Matar Hariji Page 15 Romantic Hausa Novel
Haka suka rinqa gulmarsu daga qarshe suka fara video sex saida suka gamsar da junansu.Tana shirin ajiye wayar ya bude qofar ya shigo ya zuba mata ido tube haihuwar uwarta tayi saurin rufe wayar ta turata cikin shirginta, nazarinta yakeyi sosai yana mamakin yanayin daya tarar da ita a ciki juyawa yayi yace “idan kin gama abinda kikeyi ki kawomin coffee dakina” Batace masa qalaba ya juya ya fice ya shiga dakinsa ya shiga wanka ya kwanta yana danne²nsa da wayarsa.Ta jima kafin ta shigo cikin shirinta na bacci dauke da qaramin set na coffee ta ajiye masa a saman table din ta zauna ta zuba masa ido ko kallonta baiyi ba ya ya miqe ta zuba coffee din a cup ya dauka har yakai bakinsa ya kurba ya zuba mata ido yana nazarinta gabadaya batada walwala tasa kishi a ranta duk ta zuge.Tasowa yayi ya zauna kusa da ita ya shafa cikinta yace “ya bby na?” Haɗiye wani yawu tayi cike da fargaba tace “la…lafiy…..” Kukane ya qwace mata ya kalleta yayi murmushi yace “kin dorawa kanki kishin babe aranki ita batama san kinayi ba bata damu dakeba kin damu da ita meye yasane?”Kuka ta sake rushewa dashi tace “marina fah kayi saboda ita kaje ka daukomin yata Lameer ban yarda da zamanta a gurin makirar yarinyar nan b…” Saurin dakatar da ita yayi yace “karki shiga tsakanin yata da matata itama uwarta ce kulawar da zata samu a gurinta bazata samu irinta a gurinki ba saboda haka ki tsaya a matsayinki keba abin alfaharine a gurinki ba ta kama yarki ta riqe miki kullum Babe batada mgnr data wucce Fadwah nasan ba saboda kowa ta baro makarantarta ta biyoni Kano ba sai saboda Fadwah”Tabe baki tayi tace “aidai nice na haifi abata ba uwar wani ta haifamin ba saboda haka dole abani abata wlh” miqewa tayi zata fita yabita da ido harta fice ya koma ya kwanta don yasan halin Hauwah duk bala’inta tafita.Haurawa tayi cikin saa kuwa ta tarar da qofar a bude ta shiga parlourn ta zubawa parlourn ido abinda tunda take dashi bai tabayi musu ba shi tagani a parlourn manyan hotunansu shida Hauwah batasan sanda ta dauki cup ta jefi hoton dashi ba fuuuuuu ta nufi qofar dakin ta bude suna kwance tana rungume da Fadwah suna baccinsu cikin kwanciyar hankali sanye da baqar yalolowar rigar bacci ta baje gashinta a saman pillow.Zuba mata ido tayi ko ita da take mace saida taji wani yarrr a jikinta balle kuma namiji, matsawa tayi tasa hannu zata janye Fadwah tayi saurin qanqameta ta fara shure² da qafa tace “nifa ka qyaleni nace ka tafi gurin matarka bazakazo ka dameni ba na gaji”Fincikarta tayi da qarfi tace “ba tsinnanen mijin naki bane uwace tazo karbar yarta idan ba tsohon bafulacce ne ko tsohuwa me tallan nono da fura ta haifamin ba abani yata….” Ai bata gama rufe bakinta ba taji an shaqeta ta suka kama kokawa kafin kici wane wannan Jiddoh ta hada Mubaraka da bango ta hau kirbarta kamar Allah ya aikota babu kunya Mubaraka da taji wuya ta kama zunduma ihu.Ihun ya rinqa jiyowa sama sama ya tashi ya fito da sauri ya kasa kunnensa ya jiyo muryar Mubaraka ce taketa zunduma ihu tana neman dauki da gudu ya nufi bangaren Hauwah yyana shiga yatarar da Hauwah tanata nadarta duk ta yaqushe mata fuska da faratanta.Da sauri ya matsa ya janye Hauwah daga kanta yace “ya salam Hauwah meye hakan me kikeson yi bakiga abinda kikayi mata ba bakida hankali ashe Zaki kama dukan me tsohon ciki….” Rushewa tayi da kuka ta zame daga jikinsa ya matsa ya daga Mubaraka takaici kamar ya kasheshi wai duk girmanta ta tsaya Hauwah ta yimata wannan mugun dukan ko kunya babu sai kuka takeyi, takaicine yasashi daka mata tsawa yace “dallah malama fice mata daga daki godai godai dake ki tsaya wannan yarinyar ta kama dukanki kina ihu har masu gadi sunajinki don abin kunya”Miqewa tayi ta matsa zata dauki Fadwah Hauwah tayi saurin miqewa ta dauke yarinyar tace “wlh bakeba ko ubanta bai Isa ya rabani da itaba a yau indai irin wannan yarinyar ce zakiyimin gori akanta ai nima macece saurin me kikeyi abinci ne inaci saboda haka kowanne lkc nima zan iya haihuwa ko babe?”Harararta yayi ya