Hausa novels

Wace Ce Ita (Who is she) Chapter 65 Hausa Novel

WACECE ITA⁉️(WHO IS SHE⁉️)

Unique Barakancy🌹

SIXTY-FIVE📍

Tana gama fadan haka tayi gaba ko bi takan mami da suke tare batayi ba….
Bin bayan umm da kallo abby yayi cike da mamaki, saida suka dena hangota sannan ya girgiza kai yayi yace;
“This is not my boddi!”….
“Yes, dan Allah kayi hakuri, trust me she’s not in a good state, a lot had happened and still happening, she’s just stressed out, kamata uzuri”…..
Cewar mami apologetically dan sam bataji dadin yanda umm ta rufe ido ta masa rashin mutunci ba….
“Nasani justice, sam banji haushi ba, I’m just hoping ta sauko soon, ya’yanta kuma zan nemosu within the time limit she gave insha Allah”…..
“No karka takura kanka ambassador, zan mata magana, one hour is too soon, zasu dawo da kansu ai ba kananun yara bane, let me get in”….
Gyada kai yayi ya mata godiya sannan ta shige ciki…….
A reception ta samu umm a zaune tayi tagumi, zama gefenta tayi ta dafa kafadarta, juyowa umm tayi taga mami ce sai kawai ta dauke kai saboda tasan abinda ze biyo baya..
Ruko hannunta mami tayi tace;
“Jam this isn’t right, saif da baby tee fa ba jarirai bane da zakice kin basa awa daya ya nemosu, ta ina kikeso ya fara?”…….
Kamar jira umm take tace;
“To amma meyasa mutum zece ka ara masa abu as huge as a jet baza ka tambayesa ina zashi ba, who does that?”…..
“I agreed he made a mistake but he doesn’t deserve all this, su kuma ko ina suka tafi zasu dawo da kafafunsu, dan Allah karki sake masa maganar dan Allah”….
Kwafa tayi tace;
“Naji, su kuma zasu zo su sameni”…..
Hmmm kawai mami tace tana zaro wayarta, sake trying number deen tayi but still a kashe…

A hankali baby tee ta bude idonta ya saukesu akan kyakkyawar fuskarsa me daukan hankali, mamaki ne ya kamata ganinta a kwance a jikinsa kuma kamar a cikin plane suke, if she’s not mistaken plane din abby da suka dawo daga dubai a ciki ne dan bazata taba mantawa da wannan ranar ba, tashin hankalin data shiga kadai is enough for the memory to stick to her brain….
Dawoda kallonta kan ravishing face dinsa tayi idonta ya sauka akan wani abu dake mugun daukan hankalinta a fuskarsa wato sajensa, batasan meyasa ba tana son duk wani abun gashi a fuskarsa kama daga sajensa, gashin kansa da girarsa amma sajen is her favorite……..

Download>>> Miji Nagari Burin Ya Mace Complete Document

A darare ta dora hannunta akan sajensa yanda bazata tashesa ba, wani irin laushi taji me dadi batasan sanda ta saka duka hannunta biyun tana yamutsa masa a hankali, aranta tana fadin zata gayawa khaleel yana tara saje shima because she likes it shi kuma bayayi, wani weird thought ne yazo mata akan ta gwada jin texture din sajen da teeth dinta, without second thought kuwa ta dora bakinta akai……..
Deen na cikin bacci yaji kamar ana cizon gemunsa, bude ido yayi yaci karo da baby tee daketa ja masa gashin gemu da hakori tana wasa dashi sai kace yarinya karama…..
“Ouchhhhh”….
Ya fada da dan karfi saboda yanda taja masa gashin gurin…..
Da sauri ta janye tana kokarin tashi daga jikinsa, matseta yayi ya mintsineta a hannu yace;
“Ai baki isaba, ki gama min mugunta sannan kice zaki gudu? Toh sai na rama”….
Marairaicewa tayi tace;
“Nifa ba mugunta na maka ba”…
“Toh me kikayi?”…
Ya fada yana harararta….
“Tabawa fa kawai nayi”…..
“Nima sai na taba naki”…
“Toh ai bani da gemu”….
Dariya yayi yace;
“In baki da gemu ai kinada wani gashin”…
“Nidai a’a karka tabamin kai, yana min ciwo”……
“It’s alright”….

