Uncategorized

Baban Chinedu Ya Fasa Ƙwai Akan Rigimar Naziru Sarkin Waƙa Da Nafisat Abdullahi.

Baban chinedun dai wanda aka dade ba aji duriyarsa ba masana’atar ta kannywood ya wallafa wani bidiyo mai kimanin mintuna 5 inda ya fasa ƙwai akan rigimar data kunno kai ko kuma take cigaba da ruruwa a masana’antar ta kannywood tsakanin Naziru Sarkin waka da kuma Nafisat Abdullahi.

Related Articles

Kahaɗa Layinka Da Nin Amman Har Yanzu Baka kira, To Ga Yadda Zaku yi

Sabuwar Sanarwa Daga Kamfanin Sadarwa Na Mtn

Ita dai Nafisat Abdullahi ta wallafa wani rubutu ne a shafin ta na tiwuta inda take gargaɗin iyaye da su daina haihuwar ƴaƴa idan sun san baza su iya kula da su ba.

Domin kallon cikakken bidiyo sai sa taɓa hoton dake ƙasa 👇👇👇

Back to top button