yake ya gano wani abu shiyasa ya kwana baiyi bacci ba sai tunane-tunane.

Ƙarfe huɗu da rabi dai-dai ya farka daga nannauyan baccin wahalar da yakeyin.

A hankali ya fara buɗe idanunsa.

Yana mai yin addu’a, shiru yayi tare da fara kallon cikin ɗakin.

Numfashi ya fesar kana a fili yace.

“A nan na kwana”.

Sai kuma ya miƙe ya nufi bathroom ɗinta.

Wonka yayi da ruwan zafi kana yayi towel ɗin ta ya ɗaura kana ya fito.

Itama Jannart tuni ta tashi tayi bisa dolen yadda ya goggomata fitinarsa.

Jibgegiyar Bathrobe  ɗinsa ta zira a jikinta, tare da ɗaure kanta da ƙaramin towel nasa kasan cewarsu duk fararene sunyi masifar mata kyau.

Tana fitowa kenan taji ana buga ƙafar da sauri tazo ta buɗe mishi ƙofar tare da laɓewa bayan ƙofar.

A hankali ya kutsa kansa cikin ɗakin.

Yayinda yake gyara ɗaurin da yayiwa towel ɗin ƙugunsa.

Da sauri ta fito bayan ƙofar tare da nufar hanyar fita da sassarfa.

Juyowa yayi da sauri jin motsinta, ganin yadda take saurine yasashi cewa.

“Kamata”.

Ai kuwa sai gashi ta ɗiba a guje.

Wani irin lallausan murmushi ne ya subce masa ba tare daya zata ko sanin dalilinsa ba.

Sauri-sauri ya kimtsa ya tafi masallaci.

Ita ma sauri-sauri ta kimtsa cikin wasu kayan sanyi riga da wonɗo pink collor sai gashi-gashin dake wuyan rigar da hannun rigar da ƙafar wondon da yake fari ƙal.

Farin hula tasa a kanta mai harafin R-J a gaba mai kalam pink.

Rigar irin mai faɗin nanne sosai musamman wuyan rigar da ajihu biyu gefe da gefe.

Safa hannu da ƙafa tasa shima pink collor sosai shigar tayi masifar mata kyau ta fito tamkar ba’indiyiya.

Wani hijabin ta ɗauko ta zura kana ta shimfiɗa sallaya ta tada salla.

Tana idarwa ta miƙe bisa sallayan bayan taje ta sawa ƙofar key, a take kuwa tayi bacci.

Bai dawo ba saida ya biya ya sau musu abinci  saya musu .

Kana ya dawo,

A falon ya zauna yaci sannan ya miƙe yaje yayi wonka ya shirya sauri-sauri.

Yasan bazata fito ba muddin tasan yana nan.

Karfe takwas dai-dai ta samesu.

A cikin asibitin da yau akarance za’a musu aikin dashen ƙon haihuwa sai Next week za’ayi musu a aikace.

Sosai ya gane abun kasan cewa kamar dai ƙarin ƙwarewace kawai yakeyi.

Kasan cewar yau jumma’a ne kuma yasa shi kaɗai akayi musu.

Duk suka tafi dan shirin sallan jumma’a.

A hankali yake tuƙu yanayi yana kallon agogon hannunsa.

Ƙarfe ɗaya saura ya isa gida.

Cikin yanayin gajiya ya fito a hankali tare da nufar cikin gidan.

Shiru ba motsinta da alamu bataci abinci Bama.

Kwaffa yayi tare da wuce ɗakinsa dan baya son rasa jam’in jumma’a.

Sauri-sauri yayi wonka kana ya fito,

Wata tattausan yadin boyel Royal blue mai masifar taushi da kyau irin mai gidan dara-daran nan ya saka ɗinkin half jomfa ne,

mai masifar kyau an watsa masa surfani fari,

Kasan cewar yadin blue ne kana iya ganin fararen ƙananan kayan jikinsa.

Wasu fararen takalma half cover yasa masu azabar kyau.

Yayinda dundunuyarsa ta ɗan fito.

jazir da ita.

sai hula fari mai ratsin blue mai ɗan karen kyau.

Ya ilahi.

Wani irin masifeffen kyau na jan hankali.

Sajen nan nasa yayi lib-lib gwanin sha’awa.

Oud Ma’arup ɗin sa ya fesa mai tafi da hankali mutum.