Download>>> Anya Baiwa Complete Document

Deen ya fada yana kwantar da kanta a kirjinsa..
Shiru ne ya biyo baya na yan mintina kafin interrogatively deen yace;
“Which hard drug did you take zahrah?”…
Zaro ido tayi daga kwance gabanta na faduwa..
“Ban sha komai ba”….
Ta fada tana kada kai….
Cikin rashin yarda deen yace;
“Ban yarda ba! Ki gayamin abinda kika sha kawai”….
“Wallahi yaya ban sha komai ba”…
“Zahrah harda wallahi? Well wayasani ko cikin gayyar da kika tara ne wata ta baki abu baki sani ba, me nace miki idan sukazo?”….
A darare tace;
“Kace ba ruwana dasu kuma duk wacce take mammane min in gayamaka”….
“And did you do that? Instead ba chacha kika hada ba?”….
“Ilham ce tace ayi, ni kawai na biyemata ne to prove that you’re a nice person ba demon din da suke maka kallo ba”…..
“Karya kike, cewa zakiyi kinyi ne saboda kiyi proving rashin kunyarki da rainin da kika min, amma zanyi maganinki very soon”…..
Kamar zatayi kuka tace;
“Dagaske baka sona baka son ganina?”….
Memakon ta basa amsar maganarsa kawai sai yaji ta sako masa tambayar da be taba expecting ba, hakan kuma ya tabbatar masa da taji duk abinda ya fadawa sudais…..
Dago fuskarta yayi, yayi cupping cute face dinta a hannunsa ya shiga kallonta, kasa jure kallon tayi ta rufe idonta……..
“Can I kiss you?”…..
A bazata ta jiyosa ya fadi haka….
“Can I feel those lips all over me pleasssseeeee prettttyyyy”…..
Ya sake fada yana kallon small pouted lips dinta da yake ji kamar ya cinye kullum…..
Shiru tayi mamaki dauke akan fuskarta still idonta a rufe, tsabar shock din data shiga ne yasa taji maganar ta makale mata gabadaya, haka kawai kuma bataso tace masa no meanwhile bataso yayin kuma…….
“I assume this is a yes”…..

Download>>> Sexxy Boss Lady Romantic And Comedian Novel Complete Document

Be jira cewarta ba ya dora lips dinsa akan soft lips dinta, in a blink of an eye yayi grabbing tongue dinta while pressing her neck to his face yanda dole ta bude baki sosai giving him more access to indulge his tongue into hers, a take ya jishi kamar a cloud nine, the feeling is just so soothing with intense pleasure, it gets to the extremity he started smooching her uncontrollably, at that point she couldn’t take it anymore, duk yanda tayi kokarin kin basa hadin kai kasawa tayi, sai kawai ta samu kanta giving back the exact energy, so they all got lost in to each other’s warmth and taste, they were so focused on each other as if the rest of the world blurs around them, a lokacin ko sunansu aka tambayesu basu sani ba, toh ina ma bakin magana? Kadama saif yaji labari daya samu abinda ya dade yana bege, yi yake kamar ze hadiyeta and as if his life depends on it, and for baby tee it was her first kiss but she’s kissing him so deeply like an expert…..
Sun dade suna abu daya kafin deen yayi karfin halin janyewa saboda mararsa data daure, yasan kuma idan beyi ta maza ba the worse can happen and he can’t imagine that, astagfirullah! Tashi baby tee tayi daga jikinsa idonta a rufe, bata taba tinanin zataji kunyar wani mahaluki a duniya ba irin deen, gabadaya taji bataso ta kara hada ido dashi for the rest of her life after what have transpired between them….
A kasalance ya dago ya kalleta yaga yanda ta rufe ido gam, sai yaji ta basa dariya amma baze iya ba, ya tabbata kuma kunya taji, aransa yace ‘oh su zahrah ashe zaki taba jin kunya a rayuwarki’, sai kuma ya kalleta murya chan kasa me nuna sananin sha’awar dayake ciki sannan cikin tsokana yace;
“I love how passionately you kiss, where else do you want to kiss me again?”…..
Fashewa tayi da kuka tana birgima a kasa irin yaga makwancinta dinnan…..
Dauke kai daga kallonta yayi ganin kara birkitasa kawai take, ya mike a hankali ya bar cabinet din datake completely, dayan ya shiga ya rufe kofa sannan ya fada toilet…..
Wani sabon hawaye ne ya zubo mata ganin ya tafi ya barta a gurin ko ya lallasheta……
Abinda baby tee bata sani ba kuma that kiss was a the beginning of a new beginning! A difficult one!……

