Uncategorized

Yanda zaka dawo da hoto ko video da ka goge wayar ka /2022

 Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci. Yau darasin mu akan abinda ya shafi wayar android ne domin wani application ne da aka dade ina ta neman sa domin dawo mana da dukkan wasu abubuwa wanda muka goge su a waya kuma muna so mu dawo da su. Kamar irin hoto ko video.

Hakikanin gaskiya wannan application yana da matuqar amfani sosai. 

Da farko de zan ajje muku link din wannan application mai tsada achan kasa sannan tuntuni na dora videon cikakken wannan application a youtube da kuma page dina na facebook. 

Da farko idan ka mallaki application din a wayar ka bayan ka bude zai baka damar restore din duk video da hoto wanda ka goge da wanda ma ka manta dasu gaba daya. Zakaga abin kamar tsafi.

Akwai cikakken videon akasa zakaga nace video da zarar ka taba zakaga videos din sannan a kasan idan kaga download shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

Domin Sauke Application Din Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

Domin Kallon Bidiyon Sai Ku Danna Inda Aka Saka Watch Now!

Back to top button