Kasan cewar da ƙafa yake son zuwa shiyasa ya gama sauri-sauri.

A nitse ya fito falon yanata baza ƙashi.

Da sauri ya fice ya nufi masallaci.

Ita kuwa Jannart bacci takeyi hayƙan ƙadaran kamar dare.

Ƙarfe ɗaya da rabi dai-dai aka idar da sallan.

Yayinda Rayyern yake can sahun firko-forko Yah Azeez kuna yana ta baya baya.

Shiyasa basuga junaba.

Bayan an idar da salla kowa ya kai kukansa da buƙatunsa ga mai kowa, mai komai, mai badawa, mai hanawa, mai rayawa, mai kashewa.

Biyu saura minti ashirin suka firfito.

A nan gida Nigeria kuwa.

Aunty Dijat da Matar Dr Sulaiman, da Maman Usman P.A da kuma matar Dr Imran sune suka kai kayan auren Ramadan.

Wanda suka samu tarba ta musamman da mutuntaka.

Sosai iyayen Raihanan suka yaba da lefenta.

Ana gab da shiga sallan jumma’a ne suka dawo.

So basu tafi gidaba sai yanzu da aka taso jumma’a ko wacce ta nufi gidansu.

Amman Aunty Dijat Ramadan ne ya ɗauke ta zai maida ita.

     Mascow

Da ɗan sauri-sauri Rayyern ya nufi gida sanin yanada baƙo.

Yah Azeez kuwa dole ya nitsu mutane suka ragu kafin. Ya shiga motarsa.

Yana tura ƙofar gidan nasa kuma yaji ana danna masa hon,

da sauri ya juyo.

Ganin Yah Azeez ne ya ɗan sashi sakin fuska tare da tura masa ƙofar.

Kana ya matsa mishi ya shigo da matar kana ya maida ya rufe.

Shi kuwa Yah Azeez parking yayi tare da fitowa ya nufi Rayyern ɗin da shina wurinsa ya nufa.

Babu yabo ba fallasa ya bashi hannu tare da cewa.

“Barka duwa”.

Cike da kamala mutuntaka Yah Azeez yayi murmushi tare da cewa.

“Barka dai Dakta”.

Cikin ɗan sakin fuska yace.

“Bismillah mu isa ciki”.

Ya ida mgnar tare da yin gaba.

Haka yasa  Yah Azeez binsa cikin nushaɗi.

Ita kuwa Jannart har lau bacci takeyi.

Suna shigowa falon,

Yah Azeez yace

“Assalamu alaikum Jannart”.

Ɗan gajeren murmushi yayi tare da cewa.

“Uhum ga wuri zauna bari in kirata.”

Cike da son ganin Yah Azeez yace.

“Toh Dakta”.

Shi kuwa Rayyern cikin fitinennen ƙamshinsa da yake zubawa ya nufi ɗakinta.

Yatsunshi yasa ya ɗan da ya bubbugi ƙofar,

tare da cewa.

“Bacci kikeyi ne? Ko salla kikeyi”.

Can cikin bacci taji ana buga ƙofar da kuma mgn.

Cikin yanayin nannauyan baccin da tayi ne,

ta miƙe zaune tare da mutsustuka idanunta.

Shi kuwa Rayyern ƙofar ya kuma ɗan bubbugawa tare da cewa.

“Bacci kikeyi ko?”.

Cikin magagin baccin ta tura baki tare da cewa.

“A’a idona biyu”.

“Toh taso ki buɗe ƙofar.”

Cikin tura baki tace.

“Me zakayi”.

Fuska ya ɗan haɗe tare da kaurara murya yace.

“Ki buɗe min ƙofar nace ko”.

Cikin yin rau-rau da ido ta taso a hankali kana tazo ta buɗe ƙofar.

Sai kuma taja baya ta tsaya.

Ƙofar ya turo jin alamun an buɗe.

Kai ya kutsa cikin ɗakin.

Tare da maida ƙofar ya rufe kirib.

Cikin tsareta da ido ya nufi gareta.

Ita kuwa baki ta cinna sama tare da narke fuska kana ta juya masa baya, ya zama tana fuskantar meeror’n ta.

Shi kuwa a hankali ya tako zuwa inda take.

Gabanta ya tsaya idanu ya zuba mata,

Ita kuwa sai tuttura baki takeyi,

Ta haɗe fuskarta kamar zatayi kuka.

Cikin yin ƙasa da murya yace.