Suna zaune bappa ya fito ya samesu a reception bayan text message din da mami ta masa, mami bata boyewa bappa komai ba ta masa bayanin yanda ake ciki kasancewarsa mutum mai fahimta, kwantar musu da hankali duka yayi sannan yace azo a tafi gida nemansu ze fi sauki daga chan…..

Download>>> Boddiya Complete Hausa Novel Document

Komawa dakin da khaleel yake yayi ya cewa anna ta taso su tafi anyi confirming baby tee gida ta koma deen kuma baya kasar, yana sane ya fadi haka saboda khaleel, wani sanyi khaleel yaji aransa duk a tinaninsa wifey na tare da deen ashe basa tare, cewa yayi shima baze zauna ba bappa yasa akayi discharging dinsa, abby ne yasa aka kai khaleel gida su kuma suka bi su bappa dan a san yanda za’a bullowa lamarin, hope daya abby yake dashi shine yasan ma’aikatan cikin jirgin zasu kirasa idan suka karasa ko wacce kasa zasu….. Ko da suka koma gida ma maganar dayace zasu jira ma’aikatan abby su kira su fara jin in suna tare kafin asan abun yi, sosai bappa ya kwantar ma da kowa hankali har ya cewa su abby da dad suyi tafiyarsu kawai……

Sai dayan dare suka isa india, lokacin baby tee ta cika tayi fam saboda tinda ya shige be kara fitowa ba, duk wani abu da air hostess din ta kawo mata sai tace bata ci, karshe ma cewa tayi karta sake kawo mata komai, kamar tace tayi knocking ta kai masa kawai ta fasa…
Saida deen yaji jirgin ya tsaya sannan ya fito, sai da gabanta ya fadi data kallesa saboda yanda idonsa ya chanza kala ga jijiyoyin kansa da suka fito rudu rudu……
“Let’s go”…
Ya fada ba alamar wasa yana yin gaba….
Ganin yanayinsa ya sata tashi ba shiri tabi bayansa….
Mota ya nuna mata ta shiga shi kuma ya tsaya magana da pilot din, after like 5mins ya shiga motar driver yaja suka tafi…..
Direct a Max saket hospital driver yayi parking, fita yayi sannan ya yafito ta da hannu alamar ta fito, binsa a baya tayi har suka karasa inda taga an rubuta ‘TRANSPLANT CENTER’, ko ina da haske kamar ba dare ba ga mutane sai kai kawo suke, tambayoyi ne dauke a ranta na ganinsu a asibiti amma be bata fuskar da zata tambaya ba, besha wahala ba saboda Max saket ya bada note saboda deen yayi saurin reaching dinsa tinda ba number kasan ne dashi ba bare ya kirawosa….
Bayani kawai deen ya musu a reception sukayi directing dinsa zuwa office din Dr max, baby tee na biye dashi har suka karasa office din…..
Knocking yayi aka basa izini suka shiga ciki….
Tashi Dr.Max yayi ya mika masa hannu tare da fadin;
“You’re welcome Doctor, please have your seat”….
“”Thank you Dr Max”….
Deen ya fada yana jawa baby tee kujera, sai da ta zauna sannan ya zauna a daya chair din….
Bayan sun zauna Dr Max yace;
“I thought you’re coming together with Dr Jam”…
“Yes she’ll join us”…..
Gyada kai yayi yace;
“So where is the patient?”…..
“Here!”…
Deen ya fada yana nuna masa baby tee da yatsa….
Zaro ido Dr Max yayi yace;
“Wow, and she’s still on her feets?”….
“Miraculously!”….
Deen ya basa amsa…..
Gyada kai yayi be daina mamaki ba yace;
“You told me you’re the donor, is she your wife?”……
“She’s my sister, Dr Jam’s daughter”….
“Woah! Never thought she has a grown up daughter like this”…..
“She did have”…
Deen ya bashi amsa a yatsine saboda yanda tambayoyinsa suka fara bashi haushi….
Kallon baby tee Dr Max yayi cikin tausayawa yace;
“You don’t deserve this gorgeous, you’ll be fine okay?”…..
“Okay”…
Kawai tace badan tagane kan zancen ba…..
Tsaki deen yaja yana hada rai…
Dawo da hankalinsa kan deen yayi yace;
“I guess you have attain all the requirements Doctor?”….
“Sure”..
Ya bashi amsa a gajarce…..
“Ohk it’s remaining the heart, lung, blood vessels and specialist tests for her?”…..
Zaro takarda a aljihunsa yayi ya mika masa yace;
“Done all that too!”…..
“Wow, you really lessen the work Doctor”…
“Never mind”….
“Let’s get to the Laparoscopy (it involve the use of a laparoscope (wand-like camera) to view the abdominal cavity and remove the kidney through a small incision) then”…
“Okay”….