nunawa Mubaraka hanya yace “fita muje kekuma bata yarta” qanqame Fadwah tayi ta dauki zani ta goyata tana kuka tace “wlh bazan bayar da itaba nima sai kayimin alqawarin zakayimin ciki na haifi nawa a daina yimin gori gashinan saboda bakasona ka tsaneni ita har kakuma bata wani babyn amma ni kaqi bani abinda zanci na samu ciki”🤔Wani gumine ya karyo masa ya kalli Mubaraka da take tsaye qiqam yace “muje Mmn Fadwah ke kina da hankali wannan kiyi mata uzuri yarinya ce…” Tsalle tayi ta dire a gefe tace “tabdi wai yarinya ai wlh ko digon maniyyi ce saita bani yata” kanta Hauwah tayi yayi saurin riqeta tace “nikuma yau naga ubanda zai rabani da ita”Dafe kansa yayi tare da cewa “ya salam wai duk cikinku babu wacce zan fadawa taji ne” tabe baki Hauwah tayi tace “wlh kuwa nidai baji zanyi ba idan anaso nabada yarinyata to aje a siyomin abinda zanci nima cikina yayi qatoto na haihu idan ba hakaba kuwa na fara fashin yara a unguwar nan”Haukan Hauwah fah yafi qarfin sanin Lameer ya rasa yanda zaiyi dasu dukkansu ga wata muguwar gajiya dake damunsa agogo ya kalla yaga goma harda rabi dabara ta fado masa ya matsa kusa da Hauwah ya tsugunna yace “don Allah badon niba ki bata yarta insha Allahu kema a daren nan zan baki naki babyn” Murguda masa baki tayi tace “cabdi ni zaka yaudara ka mayar dani lusara ai wlh yau indai kaga nabada yarinyar nan to naga ka fita kaje ka siyomin nima naci cikina ya fara zama qato dama ai kwanaki Dana tambayeka cemin kayi saina fara period kuma naga wata uku kenan da fara period dina…”Dora hannu aka yayi yace “nikam na shiga uku da tonon silili naji ki bari gobe zan siyo miki” wani murmushi da tayi ta matsa ta kashe sweech din dakin tace “dan Allah babe idan kun fita ku rufe mana daki kuma gobe ko mutum yaqi ko yaso dole ya hadomin kayan yata, hmmmm uhmmm kama rainamin hankali baqin wayonka wanne ne bansani ba”Juyawa yayi ya kalli Mubaraka yace “kije zan kawo miki yarki” takaici ne yasata fita taja qofar da qarfi tace “oho dai ta baya ta rako nikam nayi gaba” matsawa yayi ya zauna a kusa da ita yace “naji zan baki baby wlh nayi miki alqawarin a daren nan kome zanyi insha Allahu saina baki babe kin yarda?” Kada masa Kai tayi ta kwantar da kanta a jikinsa tace “ni Ina ruwana nidai kawai abani a huta” murmushin tausayin kansa yayi ya miqe yace okay jirani Ina zuwa” fita yayi ya nufi gidan abokinsa Salees a motarsa dake darene babu yawan abin hawa yasa nandanan ya isa gdan ya kirashi a waya ya fito.Gumi yake sharewa sosai duk da A.C motar amma ya jiqe, Salees ya dubeshi yace “na tsorata da kiranka a wannan lkcn Captain” gumi ya sake gogewa yace “akwai matsala ne Saleesu wlh rigima ce ta kacame a gidana na rasa ya zanyi nayi maganinta” nan ya zayyane masa komai.Mamaki ne ya cikashi yace “au kai dama kawai rabosu kayi da yarsu dan kasata a gaba kayita kallo? Waikai Lameer yaushe zaka zage ka nemi magani ne babu wani ciwo fah da bashi da magani ace kana zaune namiji har namiji amma matanka suke kawo maka irin wannan qananun rainin?” Shafa sumarsa yayi ya dauke qwallar idonsa yace “bazaka ganeba Salees Ina neman magani wlh amma kullum abin kamar gaba yakeyi nifa nafi alaqanta hakan da halitta tace a haka kawai nidai yanzu idan kanada wani taimako kayimin don Allah na raba raini da yarinyar nan wlh tunda ta kafe idan ba bala taji ba bazata bata yarta ba”Shiru Salees yayi nadan lkc sannan yace muje Sokoto road akwai wani coursing dina da yake da irin wannan case din baya rabo da magunguna saboda abin ya zame masa jiki” suna tafe suna hira har suka isa cikin saa kuwa suka sameshi yana gari sukayi masa bayani aikuwa ya bashi wasu qwayoyi uku yace ya hadiya kafin yaje gda zaiga aikinsu sannan ya basa wasu package guda da wani syrup yace ya rinqa sha kullum da safe zai taimaka masa sai wani cream shima da zaike shafawa dick dinsa kudin kayan kawai dubu dari da talatin a take ya caketa cike da farin ciki ya juya gida, ai tunkafin yaje gida ya farajin wani yam² a jikinsa nandanan yaji makaman yaqinsa sun fara wani zabura……………..