“Wai muna faɗa ne?”.

Da sauri ta kallesa da alamun bata ganeba.

Girarsa ɗaya ya ɗaga mata tare da cewa.

“Janna munyi faɗa ne?”.

Cikin tura baki ta girgiza masa kai alamun, a’a.

“Toh meyasa kike fushi 

ɗani?”.

Ya faɗa yana ɗan guntun murmushi.

Cikin tura baki tace.

“Ni ba ruwana da kai!”.

Wani irin yalwataccen murmushi ne ya subce masa cikin sassauta murya yace.

“Ni ne fa Naan ɗinki ɗin kike fushi dashi”.

Da sauri ta juya masa baya tare da cewa.

“Ni dai babu ruwana da kai”.

A hankali ya kuma matsowa kusa da ita, sosai har bayanta na ɗan taɓa ƙirjinsa.

Cikin Muryar raɗa yace.

“Shike nan Allah yasa in rigaki mutuwa ki huta da ganina”.

Da sauri tayi rau-rau da ido. Tare da kuma juyawa ta fuskanci dreesin meeror.

Bayanta ya kuma dawowa ya zama duk suna kallon juna ta cikin madubin ido ya zuba mata ganin yadda tuni idanunta sun cika da hawaye, dan yace mata Allah yasa ya rigata mutuwa ta huta da ganinsa.

Shi kuwa ya faɗi hakane tuno yadda take gigicewa in taga baida lfy.

A hankali ya ƙara matsota sosai.

Faffaɗan wuyan rigarta ya zubawa ido.

Wanda daga saman inda yake tsaye yana iya hangon ƙirjinta a fili.

Jin wayarshi na ringing ne ya sashi.

Zarota a ajihu ganin.

Ramadan ne yasashi amsawa tare da maƙala wayar a kunnen shi.

“Uhumm”.

Yacewa Ramadan da yake tuƙin meda Aunty Dijat.

Shi kuwa Rayyern a ya ƙara tsota da kyau har ya manna bayanta da ƙirjinsa, a  hankali yasa hannunsa bisa cikinta ya jawota da kyau ya manna bayanta da ƙirjinsa.

kana ya saƙale wayar da kafaɗarsa.

Cikin zumuɗi Ramadan yace.

“Hamma Rayyern Allah yayifa an kai kaya lfy.

Yau kuma da dare su Abba zasuje jin batun sa rana”.

“Kaji daɗi”.

Ya bashi amsa a taƙaice.

Tare da zira hannunsa cikin…!

               Nigeria

Cikin tsananin mamaki Alhaji Bala tambari yake kallon Alhaji Idi Sale Dakata, hakama Alhaji Audu Tababa, Dr Lukman har wani rawa jikinsa keyi.

Shi kuwa  Idi Sale Dakata, gyara zamanshi yayi tare da fuskarsu kana cikin gamsuwa da yaƙini yaci gaba da cewa.

“Zuwa yanzu bawai zargin Ƙanina Barrister Kabeer nakeyi ba, inada tabbacci ne, kan yana da masaniya akan ɓatan Jannart, tabbas kuwa yana da wata ɓoyeyyiyar manufa a kaina”.

Da sauri suka haɗa bakin wurin cewa.

“Barrister Kabir ɗin? Manufa kuma Alhaji Idi ɗan uwanka nefa kuma mun sashi cikin wannan tafiyar, tona wacce iriyar manuface dashi?”.

Cikin tsananin tafasar zuciya da ƙuna da tururin yanke hukunci a kan ƙarin nasa da kuma ciwon hahintarsu da yake yi yace.

“Kabir yayi kuskure yana tona ramin da za’a bunnesa da hannunsa, Kabir yayi gaggawan kusanto da ajalinsa garesa.”

Cikin tsananin tashin hankali kiɗima da gigitar da tasa zufa mai zafi ta ketowa Alhaji Bala tambari yaja wani irin nannauyan numfashin tare da cewa.

“Alhaji kadafa ka mance Kabir ƙaninka ne da shi kaɗai ya rage maka a duniya, sannan kuma shine lawyer’nka shine kuma sirrinka”.

Cikin wani irin masifeffen rawan jiki na tashin hankali da wutar fansa Alhaji Idi Sale Dakata ya miƙe tsaye, tuni fuskarna tayi jazir cikin wata iriyar murya mara imani yace.

“Wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! Zan hallak…!

Back to top button