Download>>> Yar Harka Romantic Hausa Novel

Saida aka fara admitting baby tee a theater room aka mata anesthesia bacci ya dauketa nan da nan sannan suka tafi incision room din.
Dr Max dakansa zeyi laparoscopy din, saida ya tambayi deen ko ya masa anesthesia yace a’a, sai da Dr Max yazo cirewa yayi finding out kidney din deen guda daya ba lafiya, kiri kiri deen yace masa ba ruwansa ya cire me lafiyan kawai yasa mata, roughly process din yayi taking dinsu 30mins kafin su gama sunayi suna hirarsu na likitoci, ba yanda deen beyi ba akan kar a masa allura Dr Max yace sai anyi to ease the pain, yana ji yana gani aka masa while Dr Max da other Doctors din suka tafi theatre din da akayi admitting baby tee, basu sha wahala ba saboda hankalinta a gushe yake, nitsuwa sukayi sosai suka bada dukkan hankalinsu saboda any slight mistake can lead to a very big problem, awan su uku suka gama transplant din successfully, congratulations suk hau yiwa junansu kamar yanda likitoci sukeyi duk sanda akayi successful surgery….
Da murna Dr Max ya tafi resting room din da deen yake, yana tura kofar dakin deen na farkawa, da farin ciki ya isa garesa ya mika masa hannu yace;
“Congratulations! The transplant was successful! She’s in the resting room now, she might be awake in the next two to three hours”….
Da murna deen ya kamo hannunsa shima yace;
“Alhamdulillah I’m glad it’s successful, thank you Dr Max!”…..
“It my pleasure Doctor”…..
Har ya juya ze tafi Deen yace;
“Please can you call Dr Jam for me?”….
Da sauri ya dawo yana fadin;
“Yes, why not, let me even be the first to break the good news to her”…
Murmushi deen yayi yace;
“Ohk, please there’s something I want you to explain to her”….
“Sure, what’s that?”…
“No one knows about this because I don’t want them to panick, just explain to her how I called you when she her daughter passed out”….
“Wow that’s so thoughtful of you, I would do that now”…..
A take Dr Max ya kira number umm…..
Tana zaune akan sallaya a parlor, mami da anna na parlourn suma, yanda suka ga rana haka suka ga dare, ko bacci barawo be samu gurin zama ba ranar, addu’a kawai sukeyi Allah yasa su samu information daga gurin abby da safe, kawai umm taji wayarta na ringing, da sauri ta tashi ta dauko duk a tinaninta abby ne saboda shi kadai take expecting ze iya kiranta a cikin daren nan ya basu information, sai taga number Dr Max, da mamaki ta dauki kiran saboda tasan haka kawai baze kirata ba if it’s not important, tana dauka kamar a mafarki taji yace;
“Congratulations Dr Jam, your daughter’s implant was successful!”…

Back to top button